Thursday, July 20, 2023

Luxembourg business company



Luxembourg business company

    LuxCo Company Types.


A Luxembourg business company typically refers to a company incorporated and registered in the Grand Duchy of Luxembourg. Luxembourg is known for its business-friendly environment, favorable tax laws, and a well-developed financial sector. As a result, many multinational corporations and investors choose to establish their companies or subsidiaries in Luxembourg.

There are several types of business entities that can be registered in Luxembourg, each with its own characteristics and advantages. Some common types of Luxembourg business companies include:

Public Limited Company (Société Anonyme, S.A.): A publicly traded company with share capital divided into shares. This type of company is suitable for large enterprises and can be listed on the stock exchange.


Private Limited Company (Société à Responsabilité Limitée, S.à r.l.): A private limited liability company with a flexible share capital structure. It is one of the most commonly used entities for small to medium-sized businesses.

























Partnership Limited by Shares (Société en Commandite par Actions, SCA): A hybrid company with both share capital and limited partners. This structure is often used for collective investments.


General Partnership (Société en Nom Collectif, SNC): A partnership where all partners have unlimited liability for the company's debts and obligations.


Limited Partnership (Société en Commandite Simple, SC): A partnership with two types of partners: general partners with unlimited liability and limited partners with liability restricted to their capital contribution.


Branch of a Foreign Company: A foreign company can establish a branch office in Luxembourg to conduct business locally.

To set up a Luxembourg business company, you will need to follow the registration process with the Luxembourg Trade and Companies Register (Registre de Commerce et des Sociétés, RCS). The process typically involves submitting the necessary documentation, such as the company's articles of association, identification of shareholders and directors, and information about the company's activities.

Keep in mind that laws and regulations can change over time, so it's always essential to consult with legal and financial professionals or official sources in Luxembourg for the most up-to-date information and guidance.

Labels: , , , , , ,

Wednesday, March 16, 2022

Matsalar Da Yawan Jin Waka Ko Sauti Ke Kawowa Dan Adam - Dr. Usman Iro



    MATSALAR JIN SAUTI GA DAN ADAM


Hukumar ta ma aikatar kiwon lafiya ta Duniya ta ce matasa sama da biliyan ɗaya ne a duniya ke cikin barazanar gamuwa da matsalar ji sosai saboda yawan jin sauti ko hayaniya ba tare da kiyayewa ba. Dakta Usman Iro Dan Sani, wani ƙwararren likitan kunne a babban Asibitin kunne, hanci da kuma maƙogwaro wato ENT  dake Kaduna, ya shaida cewa, yawan kara ko jin kide-kide musamman ga matasan da ke sanya abin jin sauti wato (earpiece) a kunnesu na da matukar kawo musu illa ga kunnen.












Ya ce "Yawan kara da kide-kide ko hayaniya a hankali suke cutar da kunne ba tare da mutum ya sani ba". Ya ce yana lalata jijiyoyin kunne wanda shi yakan taimakawa ta wajen daukan duk wani karan da kakeji.

Likitan ya ce sanya earpiece a kunne tamkar sanya babbar lasifika ne a cikin kunne, musamman ma idan ana kure karar da kuma dadewa da shi a kunne kamar yadda matasa ke yi, to lallai da sannu a hankali za su ji suna fuskantar matsalar ji ko wata kara da ya auku a gabansu.





Dakta Usman Iro ya ce "Abu mai amfani a nan shi ne barin amfani da earpiece din ko kuma a rinka rage karar idan an sa a kunne.

 Likitan ya kara da cewa ga wadanda ke aiki ko sana'a a wuraren da akwai kara ko hayaniya, to su rika daukar hutu su je su zauna a wajen da babu kara.

Ya ce kamar yadda jiki ya ke son hutu, to shi ma haka kunne ke son hutu don ya ci gaba da ayyukansa batare da ya wahalaba. Cikin wata tattaunawa da aka yi da shi, ya ce kunne abu ne mai matukar muhimmanci sosai, saboda 'Ji' shi ne rayuwa, Dakta Usman Iro ya ce,"Kunne abu ne mai matukar muhimmanci domin ji shi ne rayuwa, ba za a taba hada rayuwar wanda ke ji da wanda baya ji ba".





Likitan ya ce, daga ji ne ake koyan ilimi, ake sanin abubuwan da ke faruwa na yau da kullum sannan da ji ne ake sauran mu'amala. Dakta Usman, ya ce akwai hanyoyin da mutum zai bi ya gane kunnuwansa lafiya lau suke, kamar idan ana yi wa mutum magana da karfi sannan ya fahimci abin da ake cewa ko in ciwo a kunnen ko jin wasu kara ba na yau da kullum ba, ko kuma kaikayi ko fitar ruwa da dai sauransu, to wadannan alamomi ne na cewa akwai matsala a kunnen mutum, Kwararran likitan kunnen, ya ce, "Mutane su daina kwakular kunne ko zama a wajen da yake akwai kara mai yawa da hayaniya, mutane su kiyaye da duk wadannan don lafiyar kunnuwansu" amma sai dai haryanzu al'umma basa jin shawara.





 Ya ce, ga masu dattin kunne, ko mutum bai taba su ba, ma'ana ya goge su ba, da kansu za su fito wajen kunnen wanda har za a iya gogewa. Amma idan har dattin kunnen ya taru da yawa har ya fara sa mutum ba ya ji sosai, to mafi kyawu shi ne ya je asibiti, in ji likitan kunnen.

Sauran karin bayani?


Wadannan bayanai dai na zuwa ne a daidai lokacin da ake bikin zagayowar ranar ji ta duniya wadda Hukumar Lafiya ta Duniya wato, WHO ta kirkira.

Ana gudanar da bikin ne a duk ranar 3 ga watan Maris na kowace shekara. An kirkiri ranar ce da nufin wayar da kan jama'a musamman matasa a kan muhimmancin ji da kuma yadda za a kare kunne daga fuskantar duk wata matsala ta ji.





