Friday, August 6, 2021

Sanarwa Ga Duk Wanda Yayi Jarabawar Ma Aikatar Shiga Da Fita Ta Nigeria Watau IMMIGRATION....


Fire Service, Correctional Service, Civil Defence da kuma watau Immigration Service Suna Sanar da jama a che wa.......

Sanarwa ga duk Wanda yayi applied wato zuwa ma aikatan Shiga da fita wato IMMIGRATION Kenan a turanche da kuma jahohinda suka bada dama wato sune, Civil Defence, Fire Service, Correctional da kuma ita kanta Babar da ga chiki Immigration sun Hadakai sun sa hannu a sake sunayen Wanda suka yi jarabawan ido Nagani shine wato (physical examination) da kuma duba takardunsu na kokarin shigowan zama ma akitan Shiga da fita.

Jami an shigowa da fitowa sun che zaka iya duba sunanka bisa ta hanyar gizo watau ta Internet na ma aikatar sai ka duba takarda Wanda zai nuna che wa Anna bukatar ganinka shine watau (invitation letter) sai ka yi printing na takardan.

Sashin internet din zai fara aiki ranan 9 ga watan August 2021 sai ka yi kokari maza kaduba in sunannka nachiki sai ka yi printing na wasikan dan shine zai Nuna che wa kana daya dagachikin Wanda ake bukatarsu suzo.

Kowane dagachiki in yana da sa a, zai samu texts massage zuwa wayarsa har I Dan yayi nasara.

Sai ka ziyarchi sashi na ma aikatar wato shine;-

  https//immigration recruitment.org.ng  ranar 9 gawatan August 2021.

Gomnati tache zaka iya yinkomai batare da kabiya ko naira ba, watau komai keutane ba tareda kudiba.

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home