Thursday, November 18, 2021

Saddam Da Yaya (30)





Meke Ke Faruwa Da (Yaya Da Saddam)


Washe gari suka tashi cikin walwala da farin ciki, break fast ma tare sukayi Sayyada nata sangarta da shagwaba shi kuma sai tsokanar ta yake yana dariya ya mayar da ita kamar tom and jerry, damar da ya samu kenan ya dinga latse ta yana biyawa kanshi bukata itama dake 'yar hannu ce sai ta sake ta basar ta barshi yana abunda yake so da jikinta sai da ya gama biyan bukatarsa sannan yace."Ta tafi ta bashi guri duk ta dameshi bacci zaiyi, ita kuma ta'ki tafiya tace itama bacci zatayi haka ta shige jikinsa tana tatta'ba shi da wasa da gashin kirjinsa shiru yayi mata ba wai don wasan baya yi masa dadi ba kawai baya so ya zarme da yawa ne dalilin hakan zai iya janyowa ya afka mata bai shirya ba ya lura ita kuma yarinyar 'yar jaraba ce idan zai kwana yana tsotsarta ba zata gaji ba.

Sayyada ganin ya'ki kulata sai ta kyaleshi ta lumshe ido bacci take so tayi dalili jiya daga ita harshi basu samu damar yin wani baccin kirki ba hannunta kan kirjinsa bacci ya dauketa wanda dama shi tuntuni baccin ya riga yayi awon gaba dashi. Sulaiman tun misalin tara na safe ya shigo gidan ya zauna a palo suna hira da Mammah sai wurga ido yakeyi inda zai ga Sayyada ko gilmawarta bai gani ba da dai ya gaji da raba ido yace.














"Mammah ina Sayyada ne,. Tace."Muma tun dazu muke cigiyarta shiru bata shigo ba mybe basu tashi ba don har Sadam din ma bai shigo ba." Sulaimai yayi shiru yana nazari zuciyarsa tace masa "Suna can suna soyayya karshenta ma yarinyar ta gama bashi kanta." Kamar wani firgitacce haka ya mike ya nufi dakin aunty Luba bacci takeyi ta hau tashin ta ta mike zaune tana gaishe shi ko amsawa baiyi ba yace."Kira min Sayyada a wayarki yanzu." Aunty Luba ta kalleshi cikin mamaki tace"Ban gane na kira maka Sayyada ba me za tayi maka da safiyar nan. 

Cikin tsawa yace."Ina ruwanki da abunda zatayi min bana son shishshigi kiyi abinda nace miki." Aunty luba ta lalubi inda ta ajiye wayar Sayyadar ta mika masa tare da fadin"Kaga inda ta bar wayar ko an kirata ba zata gani ba tunda wayar nanan."Shiru yayi yana hararata ya kama hanya ya fita ransa a dagule, Aunty Luba ta bishi da kallo cike da mamaki! Wai shin me yake damun Sulaiman ne kan matar dan uwansa ta lura yayi masifar damuwa da yarinyar zuciyarta tace mata mybe fa sonta yake.

Sai gabanta ya fad'i! anya hakan zata kasance kuwa." d'aya sashen na zuciyarta yace."Zata iya kasancewa mana tunda dai shi sulaiman din bashi da kunya,. Innalilahi wa'ina ilaihi raji'un! tafada a fili tare da mikewa zaune tana fad'in "Tilas ne na saka ido kan al'amarin domin na gazgata abinda ke faruwa. Sule fita yayi ya bude mota ya zauna ya kurawa sashen Sadam ido yaga ta inda Sayyada zata fito kwana biyu ji yake kamar ana kara masa sonta a cikin ransa kwata kwata baya so ya ganta tare da Sadam ranar da ya shigo ya ganta suna guje guje a harabar gidan nan ya kwana biyu yana jinyar kansa saboda bakin ciki da takaici dab yake da nemawa kansa mafita. 

