Thursday, July 29, 2021

Yadda Zaka kara Phone Memory Naka Idan Yache Maka STORAGE FULL

 Yadda zaka kara memory nawayarka I Dan yana nunamaka chewa phone memory full ko kuma yakanche (Storage Full) to ga hanya mai sauki, ba sai kayi  formating nawayarkaba.



I Dan kanaso ka tabbatar kaduba (phone memory naka kasan yawan kamin kafara)

Step 1

Ka shiga file manager na wayarka sai kayi selecting na wato (phone memory) sai kayi selecting ...duba bisa kasa na saka hoton...




Sai kayi selecting (WhatsApp) wato a chiking phone memory naka ban da memory card sai kazaba watau....



Sai kaduba ko kazaba watau(Database) sai ka budeshi watau kayi clicking nashi a bisachiki zakaga wani file a chiki sama da 562MB sunkai biyar kushida wani ma samadaha, Duba bisa kasa...


Wato wani wayan zakaga guda biyar wani kuma sunkai sama da goma a chiki sai ka yi delete nasu gabadaya.

Step 2

Wato nabiyi kuma sai kayi selecting media a chiking (WhatsApp) folder


Sai ka bude folder wato (media) daga nankuma sai kayi selecting....


Watau (Voice notes) duk wani voice da a katuramaka zai dinga taruwa a chiki kai kuma bakasaniba sai ya chika maka phone memory, said ka bude zakaga wani folder masuyawa wani ma yakan kai goma yadangan bisa voice chart Wanda kakeyi....


Sai ka yi delete na folder din kar kabudeshi.


Step 3

Kashina na uku kenan? Bayan kagama da kashi nadaya har zuwa kashi nabiyu sai ka zo na uku sai ka kara yin selecting na (WhatsApp) sai ka Bude...


Watau stickers? Duk wani sticker da a katuramaka ko a group zai dunga taruwa a chikin wanna folder sai ka bude, duba bisa kasa.....


Sai ka yi deleting nasu gaba daya.

Step 4

Watau kashi na hudu kenna. Ka yi selecting (WhatsApp) bisa phone memory...


Sai ka yi selecting (Media)...


Sai ka bude shi zaga video masu yawa, watau duk wani video Wanda wani yatura zai taru a chiking watau...


Watau (Video) sai ka bude shi....



Sai ka yi deleting nasu gabadaya. Amma idan kanaso wani bisa chiki sai kazaba wan da kakeso sai ka yi deleting soran.

Sai kaje kaduba phone memory naka zakaga yakaru har zai baka mamaki.


Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home