Hukumar Lafiyar ta kiyasta cewa akwai mutum fiye da biliyan daya da miliyan dari biyar da ke fama da matsalar ji a duniya, kusan kaso 20 cikin 100 na al'ummar duniya ke nan. Taken ranar ta na bana shi ne 'Idan mutum na son ya tsufa da kunnensa, to ya kiyaye abubuwan da yake ji.

Labels:

Monday, March 14, 2022

Ko Taya Matasa Zasuyi Game Da Koyan Wankar Gawa - TAHREEM NOOR




Abubuwanda yasa  matasa ke koyon wankan gawa a Birtaniya


An shirya  wani tsari na koyar wa da matasa yadda ake yiwa gawa wanka wato Ghusl a kasar Birtaniya kenan.

Ghusl watau wata kalmar ta britaniya ne yadda ake yi wa mamaci wanka tare da sakamasa kaya da lullube shi da farin ƙyalle, ko kuma Wanda aka fisani da likkafani ne gabanin binne shi, kana daya daga cikin wajiban abubuwa da dana ne da ake yi wa mamaci. Kafin barkewar annobar ta korona, tsofaffin ne masu aikin yiwa gawa wanka sa a cikin fake cikin al'ummar Musulmi suke gudanar da irin wannan al'ada. Amma wasu suna guje wa dan neman kaucewa garkuwa don kare kansu daga cutar korona.
















Yanzu wasu da ake kira Supporting Humanity, wata kungiyar kullawa da masu alhini na gudanar da taron bisa ga matasa masu aiki sa kai don gudanar da wankan gawa a bisa tsarin addinin Musulunci.











 




Jagorar ayyukan kungiyar Tahreem Noor, ta shaida cewa, "yunkurin ya samo asali ne tun bayan barkewar annobar lokacin da adadin wadanda ke mutuwa ya karu" kuma suna "bukatar karin mutane da ke taimakawa da gudanar da jana'izar. Harila kuma yau ana gudanar irin wannan a fadin kasar.

Meyasa ake kira Ghusl a Britaniya?


Kamar yadda addinin Musulunci ya tanada, shi wannan Kalmar ta "Ghusl" wani yanayin daura alwala ne ko wanka da ya ƙunshi tsaftace jiki daga ƙazanta ko Mara tsafter. Akwai wankan kashi daban'daban, kamar na bayan ɗaukewar jinin haihuwa da jinin al'ada. Wanda ake yi wa mamaci Musulmi ana kiransa "Ghusl Mayyit" wato wankan gawa ko wankan wanda yamutu. Galibi dangin suke da jinsi daya da mamacin ne ke gudanarwa. Ya kunshi wanke dukkan sassan jiki da sabullu da ruwa ta hanyoyi na musamman na mutunta gawa.

Muna bukatar akalla masu aikin sa kai bakwai a kan ko wane wankan mamaci, in ji Salma Patel, ta kungiyar Supporting Humanity, wacce ke koyarwa tare da gudanar da wankan Ghusl, kamar yadda ta shaida. Lokacin kullen ta korona, ta bayyana cewa an haramta wa  iyalai da dama yi wa 'yanuwansu jana'iza.













 An bar wa masu aikin sa kai sune kamar ta wankewa tare da yi wa mamata jana'izar a rana lokacin tsananin yaduwar annobar. Takara cewa Mu kan samu kiran waya zuwa a taimaka lokacin jana'iza, amma cikin lokaci kankane muke samu mu aiwatata a yadda ta baiyana.

Lokutan farkon annobar, akwai karancin fadakarwa game da ƙwayar cutar, da kuma ko shin akwai hadarin kamuwa da cutar ta korona daga mamacin. Kungiyoyin Musulmai da dama, da suka hada da Majalisar Musulmai ta Birtaniya da sauran jahohi, sun fitar da ka'idojin da za a bi wajen yi wa mamatan da ake tunanin cutar korona ce ta hallaka yimasa wanka.


















A lokacin, Hukumar Kula da Lafiyar Al'umma ta Ingila ta bayar da shawara kan gudanar da wankan mamaci da yimasa sutura a bisa tsarin da addini ya tanada muddin dai za a cigaba da saka kayan kariya a jiki, da kuma bin dokar bayar da tazara. Cutar ta korona ta yi matukar fi shafar al'ummar kasashen yankin kudancin Asiya Wanda yawanchinsu su sukafi kamuwa da wannan cutar. Dubbai sun mutu daga kwayar cutar, kuma shi ya sa Saffiyah ta yanke shawarar hallatar taron bisa kan wankan gawa a Gabashin London. "Mun rasa rayukan 'yanuwanmu da dama lokacin annobar, kuma zuwa jana'iza da kuma rashin sani me za ka yi wani abin a tashi tsaye ne,'' ta ce.

Daya mai hallatar taron, Khadija, mai shekaru 23, na ganin yana da matukar muhimmanci a koyarwa da matasa irin wannan tsarin saboda, in ji ta dan zai taimakawa alumma. "Muddin ba mu koya ba, wa zai rika wanke gawawwakinmu ta wannan hanyar. Mata (90) ne suka hallarci taron bitar mata Musulma a Cibiyar Belgrave Community Centre da ke Gabashin London.















 An nuna musu hanyoyin yi wa mamaci wanka da kumma sutura a jikin manyan 'yartsanoni . Summaya ta bayyana cewa ba ta san cewa ana rufe tsiracin gawa ba da tsumma lokacin wankan, saboda a matsayinta da matashiya Musulma ta damu "game da tsiraici bayan mutuwa.

Mata, matasa da suka hallarci taron, sun bayyana cewa sun karu sosai da koyarwar, kuma suna jin cewa wannan wani bangare ne na addininsu kuma sunyi farinciki da wannan taron da karin illimi.

Farzana ta bayyana abubuwan da ta koya da cewa "A duk lokacin da mutum ya mutu ana kiransa gawa - ka rasa sunaka, da matsayinka, da komai naka Duk wani abin da kake dashi a duniya za a mance dashi sunanka yazama gawa injita.