Sai kusan sha biyu da rabi na rana suka tashi daga bacci Sayyada duk ta kanainaye shi ta dora masa duk kafafunta a jikinsa kanta a kafadarsa haka take bacci yana mikewa zaune ta bude idonta suka kalli juna dauke kansa yayi yana kokarin sauka daga bed din. Bayansa ta bi yace." Ke! wai meye hakane? kya bari na fito sannan ki shiga ko, Ganin yanda ya sha kunu ta gane babu wasa sai ta koma ta zauna tana mutsika ido, ya shige toilet din wanda yayi ya dauro alwala ya fito....Mikewa tayi ta shiga toilet din. 

Kafin ta fito har ya shirya ya nufi massalacin dake jikin gidan domin karfe daya suke tada sallah, Sulaiman na hango fitowarsa ya sauke ajiyar zuciya mai zafi! wata zazzafar harara yake watsawa Sadam! din wanda shi bai san ma yanayi ba kasancewar motar Sulaiman din ba'ka ce kuma irin mai tintac din nan ce shiyasa ba a ganin wanda yake ciki.....Kai tsaye bakin gate ya nufa mai gadi ya bude masa kofa ya nufi masjid. Sulaiman na ganin fitarsa ya bude mota ya fito,.

Ba tare da tunanin komai ba ya nufi sasshen, "Sayyada ta fito daure da towel iya cinya kanta duk a jike da ruwa tana tsaye gaban mirror. "Sulaiman ya shigo dakin, bata dauka ba'ko bane ta dauka Sadam! din ne ya dawo dalili kenan da yasa bata jiyo ba ta cigaba da sharce kanta. Sulaiman kuwa Suman tsaye yayi ganin Sayyada daure da towel duk wasu hallitunta sun bayyana jikinta luwai_luwai gwanin ban sha'awa fatarta sai sheki take ga kirjinta ya girma.












A take idanunsa suka kada sukayi jawur! sha'awarta ta kamashi ajiyar zuciya ya dinga saukewa yana me kurawa ko ina na jikinta ido Sayyada jin shiru bai shigo ba ya sanya ta juyo sai idanunta ya sauka kan Sule dake mata wani irin kallon na kurrula duk ya wani sauya idanunsa sun kada sunyi jajawur! Da sauri! ta rungume towel din jikinta bakinta na rawa tace"Ya Su,. laiman kaine? me, me za'ayi maka."!? Gani tayi yana zuwa inda take sai tayi saurin bude wardrobe ta janyo riga da bata san ko wace iri bace ta zurma a jikinta jallabiyar Sadam ce ta sanya ta a bai-bai! gabanta sai dukan uku-uku yake tana mamakin abunda ya shigo da sulaiman din.

Kafin ya karasa inda take sai da ya dai-dai ta nutsuwarsa kana yace."Sayyada ki nutsu naga kin firgice ba wani abu bane kiyi hakuri na shigo miki daki kina sanya kaya babu wata matsala wayarki na kawo miki." Ya karashe maganar yana binda dai da kallon da ya kasa bari. Ganin yanda yake harhada magana yasa ta gane bashi da gaskiya Ya sulaiman ya soma bata tsoro. Karbar wayar tayi jikinta dik a sanyaye ta a jiye kan mudubi ta tsaya tana kallonsa.

Sosa kansa yayi ya shafa sajensa tare da sakin wani munafikin murmushi yace."Baby kin girma da yawa fa, ina fata dai baki mance maganarmu dake ba."Cike da tsoro tace"Ya Suleiman wace magana ce. Yace."Naga kin ji'ka gashin kanki da ruwa nace ko kin mallakawa Sadam! kanki ne, karfa ki manta da maganar da na sha fada miki Sadam baya sonki sai bayan ya gama dake sannan zai sake ki ya auri wacce yake so." Sayyada tace"Ya Sule ka daina irin wannan maganar don Allah sam! bata dace da kai ba kaifa yayanmu ne nida Ya Sadam! kuma ni nasan Mijina na sona bana nadamar mallaka masa kaina tunda ya biya sadaki.

