Labarine Wanda Sunnansa "Trillion Amaal"
Labarine Wanda Sunnansa "Trillion Amaal"
Suna ganin yafita suka shiga dakin harsuna rige rige shiga, kwance suka sameta a yashe mutsima da kyar take iyayi, kinkimar ta sukai sukai ta dakinta nan akayi mata gashin ruwan zafi duk fuska kunbure duk kamaninta ya sauya, suhumaira sai dariyar mugunta suke, tana fara watsakewa tace wlh bazan yarda ba akan Yar aiki zaimin duka wlh sai nadauki mataki wlh kuma saina kira mom dita zai san waya doka.
Humaira na dariya kasa kasa tace ma'ta "to aikinsan bro bazai doku ba ko kingayawa Aunty Shaheeda babu wani mataki da zata dauka dan itama tsoransa ta keji dan Ke da ita sai yayiwa rashin mutunci dan ba kunyarta ya keji ba, tunda anriga an zubar da mutunci a club, wani bama gujen zagi Salma ta ma'ta, duk rashin kunkyar da zaki karki zagi mamana , kuma dakika cewa club taje shima yaje abinda take shiyake to wazaiyiwa wani mummunanna kallo , ai kowa na sanjin dadi to mene aciki" Babu humaira tace, aike ma Yayarki aka kama da kato a makaranta kuma ta harkar basa.
Shiru sukai sunsan Big Mom ranta yabace, da hartafara fada, suma barin dakin Salma sukai dan suna jin aushinta sosai.
Bantashi farkawa ba sai wajan daya na rana , mikewa nayi ina mamaki ganina kangado Amaal nayi dai-dai ina bacci, gefe na nakalla inda yake kwance yana baccinsa hankalin sa kwance ,da sauri na sakko ina dafe kuguna dakina na maza na tafi dan na tsorata da ganina kan gadonsa, bakin gado na zauna ina baida numfashi huya, tunin abinda yafaru jiya nayi, ina cikin wannan tunanin na kalli jikina, inda naga ba kyanda nasaka bane, rigar Amaal ce fara mai dugan hannu, rigar na daga naga da wando ajikina shi yanan na kayan dana sakane, yanzo ogane yaciremin riga, na shiga uku yagane min jiki sintire na hauyi cikin daki, ina tunanin wannan lamari, da naga abindai tunda yafaru to yazanyi gwara nayi abinda ya fisheni bandaki nashiga na kunna ruwa cikin Bahun wanka tare da cire kayana, ina tsaye nayi zigidir dani ina tattare gashi na naji anbanko kofa, banma gama tattacewa ya shigowa bandakin ko abune yafado ina kokarin juyawa naji anjanyo ni, "ke doctor yace bazakiyi wanka ba sai nan da sati saboda dinkin da akai miki sai dai kidinga goge jikinki da towel, idona zare yake fuskata nayi dauke da bakin cikin wannan lamari kamar zanyi kuka haka nake kallosa, ai kingane ko, kamar zanyi kuka na amsa" cikin alamar tambaya yace lafiya kike neman kuka ko dinki na miki zafine? Aiko yanayi to yazanyi ballema bayayi.
Ya mutse fuskayayi bangane ba wannan banzan amsan dakika bani?Aiko bazaka gane ba, kokarin bena yake da kallo na maza na saka hannu biyu na rufe masa ido, bama sai ka kalle ni ba wanda ma kayima ya isa, 'ke wai mene haka kike rufe min ido mai kuma na kalla yana neman banbare hannu na? Hankada sa waje nayi daka cikin ban dakin rufe kofar da karfi.
To nace danni Amaal ya huce tunani na, ina zaune gefan gado shi kuma yana tsaye yana waya da yaransu , ina ta shirya kaya, akala na hada masa trolley uku na kaya ta hutunci nake saka turaruka, yana gama wayar , yauwa tunda mugama karasa min wannan bari nayi wanka na shirya sai kiyiwa direbana magana ya diba karki dauka fa," to nace ya huce yabarni, ni ina saka turarukan nidai kwai ina saka turarukan ne amma duk hankali yana kan tafiyar da zaiyi duk na damu sai naji babu dadi,, ina gama hadawa na kira drive awayar gida yazo yakwashe inan zaune har yafito cikin shiri, inda yasa kanan kaya babake sai dai kwai takalminsa ne kawai white, yana waya yana daura agogo.
Yajuyo ya fuskance ni" Aara yauwa tafiya zanyi na shekara biyu sannan nasaka a akawo wadda zata tayaki kwana kafin na dawo sannan kuma duk abinda kike bukata akwai cikin Secretlock dina kinsan kuma Ma budin, tunamin naji ko kin rike, karanto masa nayi tas 9182475 yauwa kin rike , sannan za akawo miki malamin da zai dinga koyamiki karatu agida kafin na dawo naga canji kin iya reding daka kanki, kada masa kai nayi ni duk jinsa nake danni duk na shiga tashin hankali da wannan tafiya ina gani ya shiga mota aka rufe sukaja sai dusuka fita naji wani kuka yazomin bansan dalilin kukan nawa ba.
Da sauri na bar wajan nashiga daki da gudu na fada kangado na fashe da kuka sosai, na yiya kuka sosai sannan na tashi nayi alwala na rama sallolina da ake bina, ina idarwa na tafi Bangaran sa, adakin na zauna ina kallo da ka intaba takalminsa sai na shafa rigunansa na cikin haddan duruwarsa wadda take cikin bandaki inda mutum zai shirya da komai da komai wato dai dirowa mai daki, abunawa kamar almara haka na yini adakin , badan nagaji da dakin bane na fito na tafi dakina ina budewa, na kusa kurma ihu tsabar tsoro da firgita da kuma mamaki da abinda nagani.