Kungiyar Supporting Humanity ta ce annobar wata ''matashiya ce'' lokacin da tsofafi suka kasa gudanar da aikin, kana tana kallon haka a matsayin wani sabon tsari ga matasa da za su bayar da gudunmowa a kai a cikin al'ummarsu.

contact-form

Labels:

Tuesday, October 5, 2021

Meyasa Maza Suke Yaudaran Mace? Da Kuma Meyake Sa Baki Yayi Wari

   



Abubuwa Guda Biyu Zamuyi Bayani Shine:-
Mekesa Maza Suke Yaudaran Mata
Mekesa Baki Yayi Wari

A rayuwan mu na yau, neman aure yazama abune wanda take da wahalla har ida baka samu mace nagari ba? wasu suna mantawa da allah har idan suka sa wani abu a ransu har idan abi bai yi ba sai kahada da rokan allah yabaka sa'a game da abin da kake nema.

    Har idan kana neman aure, sai kayi kokari kane ma kayi (instingifari) allah yazaba maka nagari dan komai a rayuwan mu nayu sai ka hada da allah har idan bakaso kasamu cikas a ciki.

    Sai yayi "Raka'at guda biyu" kamar yadda hadisi ya rawaito "Jabir dan  Abdullahi daga riwayar bukhari (1166) bayan yayi sallama wasu malamai, wasu mallamai suna ganin za a iya yin wannan addu'a kafin sallama, kamar Shekkhul Islam Ibn Taimiyya, sai yakaranta wannan addu'a ta neman zabi daga Allah.

Na biyu shine kane mi shawara ga mallaman addini da kuma masana subashi shawara game da bukatarshin da yagaya musu, duk wanda yakan nema shawara game da wani abinda ya damesa, to zai yi nasara game da duk wani abin da yasa a rayuwarsa.

    Ta uku kuma har idan namiji ko mace yana neman aure to ayi kokari a cire son zuciya game da neman aure, dan a rayuwar mu ta yanzu samun mace nagari ko namiji nagari yana da wa hala? zamaninmu na yanzu mata masu kew basu da yawa, sai kaga ga mace bata da kew amma ga addini, wata kuma ga kew amma bata da hali, sai kaga namiji hankalinsa yarabu kashi biyu.





















Manzon allah yace namiji yakan aure mace ta hanya guda 4, zaka iya auran mace da addinta, ko kewnta, ko arzikinta, ko matsayinta, Daga Bukhari 5090. Daga Abu Hurairah RA. Wannan abubuwan guda hudu da muka lisafasu, zaka iya samun mace wanda tana da wannan abin dukka, wasu matan kuma suna da guda uku, wasu suna da guda biyu, wata kuma daya ne allah yabata.

Wacce mace wanda tafi? duk wanda tana da wannan suffofin guda hudu? amma ga wasu da muka lisafa shine:-

  1. Mai kew, mai kudi, mai addini, dukan wannan guda hudun tana da shi.
  2. Mai addin da kew.
  3. Mai matsayi da kuma kudi babu amma babu kew da kuma addini.
  4. Mai addini amma babu kudi.
  5. Tana da kew amma babu tarbiya da addinni.
  6. Mace kuma wanda tana da abubuwa na Boye, kamar, hakuri, iya zaman aure,.
  7. Mace wanda tana da shi kuma a fili shine kamar, tsayinta haskenta, da sauransu.
    Mafin yawa a yanzu mutane suna son suga sunnemi mace mai kwe, amma dazaran sun dauki shekaru, wannann kewn nata yatafi sai kaga anfara samun matsala game da abinda yasa ya aureta yatafi. Yawancin maza suna samun matsala ne yawancin idan ka aure mace dan kewn ta sai kaga suna ba wa mazn wahalla dan tasan dan kewnta ne ka aureta shiyasa zata dinga yimaka abinda tana so.

    A kwai wasu abubuwa da dama wandda maza ko mata suna so suga tana da shi, ko yana da shi, amma hakan bashi da kew fa musulinci, wani zakaga yana son yarinya doguwa, kofara, ko siririya, ko wanda tana da jiki, amma hausawa sunce kewn wani munini wani, zakaga wani yana yabon wana dan tana da kew amma wani kuma yana yimata ganin ita mumunane.

    Ya tabbata da wani Hadisi daga Maa'kalu dan yasar yace: Wani mutum yazo wajen Manzon allah SAW, sai yace Na same wata mata zan aura tana da matsayi kuma mai kyau ce, na iya auranta? sai yace masa a'a. bayan wani lokaci kadan kuma yakara zuwa yakara tambayansa yace masa zan iya auranta, yakara ce masa a'a. Yakara zuwa na uku yakara cemasa zan iya auranta: sai yace masa ku auri mace mai iya soyaiya, kuma mai haihuwa domin zan yawaici al'umma da ku. (Abu Dauda 2050. Nasaiy 3227. Silsila Na Albaniy. 2373.

    Wannan hadisi yazo da siffofi guda biyu  sune soyaiya da haihuwa, yaya za a yi zaman soyaiya, kuma ku haifi yara wanda zakuyi musu tarbiya bisa yadda addinin musulunci yace. Zamu kara wasu suffofi guda 11 . A kwai wani hadisi da ga Abdullahi dan (Amri) yace Manzon Allah SAW yace: samun mace ta gari a wata riwayar da Tirmiziy ya ruwaito da siffofi guda biyar, wacce idan ka kalle ta za ta faranta maka rai, idan ka bata  umarni za ta yi maka biyayya, idan kayi mata rantsuwa ko kashedi ba za ta saba maka ba, idan ba kanan ko kayi tafiya za ta kiyaye maka dukiyar ka da mutuncin ta. Idan muka kalli wadannan hadisi guda uku za mu ga sun zo da siffofi guda goma sha daya kenan sune:-

  • Mai addini.
  • Mai kudi.
  • Mai kyau.
  • Mai matsayi.
  • Mai soyaiya.
  • Mai haihuwa.
  • Mai faranta rai.
  • Mai biyayya.
  • Mai daukar tsawa da kashedi.
  • Mai kiyaye dukiya.
  • Mai kiyaye mutuncin ta.
    Wannan sune suffifin da mika sa mu daga manzon allah SAW wanda irin matar da yakamata ka aura, amma irin wannan mace wanda take da wannan abubuwanda muka lisafa, samun irinsu yana da wa halla, amma har idan kasamu mace mai wannan duk a binda muka lisafa to kagama more aure har a bada.