Sulaiman yayi masifar shan kunu yace"Kina so ki fada min cewar kin riga da kin gama mi'ka masa jikin ki ko."! Tace."Duk wannan magana bata taso ba sirri ce a tsakanina da mijina."Yace."Baby ni kike fadawa wannan magana saboda kinga na damu dake ko? ni ina gudun kada Sadam ya gama morarki ya watsar dake don wallahi ko kaffara ba zanyi ba ba zai zauna dake ba a haka baki da ilimi dole zai sake ki ya auri mai ilimi." Sayyada jikinta yayi sanyi sosai maganar Sulaiman abar dubawa ce tace"Ya Sulaiman nima ina so nayi karatu me zurfi ya za'ayi yanzu." Yace."Ni zan tsaya miki kiyi karatu Kanwata amma nima kiyi min al'kawarin ba zaki bawa sadam kanki ba, Idan kika bawa sadam kanki zaiyi miki ciki kina haihuwa shikkenan tashi daga aiki kinga maganar karatu ta lalace na fiso sai bayan kin gama makaranta sai ki mallaka masa kanki.

Sayyada taga wannan sha'warar ta Sulaiman itace abar dubawa tace"To wallahi nayi maka alkawari Ya Sule zan kiyaye ba zan yarda ya kusance ni ba." Sulaiman yace."Yawwa ko kefa babyna yanzu bari na fita na barki ki shirya ko,. Kai ta daga sai ya sakar mata wani shu'umin murmushi ya shafa sajenshi kana ya kama hanyar fita, bakinta na rawa tace"Ya Sulaiman." Juyowa yayi yana kallonta tace"Nagode da kulawarka a kaina." Yace."Karki damu baby kefa 'yar uwata ce idan banyi miki ba wa zanyi wa." Tace."Hakane Yaya na"
Sulaiman na fita Sayyada ta zauna gefan gado ta gumi ta zabga tana tunanin maganarsu tabbas dukanin maganar Sulaiman abar a dubawa ce ilimi yanzu shine abun tunkawon kowa, idan ta zauna ta biyewa son zuciyar Sadam! din ita zai cuta daga baya idan tafiya tayi tafiya yazo yayi auro mai ilimi ko kuma ya saketa kamar yanda sulaiman din ya fada hakan zai iya faruwa.

Gaskiya ce maganar Sule yanzu gani take bata da masoyi sama dashi tunda shine yake kaunar cigabanta yake kuma kaunar farin cikinta saboda haka ita tayi alkawarin ba zata watsa masa kasa a ido ba zata tsaya ta kare kanta har sai Sadam din ya amince da komawarta makaranta sannan zata yarda ta bashi kanta. "Wannan shawara ta yankewa rayuwarta. Da karfin gwiwa ta mike ta kimtsa jikinta ta zauna tana jiran shigowarsa so take ta sake tisa masa maganar makarantar taji kuma mai zaice ta daina yarda yana zagin Suleiman a gabanta ko ya ai ba tashi wayar ma da ya bata xata fito fili ta fada masa cewar sulaiman ne ya siya mata in yaso komai zai faru sai dai ya faru.










Sadam! koda ya dawo daga masjid kai tsaye sashen iyayen nasa ya nufa shiyasa bai san wainar da ake toyawa ba nasa sashen.....Bayan shigewarsa da minti goma Suleiman ya fito fuskarsa dauke da farin ciki da annusuwa insha Allahu hakansa ya kusa cimma ruwa.
Mota ya shiga ya tashe ta ya fice daga gidan. Sadam! sun jima da Mammah suna hira take tambayarshi Sayyada yace bacci takeyi amma yanzu fitowarsa ta tashi zata shigo zuwa anjima. Kafin ya koma sasshensa sai da ya shiga gurun aunty Luba suka gaisa da wasa da dariyar da suka saba. 

A palo ya tarar da ita da waya a hannu tana latsawa bai ce komai ba ya nufi bedroom dinshi zama yayi gefan bed yaga wayarshi a ajiye sai ya hau mamaki! shi duk a tunaninsa wayarsa ce a hannunta to a'ina yarinyar nan ta samu tafkekiyar waya irin wannan? "Sayyada."! ya 'kwala mata kira tana ji tayi masa shiru sai da ya sake maimaitawa sannan ta shigo dakin tana zum'bure-zum'burn baki still da wayar a hannunta. Babu annuri a fuskarsa yace." Zo nan."! ta isa inda yake zaune babu shakka ballanta fargaba a tare da ita. "Wayar waye wannan kike wasa da ita.? "Tawa ce." Tafada tana kallon kwayar idonsa. Cikin mamaki yace."Taki ce.Tace"Eh Yaya Sulaiman ne ya siya min nida aunty Lubabatu."! Ya dinga kallonta da mamaki! a tattare dashi cikin sha'kakkiyar murya yace."Yaushe ya siya miki wayar. 