Najaa ce zaune akan gadona tayi dai-dai ita da wata suna sun batar juna, budewar kofata ne yasa suka juyo, murmshi ta sakarmin, Babbar yarikya shigo mana aini ce wadda aka zaba na tayaki kwana ni da mijina ta nunamin buduwar dake gabanta dan haka zaki iya shigowa ko kiko ma dan mijina zai.
Wacece ke na kwai kwayi muryarsa ko kunkya bayaji, bayan wasu seconds wayar takara kara tayi kara yafi sau goma da taishaneni na dauka cikin fada dalla kafa takuramin da shegen kira haba dalla zan ajeye naji yace to in kingama sai kitsaya kiji abinda zance, cikin inda inda nace kayi hakuri bansan kaine ba, baima bani amsa ba yace kije kibudewa abokina zai kwana biyu agidan, ya kashe wayar tashi, cikin rashin jindadi abin na ajeye wayar na fita, A korido naci karo da su tsaye da naja tana masa magana naga yana bata waya, ko meyake da wayar"Oh, cikin hade fuska na karasa, tsayiwata kawai suka gani kansa ya dago ya sauke su anawa, kara hade rainayi zamu iya tafiya, kada kansa yayi," ke bakiga magana muke bane zakizo ki tsayamana, kinga malama bansa dake ba ban kuma rabadake ba na juya ina jan tsaki banza kawai.
Bangaran baki na kaisa , zan fito yace min jimana, baki fadamin sunanki ba Ayatsene nace Aara, na fice na barsa tsaye baki bude, kai gaskiya kin hadu yariya zanyi maganin jijjida kanki , wayarsace tayi kara , ya dauka,aboki na samu sabon hot fa hands-free yasa kai aboki kace kayi kamu , sosai ma sai dai fa kwailace dan yanzo tafara kirgin dangi sai dai girman jiki dan kusan kammu daya da kadan na fita tana da tsawan kafa, amma zanyi kiwanta ne dan samun budulcinta dan gaskiya zatayi zaki wlh, dariya abokina yayi gaskiya baka da dafa, yanzo kasan kuwa zan iya shiga rayuwarta sosai sannan na samu wata ballagazar na dinga rage zafi da ita, ita kuma wannan zanyi kiwanta, amma zan dan shawala dan akawai jida kai, daka bayansa yaji ance bamai sai ka wahalar da kanka ni dakaina zan maka kiwonta.
Juyowa yayi cikin mamaki!, karkadamu in dai kana tare dani tawani shafushi, badai kanasan shan zumarta ba to kabani komai a hannu, kuma zancan kwailace karkadamu, nan da wata daya sai na zamar da ita cikarkiyar mace, daka kasanta harzuwa baya da gaba, da gaske kike, Naja, umm tace ni dai kawai naji ruwan kudi zakaga aiki, daka nan kai kuma sai kashiga rayuwarta idan taki sai amata takarfi, rumgumta yayi gaskiya naji dadi sosai, murmusawa tayi nima alasamin wannan zumar mana, kashe mata ido yayi to nan dai suka shiga watsewarsu.
Ina koma daki na kwanta kango Amaal ina shakar kamshi mai ratsa zuciya har bacci ya dauke ni. Saune nake wajan Garden bacin malamina ya tafi da yake fama dani sai ya koyamin yare biyu Chinese da English, dama shima dan Nigerian ne, haka muke rigama dashi tun bana ganewa har nafara dauka, inan zaune ne ina bita mai aikin datake abince takawo abincin ta ajeye ta koma, kyallan da tarufa na bude tare da jan tire din gabana, daya bowl din kazace mai irin wani kala ni dai bataba gani ba dayan kuma chips ne amma ansamai miyar hanta akai mai duhu, sai lemon kankana mai madara shima, kazar na faraci to kazar dai gata nan gatan ita babu tas babu kuma rashin dadi kuma abin mamaki kuma babu kashi ajikin kazar sai da aka gyrata sosai ni dai haka naci na dauka sabon sanfar din Chinese ne.
Haka kulluma anake cin kazar da wasu abubuwa dab bansan mene suba. Ina saka kaya na na kalli kaina jikin madubi yadda naga na kara kiba na kuma kara fari sosai, sai kirjina da wasu abu suka fito kan nono na yan kanana masu zafi tsiya, idan na taba kamar nayi kuka , haka nagama shiryawa na tattara gashi wanda daka wankewa shikenan babu taja danni bana iya tajewa shiyasa ya cukurkudi, kofa aka turo Naja ce tashigo," ke Asmeeta meyasa bakyasan gyara gashinki ne duk kin barshi cukurkudi, banza nayi da ita na cigaba da abinda nake, inda nake takaraso gashin tataba bazaki gyara ba gaki da gashi kamar Yar india banza na mata, oh tunda bazaki magana ba shikenan bangazata tayi akirji, Ashh nace saboda zafin da naji mai ratsa jiki, na dafe wajan cikin dariyar mugunta tace kai sannu Asmeeta wlh bangani bane mene yake miki ciwo, dagowa nayi a wahalarce, laaa kema yana miki ciwo ashe , dakin magana dana baki magani, bari na kawo miki, durawar mudubi ta bude ta dauko kamar manshafawa amma duk wani bakin abu aciki, jaki bandaki kishifa zuwa dare zakiji sauki, babu musu na karba na shiga bandaki.
Jingina tayi da mudubi, hmmm Asmeeta kenan yanzo zaki fara shiga tarkona idan shafa ba daina ciwo zasuyi ba fitowa zasuyi kamafara zama mace kema, yadda nake ballagaza kamar yadda maza suke kirana kema sai na mayar dake haka, dan bazan yarda kizama kamilaba.
contact-form
Labels: Tarihi
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home