ME KE SA MAZA SUKE YAUDARANSU

Dalilina shina, kashi cikin 75% namata ke sa maza su yaudaresu, Sai kaga mace wai dan namiji yazo wurinta yace yana sonta sai tayi amfani da wannan damar dan akan wai shi yakawo kansa yace yana sonta sai ta fara yimasa jan'aji, wai dan kar ace yasameta da sauki sai kaga idan yazo yana jiranta a waje sai lokacinda ta gadama zata fita , kokuma tace masa yaje yadawo anjima tana yin waniabu tukunnan yanzu.




















Daga nan ne sai kaga namiji yace zai yi hakuri yabita da duk abinda zata yimasa har sai yayi kokarinda zai gani yashawo hankanlita, bayan yagama saci zuciyarta tazama tana mutuear sonsa, sai yayi kokarinda zai ga yarabuda ita, sai kaji tana cewa ai munafikine ya yaudareni allah ya'isa, amma baza ta tuna abinda tayimasa a baya ba.

Yawancin matan yanzu idan baka zomusu da karyaba, to baza ku zauna lafiya ba, shiyasa maza yanzu sai idan suka yiwa yarinya magana sunga ta ida ta dosa, sai su bita a yadda take so, nan bada jimawaba idan yanemi hanyar gujeta sai tace ya yaudareni amma baza ta tuna akan ita yar karyane ba.

Zakaga namiji idan yazo wa mace yace yana sonta ko da bai je ta wurin iyayenta ba, sai kaga ta meyar dashi kamar Bank, ko da yaushe idan zai zo wurinta sai ta ce masa kasayamin (ice cream) ko kuma wani abu dai na marmari, to kagani wannan ba yi bane har idan namiji yace yanasonki ba zancen kashe miki kudi batare da ansan shi a gidanku ba, kuma dik namijin da yake kashe miki kudi to kisani sai kinbiya ta wani hanyar, amma mace ta gari zata ta ce masa yaje gidansu su sanshi to kagani wannan shine hanya mai kyau, dan a gidansu ansa waye ne yake nemanta ko da yakashe mata kudi yasan ko zaiiya aureta ko ba zai iya aureta ba.

Har idan namiji yana kashe miki kudi haka kawai, to kisani ba zai kashe miki a banza ba sai sai yane mi wani abu a wurinki, har idan yasamu abinda yake bukata, to zai yi kokari yaga yayi awungaba kayansa, dan yasan kinsoshine dan abin hannunsa ba wai an allah da annabi bane, sai kaji ta ya yaudareni. To Allah ya kewta.

A wani lokaci zakaga mace tana soyaiya da wani wanda shi yasan bazai iya aureta ba, kuma ko da tace masa yafito sai yadinga yimata hanyar da ba zai fitoba, kuma sai kaga ta kori duk wanda take tare da shi akan tasamu wanda takeso alhali kuma ba auran ta zai yiba dan idan yace ba zai aureta ba, zatace ai ashe baya sonta dama, sai kaga suna ta soyaiya sama da shekaru bayan tayi, tayi yafita, yakifita har idan yaga abin zai yi tsanani to anan ne zai nemi hanyar sa da zai gudu, kuma tasan wannan ba iya aureta zai yiba dan aikinda yake dashi tasan ba zai iya riketa ba sai kaji tan cewa ya yaudareta. To Allah ya kyauta. 

.....................................................................................................................................

MEYAKE SA BAKI YAYI WARI

    Shi ciwon ta masalar ta warin baki abune wanda da zaran mutum yabude bakinsa, to baza ka iya jan nunfashiba da warin da zai fito daga bakinsa kamar wani warin mushe ko kamar bakin shadda. Wannan ciwo ta warin baki ba wai wani abune wanda baza'a iya maganceshi ba, abune akwai hanya da dama wanda ake magance sai kaji kamar baka taba yin warin bakiba.

    Zakaga kuma shiwanda yake da wannan warin bakin sai kaga idan yana magan she bazai ji wannan warin  bakinsa ba sai dai wanad yake kusa da shi shine zai ji wannan warin bakin na sa.

    Akwai wata cibiya kiwon lafiya wanda aka fisaninta da mujallar ta (Medicine News Today) ta wallafa hanyar da za a magance wannan wanda suke fama da wannan ciwon ta warin baki. Shi wannan ciwon ta warin baki yazama ciwon dare ga jama'a a yanzu, dan mutane da dama suna zuwa wajen likita game da wannan ciwon dan neman magani sabo da rashin sakewa a cikin jama'a.

    Dazaran mutum mai warin baki ya bude bakinsa tundaga nesa nasawon kamar mita uku 3 sai anji warin bakin nasa har idan yagane ana jin wannan warin na bakin nasa sai kaga baya zuwa kusa da mtane sosai dan zai zamamasa abin kunya.

MEYAKE JANWOWA

    Yawancin abinda yakan kawo warin baki shine, rashin tsafta ta wajen wanke baki, wani kuma sai kaga idan yasamu wani rashi ta lafiya sai kaga yasamu wannan larural ta warin bakai.

    Akwai wasu kuma tawajen cin abincine ko zance abincin da muke ci shi yakan jawo wannann warin baki. kokuma abubuwnda muke sha ayau da kunlum wani abin har da bakinsa bai dace da wannan abinba to yakan iya samun wannan ta warin baki.