"Bafa ni kad'ai ya siyawa wayar ba harda aunty Luba." Tafada cikin kosawa. Yace."Eh naji ai tambaya nake yaushe ya siya muku wayar. "Yau kwana uku kenan." "Okey bani ita nan."! Ya fada babu wasa a tattare dashi. "Ta kalleshi 'ke-'ke da 'ke-'ke! "Kamar yaya in baka." Tafada tana turo baki gaba. Mikewa yayi tsaye! sai tayi saurin matsawa baya yace."Tun muna shaida juna ki bani wayar nan ko kuma yanzu naci sarkin garinku "Dabi" kin san halina ko.? Kuka tasa tana 'boye wayar a bayanta"Ya za'ayi d'an uwana ya siya min waya kace na baka ni wallahi ba zan bayar ba.

Kafin ta 'karasa ya kaud'a mata mari da bayan hannunsa mafi akasari bai fiye mari da gaban hannu ba sai da bayan hannu saboda ya fi shiga jiki.....Ihu!!! ta kurma ta kama hanya a guje zata fita. 'Kafafunta ya tad'o ta fad'i 'kasan kafet! Raba 'kafafunsa yayi a kanta ya sunkuya kanta. Sayyada 'kifta ido kawai takeyi sai kace gafiya a tarko Yace."Naga alama sai jikinki ya fad'a miki sannan zaki fita daga sabgar Sule! har ya siya miki waya sama da kwana uku ban sani ba kuma nace ki bani kina kokarin yi min rashin kunya ko."!? Girgiza kanta tayi alamun ba haka bane. 

Dogwayen hannuwansa ya sanya ya sha'ko wuyanta yana zazzare mata da'kwa-da'kwan idanunsa a tsawace! yace."Shin wai meye tsakaninki da Sulaiman ne. Cikin sha'kewar murya tace" Dan uwa na ne."! "Bayan wannan fa akwai wata ala'ka dake a tsakaninku.' 'Girgiza kai tayi yace." Na soma zarginki Sayyada kamar yanda nake zargin Sule kema naso zarginki dashi saboda haka zan daukeki daga gidanan gwara zamanki a bracck ya fi mun kwanciyar hankali." Ya karashe maganar cikin 'kunar zuciya da d'acin rai! tare da yun'kurowar kishi mai tsanani daga cikin ranshi.

Tana kuka take cewa"Kana zargina ne da d'an uwanka uwa d'aya uba d'aya kome? Ni ba 'yar iska bace kuma ko zanyi zina ba zanyi da d'an uwanka d'an uw,. kafin ta karasa Ya gwa'be mata baki da bayan hannunsa. Yana huci! yace."Idan zarginki nake dan ubanki! ba kece kika janyo ba? tun yaushe na rabaki da Sule? amma saboda ke baki da mutunci kin'ki ji kina abinda kike so kuna fakaicewa da cewar 'yan uwane kuna cutata to zanyi maganinku daga ke harshi sai na dauki mataki mai tsauri a kanku. Kuka take sosai hannunta damke da bakinta da daka! Yace.

"Don ubanki idan na daukeki daga gidan sai inga ta kafar da zaki samu damar ganin Sulaiman din har ya baki wata wayar." Hannunsa yasa ya murd'e hannunta ya kwace wayar ya cire kafafunsa daga tsakaninta ya fita ya barta a dakin,. Sayyada tayi kwance a dakin tana wani irin kuka mai tsuma zuciya shin wai ya zatayi ne da wannan mutumin mai bakar zuciyar tsiya ya zatayi ne! wane mataki zata dauka a kansa ? kuka take taba burgima a tsakar dakin tare da kiran sunayen su Baba Ladi da Marka domin a ganinta sune suka cuceta suka hada ta aure da mugu Sadam. 

