Tun Ina Karama - 24 to 25
Tun Ina Karama
Page 24
Haka jamila ta gama zaiyyana mata komi. Cikin bacin rai tace yanzu hajiya batace komi ba wallahi mum batace komi ba." to ki barsu duk zanyi maganinsu share hawayenki ki tashi ki koma gidanki duk wani shiri nasu zan lalata shi dani suke mgn ai khadija ta gama da family dinmu gaba daya dama nasan ba banza ta bar hajiyar mu ba amma ba komi tashi tafi nasan da sun gama shi yusuf din gida zaije to wannan hayakin ki kara yinshi lokacin da yazo hannunki idon shi ya rufe da bukatar ki sai kice bai isaba sai ya rubuta maki sakin yarinyar nan kinga dama ya fita hayyacin sa daya rubuta sai ki bashi hadin kai yayi abunda yake so daga nan bayan kun rabu sai ki kira mai gadinku ki aike shi ya kaima khadija kinga daga nan takare saboda rubutun shi ne bai isa yace ba haka ba.
Cikin murna da ihu jamila tace"mum wai dama kin ma san da wannan dabarar baki bani ita ba tuntuni na gama da rayuwata bari kigani mum sai kinji ni batare da tunanin komi ba ta figi gyalenta da key din mota tayi waje kallonta uwar takeyi har ta fita cikin jin dadi tana fita ta shiga motarta ta figeta a dari biyu sai barhin Allah ya kyauta jin kunya jamila.
Suko tun bayan tafiyarsu umma ta aika aka gyara ma hawwa part dinta don lokacin da jamila ta dawo taga motar nabila amma sai tace ita kuma wannan munafukar me tazo yi? aranta tasan dai bai wuce ta daukar mata wani abu tsaki tayi ta saki zancen tace duk zakuci uwarku daga yau kankanba ta kare dole abar mani gidana.
Haka taje ta shirya duk abunda uwarta ta shirya mata ta zauna zaman jiran zuwan mijinta.
Nabila basu bar gidan ba saida ta tabbatar komi need ko ina kamshi ne kala sannan suka fito suka rufe ko ina suna fitowa suka san ta dawo gidan babu wanda ya kalli part dinta haka suka wuce dama daga kaka Asabe sai wata makociyarsu bata ji fitowarsu ba sai jin tashin motar nabila ne yasa tayi saurin bude labulen window amma ha nabila ta cilla kan motarta bakin get don haka bata fahimci komi ba tsaki tayi takoma ta zauna tana fadin yar wahala kin koma cikin makiya wai ke mai gaskiya.
Dole umar yaje ya taho da Ammi yana bata labarin yanda sukayi da kaka tana ta dariya hajiya akwai rigima in taso.
Tunda aka gama magana umma takira wata mai gyaran jiki suka shiga da hawwa part dinta ake aikin gyarata rana daya ne amma abun gwanin sha'awa.
Haka aka gama shirya komi cikin tsari hawwa kuwa auren sake dawo mata sabo yayi anshiryata da wani kaya da aunty zainab ke saya mata cikin irin wanda aka ajiye mata na haihuwa saiga abunda ya faru wanda kowa baiji dadinsa ba.
Kyau kai idan ana ambatonsa to bata lokaci ne wurin hawwa don tsakani da Allah tasawace gaban mota bayan umma da Ammi da kaka sun karayi masu nasiha mai ratsa jiki haka hawwa ta rike umma tana kuka Ammice tace ya isa haka nan hannunta ta kama suka fita zuwa su samu sauran mutane su tafi. kaka ma da bata da wuyar kuka share hawaye kawai takeyi.
Bayan sun fito ne mota biyu sukayi umar ya dauki su kaka da hawwa don kaka cewa tayi hawwa bata shiga motar yusuf saidai su shiga ta umar shiko yusuf cewa yayi aransa lafiya zamu rabu tsohuwa ai ni kingama mani komi.
Koda mai gadi ya bude get muk shiga ciki.jamila najin tsayuwar motoci ta bude labulen window ta leka ganin mata biyu tayi tsaki ta koma ta zauna tare da cewa wannan banzan ne ya biyo shi to duk maytarka dole ka tafi kabar mani shi ta koma tayi kwanciyarta.
Koda suka bude gidan suka shiga part din hawwa abun gwanin ban sha'awa basu wani jima ba suka fito suka tafi jamila ko leke batayi ba kaka taso yi mata magana umar yace ta kyaleta ganin hawwa kawai agidan zaisa zuciyarta bugawa.
Bayan yusuf ya dawo rakiyarsu ne ya koma yasamu hawwa tana zaune sallama yayi ta amsa"yace my happines yau gidana ya zama gida tunda matar data dace dashi ta dawo cikinsa rufe fuskarta tayi zama yayi ya jawota jikinsa ya hade bakinsu wuri guda kamar yasamu lolipop.
