Zainabu Abu Daga Kauye
ZAINABU ABU DAGA KAUYE
Page 22
Momy ce ta hada mata kayan da zata bukata duk zaman da Zainabu takeyi a gidan su momy Nasir be taba gigin zuwa neman taba satin ta biyu momy takira me gyaran jiki gyara ake yiwa Zainabu duk wanda ya ganta sai yayi sha'awar ta yau ce ranar da Zainabu zata koma gidan ta, nasiha momy takara yimata kana ta had'a mata kayan data siya mata driver sune yakaita gida.
Sallah tayi tashiga gyara ko ina acikin gidan ba ita tahuta ba sai wajen la'asar wanka tashiga harta mantada turarukan momy data siya mata d'aukowa tayi na zubawa a ruwan wanka tazuba bayan tafito daga wanka gaban dressing mirror tanufa tafara tsara kwaliya a hadde da pesa jikinta da humurar masu daukar hankali rigada wando ta fito dashi rigar pink sai wandon blue me adon stone a jiki se hular kayan, ainihin kyawunta ne yakuma bai,yana kitchen ta wuce domin nemawa cikin ta abinci dankali tafere kana ta rabashi gida biyu, karamar tukunya tasamu tazubashi tasa ruwa kad'an bayan yan mintina tasauke ta soya mangyada tanemi kwano tazuba shi bayan tazuba yaji tanufi dakinta da abincin ci takeyi sosai saboda yunwa takeji.
Jitayi anata kiraye kirayen sallahr magriba alwala takumayi ta, tada sallah bayan ta idar ne taji alamun bude kofar Palo".Kin tashi tayi saboda tasan me shigowar shiya sa batayi wahalar tashi ba Nasir ne keta kwad'a sallama amma yaji shiru kuma yasan Zainabu ta,dawo gidan kulle kofar gidan yayi kana yawuce part dinshi wanka yayi kana yashafa mai yadauko gajeren wando da yar vest ya sanya dakin Zainabu ya nufa samunta yayi a kan gadonta " tana charting da ware ido yayi saboda yaga kamar tasauya kamanni ne kara sowa yayi kusa da ita kamshin turaren jikin tane yasan yashi jin mutuwar jiki a kasalance yace Zainab, yaushe kika dawo ban sani ba.
Kin kulashi tayi hakuri yashiga bata amma bata kulashi ba mur, yarshi ce tafara sauyawa itako batasan shi umar humra na aiki ba".Tunawa tayi da maganar momy akan cewar kar tabari mijin ta yayi fushi da ita ajiye wayar tayi kana tace da izzi ninsu nadawo shine kokayi cigiya ta bayajin me take fada burin shi yaganshi a kusa da ita Zainabu duk bata fahimci halin da Nasir yashiga ba, tun da betaba yi mata hakan ba matsowa yayi kusa da inda, take Zainabu najin haka tafara jin tsoron Nasir shikuwa burin shi yajishi a jikinta kokarin tureshi ta,shigayi sedai karfin namiji da mace ba daya ba.
Dabara ce tafa d'o mata kunnenshi takama ta gantsara mai cizo dasauri ya mirgina gefe ,mikewa tayi tanufi Pallow gani takeyi kamar zai iya biyota k'arawa gaba tayi d'akin baki tanufa ta kulle kofar tanemi gado ta kwanta sekuma lamarin Nasir yafara, dawo mata.
Biki yarage saura kwana uku shirye shirye akeyi musamman gidan su saudat momy kuwa yan uwanta ne sukazo dayawa amma itakam kowa yaganta yasan bata da wal wala.
Dady ne ya zo gidan Zainabu da kanshi yashiga yimata nasiha yashiga yimata sosai jikinta yayi sanyi daganan yaciro kudi masu yawa yabata godiya tayimai kana yamike domin Nasir baya gida 6am garen su saudat kuwa momy ne ta batayi wasa gurin gyara taba.
Nasir ne yaje gidan su Saudat kiranta yayi a waya, fitowa tayi sanye,da rigada, zani na atamfa sai da daan gyallen da ta yafa a kafadarta.
Kujera ta,mika mai itama zama tayi kusa,da shi murmushi ne lullube a fuskar ta Nasir ne ya kalle ta kana yace kina ta fara a kamar anyi miki albishir da mur mushin ta tayi sanan tace ai dole inyi farinciki tunda nacika buri na.
Nasir ne ya gyara zama ya dube ta sanan yace mekyau na mance ban fada miki ba inada mata Saudat kuwa rasa annurin zuciyar ta tayi kana tamike tsaye tace wai mekake nufi ne?" kodai kana son kace kafasa auren ne."Kuka tasa Nasir zai haurar rashin ta dakatar dashi tayi takuma fashewa da kuka tace wallahi kaci amana ta ka cuceni wallahi.