!Bintu Zama yayi kan kujera yana dudduba wayar numbar uku kacal ya gani a ciki daga tashi sai ta Lubabatu data kanwarta Asiya ganin bai ga numbar Sulaiman din a cikin wayar ba ya sanya hankalinsa ya kwanta amma dai duk da haka dole ne ya tauna aya don tsakuwa taji tsoro. Mi'kewa yayi da wayar a hannunsa ya fita harabar gidan cikin sa'a yana fita motar Sulaiman din ta shigo gidan sai yaja tunda ya tsaya hade da harde hannunsa a kirji har Sulaiman din ya karaso inda yake, hannu ya mika masa su gaisa Sulaiman ya kama hanya zai wuce ciki Sadam ya dakatar dashi ta hanyar fad'in" Jima na." Sulaiman yaja ya tsaya yana masa wani irun duba.

Hannu ya sanya a aljuhun wandonshi ya ciro wayar ya mika masa . Sulaiman ya sanya ido yana kallon wayar nan ya gane wayar da ya siyawa Sayyada ce. Sadam yace."Kar'bi wayarka mungode bana bukatar Sayyada ta rike waya yanzu kuma ko ina bukata ba kaine kake da hurumin siya mata ba nine. "Sulaiman yace."Haba Sadam! laifi ne ashe don na siyawa Sayyada waya gani nayi zata d'ebe mata kewa kuma tare na siya musu da Lubabatu."
Sadam! yace.

"Ta fad'a min tare ka siya musu da Luba kawai ni bana son ta rike waya yanzu sai nan da wani lokaci lokacin da tayi hankali sosai tasan abunda takeyi tukkuna."Sulaiman yayi murmushi cikin nuna komai ba komai ba yace."Naji bani da hurumin siya mata waya amma kar ka manta da cewar Sayyada kanwata ce ta jini bayan haka kuma gata matarka ni aganina ba komai bane don na siyawa Lubabatu waya itama na siya mata kuma kafin in bata wayar nan sai da na gargade kan ban yarda da shige shige ba ku daukar numbobin mutane barkatai na siya mata ne kawai domin ta d'ebe mata kewa idan zargi kake to ka duba wayar da kyau na tabbata da cewar ba zaka samu numbar ta ba.

"Sadam yayi shiru yana nazarin maganar Sulaiman din jikinsa yayi sanyi sai Sulen ya bashi tausayi Yace."Kasan wani abu ne."? Sulaiman yace."Sai ka fad'a.'' Yace."Wallahi ina tsoron sharrin waya domin duk wani abu na lalacewa yanzu ya koma kanta shiyasa bana so Sayyada ta rike waya yanzu kasanta da shegan rawar kan tsiya."Sule ya shafa sajensa as'usel yace."Kana da gaskiya anan to ai zaka iya rike wayar idan an kwana biyu ka lura da nutsuwar yarinyar sai ka bata. 

"Yace."Ina tunanin haka zanyi." Sule yace."Yawwa ka kawo maslaha yanzu mu shiga ci ko." Tare suka nufi sashen iyayen nasu kamar basu ta'ba samun sa'bani ba.....Hajiya Fatsima taji dad'in wannan kusancin nasu ta saki jiki sosai tana musu addua Allah yasa zumuncinsu ya d'ore,. Tare suka ci abinci suka 'koshi Sadam! hankalinsa na can kan Sayyada yana tunanin ya barta tana kuka ko wane hali take ciki oho ga lokacin cin abinci ya wuce bata shigo ba,. Mikewa yayi ya nufi sashen nasa. Inda ya barta nan take kwance taci kuka ta koshi bacci ya dauketa....Ya jima a tsaye a kanta yana kallonta kafin ya dauketa cak! ya kaita bed ya kwantar Yana ajiyeta ta bude ido mikewa tayi zumbur tana kallonsa sai shsheka takeyi tana sauke ajiyar zuciya alamu sun nuna taci kuka ta koshi Ya kalleta hade da had'e fuskarsa yace."Ke! tashi malama ki cire min riga kinbi kin jika min da majina da hawaye har da yawun bacci.