Jamila taji shiru kuma taji tashin motar umar shiyasa ta kuduri aniyar fitowa tana zuwa part dinshi taji ko ina rufe har ta koma zata wuce sai taga part din hawwa bude batare da wani tunani ba ta murda kofar jinta bude kawi tasa kai ciki ai ko tayi mugun gani don yusuf na kan kirjin hawwa yanata tsosar nipples dinta ya rungume abunsa gam.
Jamila suman tsaye tayi ita bata koma ba ita kuma bata shiga ba nidai juyawa nayi kada tayo baya ta hada dani tayi ciki kuma ban san me zai faru ba....
Page 25
Kamar amafarki sukaji faduwar abu shirumm akasa cikin hanzari suka kai duban su a kofa, jamila ya furta atsorace!tashi sukayi suka yo kanta ko da ya tabata ya tabbatar da suma tayi cikin sauri ya dauko mani ruwa da sauri hawwa ta dauko mashi ruwa ta mika masa balle murfin robar yayi ya sheka mata ruwan ajiyar zuciya tayi tare da bude ido a hankali tana cewa Allah yasa mafarki nakeyi.
Cikin da kewa kamar daga sama hawwa tace"ai gidan yusuf babu kuskure acikin shi kece dai kika kutso inda bai dace dake ba kuma wallahi an daina tauna tsakuwa don aya taji tsoro, kuma daga yau nima mace ce kamar kowa wadda zata iya kula da mijinta batare data gajiya ba don haka kowa ya kwaci mijin shi idan ya isa.shi kanshi yusuf ba karamin birge shi tayi ba kama hannun shi tayi tayi ta kama hannun jamila ta hada dana shi tace idan kin isa to ki kwace shi gashi nan, juyawa tayi ta shige ciki tare wata irin salon tafiya wadda ko ina jikinta juyawa yakeyi.
Dariya yayi yace ai duka rarakar danayi mata bai kai ke danake maki ba kin san ke kamar rijiya kika zama kinyi zurfi da yawa kina doctor amma baki iya gyara jikinki ba yanda miji zaijiki zam zam amma kullum saidai kaji zuruf ka shige ba wata matsala ina amfani mtss."yusuf amma baka da mutunci yanzu nan ni kake yi ma mgn haka to zaka san ni ko wacece."wacece fa banda jamila mara kunya fita tayi don wani kuka yazo mata da gudu ta isa part dinta tana kuka.shiko murmushi yayi ko banza ya fara guma mata rufe kofar yayi ya shige cikin bedroom ya iske hawwa hankalita kwance har ta canza kaya wasu shegen kaya masu daukar hankali cikin jin dadi shima ya cire kayanshi ya haye gadon ya rungumota yace kin bani mamaki da kika iya fada saboda ni dariya tayi tace dana ga zata bugeni ai da rugawa zanyi nabila ce tace in nuna ma ban santa in tayi mani in rama.
Koda naji yana karanto Addu'ar saduwa zai shigeta sai na juya baya ai da kyar yasamu ya shiga wata kara naji ta saki shi kanshi ba don yasa shiyayi disvagen dinta ba da sai yace vargen ce haka ya fita hayyacinsa don rudewa yayi yanda yaji ta haka yaci gaba da up an down akanta tun tana jin zafi har tafara jin dadin abun wata kara da yayi ne suka makale juna tare sukayi released gaba daya suka kankame juna tare da sauke ajiyar zuciya "my heart kada ki kara yadda a rabamu don Allah hawayen da taji suna saukane a kafadarta tayi saurin cewa honey kuka kuma? ta tambaya tare da sa hannu tana share masa hawayen tana jin wata soyayyarsa na ratsa zuciyarta tace insha Allahu muna tare murmushi yayi ya jawota jikinsa ya rungume.
Wai jamila kina nufin mayyar nan ta dawo amma ai karki damu ki fito ki zo yanzu in baki wani abunda zakiyi amfani dashi dole ya zo gareki" cewar hajiya mariya tashi tayi ta wanke fuskarta ta dauki key din motarta ta fito pallow ki ci bus sukayi dashi zai rufe gida ganinta haka yasan fita zatayi kallon agogon falon yayi yaga 9:30 kallon ta yayi tana shirin wuce wa yace gidan ubanwa zaki yanzu cikin daren nan tsayawa tayi tace ai kasan inada gidan uban ko.
Ta bashi amsa itama yes na sani amma da izininwa zaki fita yanzu ya tambayata? ai ni wallahi yusuf ba sai ka bani izini ba. Ok haka kikace ko? to ba inda zaki karasawa yayi bakin kofar zai rufe kofar takaici da ya isheta juyawa tayi wata kwalbar flawers ce jikake tas! agoshinshi dukewa yayi jini ya fara zuba, ita ko hawwa jin karar wannan abun yasa tayo waje daga ita sai towel tana zuwa taga yusuf dafe da goshi ga jini na zuba yasa ta kwalla kara tayo kansa a sukwane.
contact-form
Labels: Hausa Novel
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home