  1. Rashin wanke baki ko tsaftar baki.
  2. Barin abinci a baki idan angama cin abinci
  3. Ba wanke baki bayan anga ma shan kayan zaki.
  4. Hakorin ka ya rube daga can karshe.
  5. Bakin ka ya bushe garam.
  6. Shan kayan maye kamar su wiwi da sauransu.
  7. Akwai wasu magungunan da likita in yarubuta maka kana sha, shima yakan jawo warin baki, amma har idan lokacin da andena shan wannan maganin to bakin zai iya dena wari.
  8. Wani bakin kuma dalilin wasu kwayoyin cutar da suka taru a hanci ko wuya suma suna iya jawo warin baki.
  9. Abinci kamar cinsu tafarnuwa da cin albasa shima yakan iya jawo warin baki sosai har idan ba'a wanke baki sosai ba dan albasa yana da wari sosai da shi da tafarnuwa.
TAYAYA ZAMU KAUDA WANNAN CUTAR TA WARIN BAKI.

    Shine wanke baki da brush har idan duk lokacin da aka ci abinci, kokuma goge baki da Aswaki a duk lokacinda aka sha wani abu ko naci akmin a kwanta. Amma wasu likitan sunce kar kayi amfani da abin wanke baki kala guda daya, ka dinga canja wa shi yafi.

  1.     Ana so a dinga zuwa wurin likita dan yaduba abinda yake faruwa game da wannan warin baki, dan su zasu gane har idan a kwai wani hakorinda yasamu matsala ko ya lalace kokuma wani cutar ce tasameka su zasu gane in nayin maganine zasu baka magani har idan na bada shawar ne kuma zasu baka sahwara.
  2. Zaka iya wanke bakinka da ruwan zafi amma a sa gishiri a ciki dan yana kau da duk wani kwayoyin cutar a baki.
  3.  Adin yin amfani da wata sunsiya ko makamancisa dan a cire duk wani abincin da ya makale a sakanin hakoranka.
  4. Har idan zaka wanke baki da brush naka sai ka goge harcenka sosai, dan shima dattin abinda kaci yana daskarewa akan harcenka.
  5. Aguji shan taba da kayan maye ko naruwa ko naci.
  6. Adinga cin cingam wanda bai da zaki dan shima yana sa baki yayi haske dan duk abinda kaci har idan kaci cingam zai cire duk abinda yamakale a hako rinka.




Labels: ,

Tuesday, September 28, 2021

Shawara Ga Mallami Na Addini Game Da Ciwon Da Yaki Warkewa Bayan Anyi Na Asibiti

  

 

 Cutukar Game Da Jikin Dan Adam

    A rayuwa a yadda rayuwan al'uma yanuna, tawanci jama'a suna fama da yawan ciwon kai, sai dai ko da yake ciwon kai ya banbanta kala kala, wani yakan zama idan yagaji kokuma yayi yawo a rana, wani kuma ciwon kai nasa a cikin jini ne. To ga hanyar da zaka yi insha allah zaka yi mamaki dan kowane ciwo da allah yayi a duniya a kai maganinsa in har ka hada da addu'a zaka samu sauki in allah yayarda.

    Daya daga ciki shine ka karanta "SURATUL FATIHA" har idan duk lokacin da har idan kanka yafara maka ciwo ka kama dai dai inda kanka yana yimaka ciwo sai ka karanta "Fatiha Kafa Daya" kafa daya in allah yayar lokaci kadan zakaga kanka ya daina maka ciwo insha alllah.

    Har ida mai dena yimaka ciwoba, kakara karanta kafa Biyu in kakaranta bai dena ba ka karanta kafa bakwai in sha allah zai dena nan take ba da jimawa ba, shi adu'a yana da mahimmanci sosai.

    Na biyu kuma shine, zaka iya amfani da wata mai da ake kira "HABBATUS SAUDA" zaka iya kane meshi amma ka tabbatar cewa ka samu wanda yana da kew, sai kasamu Garwashin Wuta sai ka ringa subawa kadan kadan zai fara hayaki sai ka dinga "SHEKA" a hankali hankali insha allah zai dauke nan ba da jimawaba.

Ta uku kuma zaka iya amfani da man " TAFARNUWA" sai ka dinga shafawa a goshinka kokuma inda yake yima ciwo insha allah za a samu waraka. Alla yasa Mu Dace Ameen.

    Shi wannan ciwon ta kai yakan kama dan adam kamar yadda mukayi bayani bisa sama ga da yadda yake kama an adam. Shi wannan ciwon ta kai ya kasu kala kala, wani yakan yimasa a Goshinsa, Wani kuma yakan yimasa a bayan kansa, shiwanna na bayan kai yawanci yana damun masu hawanjini har idan jininsu ya dan hau kadan ko ya dan sauka sai sufaraji ta bayan kansu, amma wani lokacin koda jinin bai hauba, kuma bai saukaba zai nuna musu allama ta bayan kansu yan yi musu ciwo ta da allama jini yana kokarin hawa ko yana neman ya sauka. Har illa kuma zakaga wani ciwon yana yimasa a fuskansa ta gefa daya wanda aka fisani da (Migrain) a turance kenan, wani kuma zakaga gefen idanunsa ne yana yimasa ciwo ammam ba wai idon ne yake yimasa ciwo ba.

    Shi wannan ciwon ta kai na gefe daya shine wanda mukayi bayani bisa sama wato (migrine) shi wannan ciwonkai ta gefe da yane a yadda mukayi bayani, shi wannan ciwon kai ya bambanta da kowane ciwon kai, dan har idan yatashi maka zakaji kamar gefen kanka zai fita ko da ka sunkuya za kaji kamar idonka zai fita, kuma wannan ciwon ta gefe daya baya warkewa dan a yadda likitoci sun yi bayani, basu taba ji wai wanda yana da ciwon kai na gefe daya ya warke ba, sai dai idan ya tashimaka sai kaje asibitin wanda sun kware da "kai" dan su baka magani, Kuma in har yatashi maka, shan su kamar "paracetamol" ba zai yi maka komaiba dan shi wannan ciwon ba karramin ba gani za kasha ba kamin kasamu sauki.