Ko kallonsa ba tayi ba ta tashi a zuciye! ta cire jallabiyar zir!! ta dawo babu ko pant ballanta briziyya ko a jikinta ta jefa masa rigarsa a jiki tana zumbura baki ta wuce wardrobe ta soma burkito kayanta. Sai da ya kusa hauka ganinta a haka ya dinga wata iriyar makyarkyatar jiki yana tsuma!! wai shin me yake jira da yarinyar nan ne? tana masa iskanci yanda take so wato shi ta jefowa riga a fuska lallai xai ci ubanta yanzu. Ta sunkuya tana duba kaya ya dauketa cak! cilla kafafu ta shiga yi tana buge buge ya jefa ta kan bed din yana kokarin kwabe rigar jikinsa ta mike a guje ta dirgo daga gado hanyar fita ta kama jikinta na makyarkyata ya bita dauri ya cafko ta sake makata yayi da gadon ya karasa cire rigarsa yana kokarin ya afka kanta ta mike tsaye ya afka kan katifar a sukwane ya mike zaune ya ganta lokon gado tana tsalle nonowanta na buga tsalle wannan idan ya daki wannan sai ya daki wannan gasu a tsaye car car dasu.

Sai ya kara gigicewa yayi kanta a gigice ta kwallara 'kara ta tureshi a ya fad'i kan katifar rigarsa da ya cire ita ta dauka a hannunta a guje tayi waje tana tafiya tana zura rigar dake jallabiya ce ba tada wahalar sakawa idanunta ya sauka kan hijab dinta dake kan kujera ta dauka ta zurma a guje ta bude kofa ta fita wanda yayi dai-dai da fitowarsa daga dakin yaga fitarta window ya nufa da saurin ya dage labule. Yana kallonta ta tsaya ta goge fuskarta kana ta wuce sashen Mammah tana waiwayen bayanta. 'Kwafa yayi ya koma ya zauna yana fad'in"Zaki dawo ne yarinya sai kin raina kanki. Koda ta isa sashen babu kowa a palon don Suleiman ma bayan fitar Sadam din fita yayi bayan ya duba matarshi ita kuma Mammah na kicin suna aikin abincin dare da Mai aikinta.

Sai ta shige gurin aunty Luba nan ma ta tarar da ita tana wanka ta zauna kasan kafet tare da janyo kayan abincin dake gefe ta hada tana ci tana tunanin abinda tayi wa Sadam! ta dauki alkawarin haka zata dinga yi masa shima yaji d'aci a ranshi kamar yanda yake 'kunsa mata bacin rai. Aunty Luba ta fito daga wanka taga Sayyada na cin abinci tace"Sayyada yau har mun gaji da cigiyarki tun safe baki shigo ba. " Tace."Wallahi aunty Luba yau yinin bacci nayi kinga ma na tashi da yunwa shiyasa ina zuwa ban saurari komai ba sai abinci. "Aunty Luba ta hau dariya tace"Ai dole mybe tun jiya rabonki da abinci." Tace"Kamar kin sani aunty da safe ba wani abincin kirki naci ba bacci na fizgata.

"Aunty Luba ta shirya jikinta ta zauna suna hira haka 'yan uwanta suka dinga sallama suna shigowa Sayyada ta mi'ke ta basu guri domun su samu sakewa. Kicin tabi Mammah aka cigaba da aikin abincin da ita. Sai bayan sun kammala komai sannan Mammah tace Sayyada ta d'ibi nasu ta kai musu sashensu. Anan idanun Sayyada suka raina fata bata son ta koma ta tarar dashi domin tasan karonsu ba zaiyi kyau ba, babu yanda ta iya hakanan ta dauki kwamdon abincin ta wuce sashen dashi.

Shiru da ta shiga ta dinga komai salau salau! domin batasan ta inda zai fito ba har ta ajiye a bincin ta fito bata ji motsinsa hakan ya nuna mata cewar baya d'akin, ajiyar zuciya ta dinga saukewa tana godewa Allah.Sadam kam bayan fitar Sayyada da minti ashirin ya shirya ya nufi barkin nasu,.

Part dinshi wanda aka mallaka masa ya sanya aka gyara masa babu abunda babu na jin dadin rayuwa kayan abinci kawai ya sanya aka kawo masa,. "Sai da ya tabbatar da komai ya dai-dai ta sannan ya nufo gida domin daukar Sayyada yau yayi alkawarin dauketa daga gidan gabakidaya gwara da ita dashi su koma barkin da zama hakan shine kwanciyar hankalinaa.


contact-form

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home