Ko Taya Matasa Zasuyi Game Da Koyan Wankar Gawa - TAHREEM NOOR
Abubuwanda yasa matasa ke koyon wankan gawa a Birtaniya
An shirya wani tsari na koyar wa da matasa yadda ake yiwa gawa wanka wato Ghusl a kasar Birtaniya kenan.
Ghusl watau wata kalmar ta britaniya ne yadda ake yi wa mamaci wanka tare da sakamasa kaya da lullube shi da farin ƙyalle, ko kuma Wanda aka fisani da likkafani ne gabanin binne shi, kana daya daga cikin wajiban abubuwa da dana ne da ake yi wa mamaci. Kafin barkewar annobar ta korona, tsofaffin ne masu aikin yiwa gawa wanka sa a cikin fake cikin al'ummar Musulmi suke gudanar da irin wannan al'ada. Amma wasu suna guje wa dan neman kaucewa garkuwa don kare kansu daga cutar korona.
Yanzu wasu da ake kira Supporting Humanity, wata kungiyar kullawa da masu alhini na gudanar da taron bisa ga matasa masu aiki sa kai don gudanar da wankan gawa a bisa tsarin addinin Musulunci.
Jagorar ayyukan kungiyar Tahreem Noor, ta shaida cewa, "yunkurin ya samo asali ne tun bayan barkewar annobar lokacin da adadin wadanda ke mutuwa ya karu" kuma suna "bukatar karin mutane da ke taimakawa da gudanar da jana'izar. Harila kuma yau ana gudanar irin wannan a fadin kasar.
Kamar yadda addinin Musulunci ya tanada, shi wannan Kalmar ta "Ghusl" wani yanayin daura alwala ne ko wanka da ya ƙunshi tsaftace jiki daga ƙazanta ko Mara tsafter. Akwai wankan kashi daban'daban, kamar na bayan ɗaukewar jinin haihuwa da jinin al'ada. Wanda ake yi wa mamaci Musulmi ana kiransa "Ghusl Mayyit" wato wankan gawa ko wankan wanda yamutu. Galibi dangin suke da jinsi daya da mamacin ne ke gudanarwa. Ya kunshi wanke dukkan sassan jiki da sabullu da ruwa ta hanyoyi na musamman na mutunta gawa.
Muna bukatar akalla masu aikin sa kai bakwai a kan ko wane wankan mamaci, in ji Salma Patel, ta kungiyar Supporting Humanity, wacce ke koyarwa tare da gudanar da wankan Ghusl, kamar yadda ta shaida. Lokacin kullen ta korona, ta bayyana cewa an haramta wa iyalai da dama yi wa 'yanuwansu jana'iza.
Meyasa ake kira Ghusl a Britaniya?

An bar wa masu aikin sa kai sune kamar ta wankewa tare da yi wa mamata jana'izar a rana lokacin tsananin yaduwar annobar. Takara cewa Mu kan samu kiran waya zuwa a taimaka lokacin jana'iza, amma cikin lokaci kankane muke samu mu aiwatata a yadda ta baiyana.
Lokutan farkon annobar, akwai karancin fadakarwa game da ƙwayar cutar, da kuma ko shin akwai hadarin kamuwa da cutar ta korona daga mamacin. Kungiyoyin Musulmai da dama, da suka hada da Majalisar Musulmai ta Birtaniya da sauran jahohi, sun fitar da ka'idojin da za a bi wajen yi wa mamatan da ake tunanin cutar korona ce ta hallaka yimasa wanka.

A lokacin, Hukumar Kula da Lafiyar Al'umma ta Ingila ta bayar da shawara kan gudanar da wankan mamaci da yimasa sutura a bisa tsarin da addini ya tanada muddin dai za a cigaba da saka kayan kariya a jiki, da kuma bin dokar bayar da tazara. Cutar ta korona ta yi matukar fi shafar al'ummar kasashen yankin kudancin Asiya Wanda yawanchinsu su sukafi kamuwa da wannan cutar. Dubbai sun mutu daga kwayar cutar, kuma shi ya sa Saffiyah ta yanke shawarar hallatar taron bisa kan wankan gawa a Gabashin London. "Mun rasa rayukan 'yanuwanmu da dama lokacin annobar, kuma zuwa jana'iza da kuma rashin sani me za ka yi wani abin a tashi tsaye ne,'' ta ce.
Daya mai hallatar taron, Khadija, mai shekaru 23, na ganin yana da matukar muhimmanci a koyarwa da matasa irin wannan tsarin saboda, in ji ta dan zai taimakawa alumma. "Muddin ba mu koya ba, wa zai rika wanke gawawwakinmu ta wannan hanyar. Mata (90) ne suka hallarci taron bitar mata Musulma a Cibiyar Belgrave Community Centre da ke Gabashin London.

An nuna musu hanyoyin yi wa mamaci wanka da kumma sutura a jikin manyan 'yartsanoni . Summaya ta bayyana cewa ba ta san cewa ana rufe tsiracin gawa ba da tsumma lokacin wankan, saboda a matsayinta da matashiya Musulma ta damu "game da tsiraici bayan mutuwa.
Mata, matasa da suka hallarci taron, sun bayyana cewa sun karu sosai da koyarwar, kuma suna jin cewa wannan wani bangare ne na addininsu kuma sunyi farinciki da wannan taron da karin illimi.
Farzana ta bayyana abubuwan da ta koya da cewa "A duk lokacin da mutum ya mutu ana kiransa gawa - ka rasa sunaka, da matsayinka, da komai naka Duk wani abin da kake dashi a duniya za a mance dashi sunanka yazama gawa injita.

Kungiyar Supporting Humanity ta ce annobar wata ''matashiya ce'' lokacin da tsofafi suka kasa gudanar da aikin, kana tana kallon haka a matsayin wani sabon tsari ga matasa da za su bayar da gudunmowa a kai a cikin al'ummarsu.
Labels: Lafiya
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home