    Wannan ciwon ta migrine sai dai ka dinga shan magani a kunlum duk lokacin da ya tashimaka dan kasamu sauki amma ba wai kamar sau ran maganin ciwonkai ba idan kasha zai dauke gaba daya sai ya dauki wani lokaci da dama kami kafarji.

Ita kuma ciwon kai ta kan"Hanci" shikuma wannan ciwon kai yafi kama wanda suke da "Mura" yakan damunsu. Wasu ciwon kai din yakan kawo wa ne ta wanjen abinda muke ci kokuma abinda muke sha da kuma in zazzabi yakamaka sai yanuna maka allama da sauransu.

    Wata mai suna Habiba Tana mai cewa " ida wani yabata mata rai ko wani abu yasa meta na da muwa to ranar zata kwana ko ta wuni ta na fama da ciwon kai a yadda ta ce.

    Wani likita yana cewa ga Habiba yace wannan shine ciwon kai na damuwa amma har idan kin samu kwanciyen hankali kadan zai sauka amma har idan kina yawan damuwa, kuma yana yawan damunki idan har kinshiga wani damuwa to yakan iya yakawo miki hawanjini sai kiyi kokari ki kai ziciya nesa dan kar kishi masala a yadda likitan ya gayamata.

    Likitan yakan karacewa dalilinda yasa muke yin rubunda kowa bazi iya ganewaba sai ankai wa likita shi zai gane me aka rubuta, dalilinda yasa muke yin wannan rubutun haka da kar a gane wani idan yasani zai mayar dashi kayan maye, kokuma yaje yayi amfani da shi ta wajen mugunta. Tana kara mecewa idan aka kai takardan wajen mai sayar da magani sai yace bai ganeba abinda aka rubuta, sai likita yabata amsa yace ai idan likita yayi miki bayani ko yayi maka bayani ga sunnan maganin da kuma yadda zakayi amafani da ai shikkena magana yakare tun da anyimaka bayani yadda zaka yi amfani da shi.

    Wani yana tambayan liki akan yana da ciwon siga kuma yana bin ka'ida yadda likita yace nabi, amma ina yin fisari sosai kuma sai yinjiki nakeyi, me shawara likita? Sai aka abashi ammsa akan yayi kokari yaje asibitinda aka rubuta mishi maganin sai yayi ea likita bayani ko kayi kuskure ta wajen yin amfani da wannan maganin ko ba ka shansu bisa ka'ida.

    Wani kuma mai suna Nuhu yake tamyan game da wai wani abu ne ya fitomasa a wuya ta baya amma baya yimasa kaikayi kuma baya yimasa zafi ko wani abu? Sai aka bashi amsa akan yayi kokari ya tuntube likita, dan irin wannan masalar yawanci "Jifan Dajine" dan shi idan yashafe jikin dan adam to baya yin zafi sai dai kaga yana ta cin jikin dan adam. To sai kayi kokari kaje wuirin likita dan kasamu bayanai sosai game da wannan larural.

    Wani kuma yakan tambaya ne game da wai, hakorinsa ta gefe daya ta karshe yana yimasa ciwo amma yayi shwara akan yana so yacire shi amma wasu sunce idan yacire zai kama na kusa da shi ko  hakan gaskiya ne shiya sa nayi tambaya. Sai yace masa a'a wannan bahaka bane barin hakori wanda yana da susan yakan iya kama sauran har idan yagama da wanda yakama sai ya koma kan dayan, amma sha wara mai sauki shine, zaka iya zuwa asibiti har idan bakas ka cire to za a cika wannan raminda yayi da wata garin siminti na podar hakori amma cin kashi zai baka wahala, in kuma kana so a cire shi sai a chire ka huta gaba daya. 

    Wani kuma yake tambaya wai game da har idan ya samu masal game da jo idan yana yankan farcensa har idan reza ta yankeshi sai yafara ji kamar zai fadai sai hajijiya ya kamashi wani lokacima sai har yane mi waje ya zauna kamin hankalina yazo, to menene mafita? Amsan da yasamu shine, yawan hajijiya har idan mutum yanayi yawancin har idan mutu yazubar da jini sosai yakan iya samunsa, wani kuma idan kawai yaga jini ko a kasa ko a jiki wani ballema wai yaga a jikinsa sai hajiji ya yakamashi, hajijiya yawancin yana zuwa ne game da zubar da jini a jikin dan adam in har ba wai rashin lafiya ce ta sameshi ba.

MENENE MAGANIN CIWON BAYA KUMA DA MAGANIN CIWON JIKI.

















    Wani bawan Allah ne yakewa wani mallami tambaya gabe da yana fama da ciwon baya yana mecewa ga wannan mallam bayansa ne yana yimasa ciwo, yake gurin likita anyimasa gone gone amma har yanzu bai Nina allama ta wani ciwo ba, amma ni dai nasan abinda yake damuna har ma wani lokaci Nana iya sunkuyawa, kuma yana yawan sani yin fisari da kuma yin iska, haka zalika idan har yatashi mini zafin nan sosai yake yimini kuma ina da"Basir" narasa abinda zanyi tunda name asibiti basuce sunga wani ciwoba ko wani abu ba.

    AMSA DA WANI BABBAN MALAMI YA BAIYANA.


















    Mallamin yana maicewa, mu mallamai ana tunawa da mu ne idan har mitum wani ciwo ta sameshi ko wani larura to ana za a nememu. To akai wasu hanyar da zakabi ko kuma wasu abubuwanda zan lisafamaka said nayi amfani da su kaga me zai biyo bays. Kane mi wannan abubuwan shine:-

  1. Man zai tun.
  2. Man Habba da kuma.
  3. Man tafarnuwa.
   Amma dukkansu katabbatarda suna da Kew, in har ba mekew ne kasamu ba to za a samu masala dan zai kasance ba zai yimaka kamar yadda ake so ba. Saki ka haddasu waje daya sai kai wannan addu'a ka tafa a ciki.