Nasir sai da yabari tagama haukar ta yadube ta yace indai dan auran dana cemiki inadashi ne to wallahi tsakani nada wacce iya yena suka yimin auran dole da ita babu abinda yataba shiga tsakanin mu kuma koda kinzo kice amarya saudat ce ta share hawayen ta azuciyar ta kuwa cewa takeyi wallahi da badan ina mutukar son kaba da babu abinda zai sa in zauna da kishiya amma koba komai da kafarta zatabar gidan maganar da Nasir yayi shiya dawo da 'ita daga duniyar tunanin datashiga mur mushi tayi kana tace karka damu Allah ya zaunar damu lafiya amen yace yaji dadi a ranshi saudat ce tadubeshi kana tace jiya naga kudi a account d'ina Nasir ne yace eh amma dai zasu isa ko zasu isa gaskiya naga sunada yawa nagode.
Mikewa yayi kana yanufi gidanshi da shigar shi sallama yayi kana yatarar da Zainabu a Pallow tana kallo sannu da dawo wa tayimai fuska babu fara a yace kice da sannu.....?

Page 23
Bata kara bi takanshi ba tamike tanufi d'akin ta shima nashi dakin yanufa zuciyar shi ga "farin ciki. Daurin aure, a yaune aka daura auran Nasir & Saudat daurin aure na daya sami jama'a sosai. Saudat tabukashi suyi events amma Nasir ya hana yace inbaza tayi walimah ba to ta barshi a dole tahakura. Yau ce ranar da za a kawo amarya dangin momy ne cike a gidan su Zainabu ni kaina banga ne Zainabu ba saboda tayi kyau ,shadda ce ajikina an zuba mata aiki me tsada ga bakin lalle da ja kai tsayawa fadar kyan Zainabu bata lokacine .
Dangin momy ne sukayi ta bawa Zainabu hakuri dakuma yimusu adu'ar zaman lafiya me dorewa jikin Zainabu ne yayi sanyi saboda tasan watan wulakan tata yakama share hawayen dake " kwaranya a kuma tunta tayi Hafsat ce ta matso kusada ita kana tadubi tace wallahi Zainab karki damu in bakida alhakin su a sannu zakiga sakaiyya godiya Zainabu tayiwa su Hafsat. Fatima ce tashigo raka'oi hannun Zainabu tayi sai kuma taji kuka yazo mata tarasa meza tace,Zainabu ganin Fatima na kuka yasan yata kuka duk wanda yagan,su seya tausaya musu musamman ma Zainabu 'da ko wata uku bata yiba anyi mata kishiya.
Misalin karfe 8:pm motocin amare ne keta shigowa Zainabu tunda tafara jin karar shigowar mota takejin fad'uwar gaba. Dauriya kwai takeyi dakinta takoma can kuma taji anata rangada gud'a daki me kallon na Nasir anan akayiwa Saudat jeren kayan ta duk kyan kayanta da tsadar su basu kama kafar na Zainabu ba.
Bayan yan kawo amarya sun gama shigowa wata mata ce tayi part na Zainabu sallama tayi amsa mata sukayi kana tanemi guri a kujerar da Zainabu ke kwaliya zama tayi su Hafsat ,da yan uwan momy duk sun zura mata ido suna son jin ba'a son shigo warta.
Tabe baki tayi tace nasan baku sanni ba to nice uwar Saudat wato kanwar mahaifiyar ta wata kanwar momy ce tace ayya barka anyi taro lafiya bata kula kanwar momyn ba taci gaba dacewa ina uwar gidan Zainabu sunkuyar da kanta kasa tayi Fatima ce tace amaryar Nasir dai kanwar momy ne Saudat ce tace dama Nazai fada miki ne dan Allah gobe da asbah kitana da musu ruwan zafi bata tsaya jin mezasu ce ba tamike tayi waje Zainabu ce takuma fashewa da kuka sosai Saudat da takasa magana tace oh Allah mun gode maka daka bamu iyaye masu tarbiyya. Zainabu dataji maganar nan hankalinta yayi matukar tashi amma tafi bawa Nasir saboda shiya bada kofa a rainata shiyasa.
Karfe 10:pm kawaye suka fara shirin tafiya a motocin a bokanan Nasir suka tafi yarage daga Nasir sai Saudat. Zuwa yayi bakin gadon yadan bude fuskar ta kana suka sakarwa juna murmushi.
Zama yayi a gefen gadon kana yace kidauko abinda za a sa kazar nan a ciki langwabar da kai tayi kana tace ina na uwar gidan fa gatacan a pallow zan mika mata kishine ya tasowa Saudat babu inda zata iya dole ta danne zuciyarta.
Mikewa yayi yanufi gurin da ya ajiye naman kazar Zainabu yayi dauka yayi yanufi dakinta sallah yasamu tanayi ajiye mata yayi a gefe kana yakoma kitchen yadauko abubuwan dazasu bukata. Da isarshi d'akin yasamu Saudat har tacire kayan jikin ta tasaka na bacci masu shara,shara ,nikuwa nace to dama haka amaren sukeyi lallai Saudat tacika yar duniya.
Kara sowa tayi kusada shi Nasir da gabanshi yaketa fad'uwa kai kace wanda za,ace ket yaruga a guje yaudai yahadu da wacce tafi karfinshi. Saudat takoma itace mijin Nasir ganin duk tsiwar Zainabu ranar da aka daura mata aure seda tayi sanyi ,amma ita wannan yar duniyace.

Labels: Hausa Novel
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home