Saturday, August 7, 2021

Kewta Da Gomna Zulu Ta Jahar Maiduguri Yayiwa Masu Gudun Hijira da.........



Gomnan jahar borno takasar maiduguri Wanda take tafama da yan Book Haram sama da shekara goma, wato gomna Wanda a kafisani da suna Governor Zulum yagina gidaje masu dabin yawa Wanda zai bawa wasu talakawa, yawanchin wasu daga chikin bangare masugudun hijira.

Gomna zulum yagina gudaje guda 300 kowanne yanada daki biyu da kichin da bayangida, nabiyunsa kuma yagina babbar gini Wanda a ka fisani da complex building da kuma shagunan sayer da kaya.

Wa ensu daga chiki masu gudun hijira, ya ba wasu takardan izinin zama a chikin gidan kuma haryanzuma yana kan basu gidajen dagachikinsu.

Shi gomna zulum ya kuma gina musu babbar hanya Wanda zasu yi ma a mala na zirga zirga na mota Wanda bazza su samu matsalaba. Kuma yakara Gina musu government lodge da kuma wasu kanannan ma aikata.

Shi gamna yache za a kuma Gina wa ma aikatan gomnati suma gidajen irin Wanda albashinsu bai taka karaba.

Yache nan badajimawaba za a gina gidaje sama da 1000 dakuma makarantar dalibai dan a samu a taimakawa wanda matsaloli ya apkamusu.

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home