  • Zayi Fatiha kafa bakwa 7 zama daya.
  • Zaka karanta Ayatur Kursiyu kafa 11.
  • Zaka karanta Suratul Yasin Kafa 1.
  • Suratul Milk shima kafa 1.
  • Suratul feel Shima kafa 5.
  • Suratul Shitta'i Shima kafa 5.
  • Suratul Iklas ma kafa 3.
  • Suratul Falaq ma kafa 3.
  • Suratul Nas Shima kafa 3
     Bayan katabbatarda kayi wannan a du'ar sai ka hada shi da ruwan zafi sai ka sha cokali guda biyu 2 tareda Zuma mekew cokali 3 kasha zuwa safe da kuma yamma Kunlun.

  Kuma yakan cewa zaka iya shafawa ta ko ina a jikinka a duk inda yana yimaka ciwo insha allahu zakaga abin mamaki sai ka samu sauki in har kabi yadda nacemaka.

    Dangane da Basir da kace yana damunka, sai kanemi:-

  1. Kannemi Garin Ganyen Magaraya
  2. Garin Ganyen Sabara.

     Kowannensu zaka FIBA cokali 7 Sai ka hada da Garin Tafarnuwa cokali 3. Sai ka hada da Zuma mekew ka ringa sha, in Allah yayarda zaka samu sauki bi izninla.













  








contact-form

Labels:

Monday, September 27, 2021

Menene Cutar PRIAPISM Ga Al'auran Namiji



Menene Illar Cutar Sikila, Ana iya Maganceshi....

Ana cecekuce sai ga wanni annobar wata ciwo wanda ke shafan maza tawaje gabansu wanda ake kira "sikila wanda ke shafan al'auran namiji" harma yakan kawo sanadiya namiji baya iya haihuwa da kuma yakan sa gaban namiji yazama bai da kuzari ahankali sai kaga ma ya dai na amsawa in har ba a yi hankali ba.

A yadda wasu likitoci suka baiyana game da wannan ciwo ta sikila? sukace ana yawan samunshe ta wajen jini har ida "geneotype" naku yazama daya to za a samu masala, yakan shafi duk wani yaran da za ku haifa wasu da ga cikin suna iya kamuwa da shi wasu kuma ba zai shafesuba.

Shi wanna ciwo ta "sikila" yaka baiwa duk wanda yana da wanna ciwo wahala, kuma a kunlu sai kaga jininsa yakan karewa sai har an kara neman wani jini an samasa kamin ya dan samu sauki, dashi da kuma iyalansa da duk wanda yana da wannan ciwo sai sun sha wahala wani ma idan yana da gajeran kwana sai kaga rai yayi halinsa.

Wasu masu kwareren binchike sunce mutane suna muta wa da dama game da wannan cutar ta SIKILA, kuma a yadda buncikensu yanu na a arewanscin kasar ta Nigeria su yafi shafesu a kowane shekara, kuma suna kare maicewa ga al'uma har ida lokacin yin aure yatashi, ayi kokari aje asibiti dan a gwada wannan bangaren ta "SS'AS" Da sauransu har ida likita yace ba zai yi muku komaiba sai kuyi aurenku. Amma wasu idan soyaiya ta daike musu gaba, komai kaga yamusu baza su yardaba, sai suce allah ne mai yin komai bayan angaya maka illar zuwa gaba.

Wanni abban Likita wanda anfisaninsa da Dr. Musa Tanko Abullahi yana maicewa, a lokacinda zaka ga mutane  suna ta fama da wannan cutar ta SIKILA sai daga baya aka gane cewa ana samunsa ne ta wanjen jini har ida jiniku "Genor" yazama daya shiyasa zakaga wasu ko da angayamusu baza su yarda ba sukan geada wa da baya.

Likita yana kara mace wa, wanna shi ciwo ta "Sikila" yakan jawomusu masala ta wajen saduwa dan sun san abin da zai faru har ida sun kusance junansu amma ba kowane yaro ne idan suka haifa zai sameshi ba inji likitar.

Yana kara mecewa shi wannan ciwo ta"SIKILA" zaga har idan namiji gabansa yatashi a wani lokaci sai kaga gabansa ya daskare dan idan jinin ya tarumasa a jijiya sai ya daskara masa da gabansa har sai idan wannan jini ya sauka kanin ya kwanya shi wannan ciwo ana kiransa "PRIAPISM" a turance amma wani lokaci sai kaga gabansu bayatashiwa dan wannan jinin da yake taruwa sai yagama wasewa sosai kamin ya tashi, ta wannan wajenma yakan basu wahala sosai ta wajen yin "jimai".

Mene Cutar Da Ake Kira " Priapism".



Shi wannan ciwo yakan shafa duk wani dan adam har idan yana da cowo na Sikila to yasani yakan iya kamuwa da wannan ciwo ta Priapsim, shi idan wannan ciwo ta kamaka sai ka ga gabanka ba zai tashiba dan wannan kwanciyar wannan jinin da yayi sai har lokacinda wannan jinin ya sauka kamin kagane kanka.

Har ma idan gabansa yatashi har idan yamiki, to gabansa bazai kwanta ba da garaje dalilin wannan taruwan jini da yayi, dan zai ta ru a cikin jijiyoyinsa da kuma maransa sai kaga al'auransa zai kunbura kuma ba zai kwanta da garaje ba harma sai wannan jinin ya sauka. Amma wani lokaci idan har ya ciri sha'awarsa in yayi sa'a sai kaga al'auransa ya kwanta kamin hankalinsa ya kwanta.

Amma idan har wannan jinin yatarumaka a maranka yakan jawoma maka ciwon tashin al'zakari wanda aka fi saninsa da wannan suna ta PRIAPISM" a turance kuma har idan ba ka samu sauki ta wajen wannantaruwan jinin ta mara ba, to koda yaushe har idan al'zakarinka ya tashi, shi da kwanciya sai ya dauki lokaci da dama, kuma bayan yakwanta, sai kaga tashinsa kuma zai kara baka wahala dan wannan ciwo ta "Priapism".

Ita wannan ciwo ta Sikila wanda dalilinsa yakan kawo ciwon ta Priapism suna shan wahala soasai har idan gabansu yatashi, to su da kwanciya sai ya daiki lokaci da dama harma na kwanaki a hankali kamin ya kwanta.

Shi wanna ciwo ta sikal ta na da zafi sosai ko da yatashi musu ko bai tashi musu ba yakan basu wahalla kuma ga zafin jiki da sauransu inji likita. Shi wanna ciwon amfi samunsa ta wajen ta amosan jini ko kuma ta kansar jini kuma yan iya kama babba ko yaro karami dan shi wannan cutar bata san babba ba ko yaro karami yakan iya kamaka ba ta ko ina ba sai ta hanyar jini.

Inji wanni likta dake can jahar ta abuja yace shiwanna cutan jini wanda take taruwa a mara har yakan kawo ciwon ta Priapism idan har idan al'zakari namiji yatashi to zai kwan tara kamin ya kwanta zai yi tafama da shi kuma zai yi tayimasa zafi a hankali hankali har ya kwanta.

Wani docta da yayi bayani game da wannan ciwo yana me cewa, shi wanna ciwo yana jikin mutane da dama amna baza sufadaba dalilin suna jin kunya, kaga kuma wannan illace ga ko wane dan adan, kamar yadda mutane sukace a hausance "idan kaboye ciwo to shima zai boyeka" kagani bai kamataba kana da wannan ciwo a jikinka sai nayi shiru, kayimagana ko zakayi sa'a kasamu wanda yasan wannan maganin ko ka dubbi likita dan yabaka shawara yadda zakabi.

A shekaru biyu da suka wuce, likitoci sun yi wata babbar bincike game da wannan cuyar a muta sama da 700 sun baiyana amma 20 daga cikinsu suna da wannan cutar sanadiyar wannan binciken ne suka Nuna Kansu amma doctocin sun basu shawaran yadda zasuyi game da wannan cutar.

Kuma sunyi bayanai game da wannan cutar game da yawancin shekarun da yakan kamawa da wuri, sunce kamar shekara 13 zuwa sama, amma daga shekaru irin 5 zuwa sama baya  nunawa sai sun kai a kalla 12 zuwa sama zai fara Nuna musu ta wajen ramewa.

Amma yadda su likitar sukace, ko wane dan adam yana iya kamuwa da wannan cutar ta Sikila ko kuma zamuce "Kansar Jini".

To Men's Maganin Wannan Cutar.



A yadda likitoci sukayi bayani game da wannan cutar ta Alzakarin namiji, sunce a yanzu dai ba inda yanunacewa ansamu maganinsa ta Priapism a yanzu amma duk da hakan ana ta yin bincike game da wanna cutar dan asamu mafita ta wajen yin magani. Kuma sunce bazaka sumu wani wai yana da wannan cutar ba, batareda cutar ta Sikila ba, duk Wanda yana da wannan cutar ta kansar Alzakari to yana da itama cutar ta Sikila inji likita.

Yana kasan cewa, shi wannan cutar tafi sanani a afrika a yadda bincike yanua.

Amma wash likitoci sunce wasu sassan kasashe ta afrika sun fara samun wannan maganin amma had yanzu dai ba muga maganinba da idonmu.

Likitoci sunce amma akai wasu dabaranda sukeyi idan har yayi sannani ga me wannan larura, had idan wannan ciwo yayi sanani sosai, sai suyi amfani da alrura tawajen jan jinin da ya taru ko ya daskare, bayan anyi masa hakan zai samu sauki, amma har idan ba a yimasa haka ba zai sha wa halla.

Yace ko kuma ayi amfani da askan tiyata a saga wurin a cire jinin da ya taru wato surgery a turance.

Shi likitar yakara da cewa, yin hakan yana da masala sosai game da alzakarin dan adam. Yace zaka iya rasa gabarka dan ba zai iya kara tashiwaba idan har ba ayi sa'a ba game da wannan Surgery.

Shi likitan Yace a yanzu haka akwai wani maganinda muke basu amma akwai wata babbar masala game da shan wannan magani. Masalar shine idan muka basu wannan maganin sun fara sha, sai kaga duk nononsu zai fara gitma kamar ta mace to kaga wannan ma masalane babba daga ciki inji likita.

Da muka duba yadda wannan masal takeyimusu a jikinsu sai mukayi shawara musayar dabyin amfani da shi, dalilinda yasa, ka kai namijine amma kirjinka yanuna kamar namce kaga ai abin baiyuba, shiyasa mukace mudakatar da basu wannan maganin inji likitan.

Kilitan Yace sunyi nasara game da bincike akan wannan bags ta masu ciwon SIKILA saura kadan ne daga chikin sauran bincikensu.

Wasu kwararun likitoci da ke zama a England can kasar ta turawa sunce a kwai abubuwa da dama Wanda zaka iyayi dan garage maka zafin wannan ciwo Kamar su,:- MOSA JIKI HAR AYI GUMi, YAWAN SHANRUWA AKAI AKAI, DA KUMA SHAN MAGANIN RAGE ZAFI.

Kuma sunce har har ika, duo Wanda yasan yana da wannan ciwon ta al'zakari, yaguji yin amfani da ruwa maisanyi dan yadaina yimasa zafi ko yin amfani da kankara.

Suna karacewa mai wannan cutar ta kansar Al'zakari yaguji shantaba ko kusantan mace a yayinda abin yara damunsa.

A duk Wanda yake da wannan cutar ta Priapism ya dinga yawan motsa jiki dan yayi gumi sosai dan yana temakawa.





contact-form 

Labels: