Monday, October 18, 2021

Tarihohin Wanda Suka Yi Suna A Duniya

 




Bayanai Game Da Rayuwar "Sir Ahmadu Bello" Da
'Murtala Mohammed, Da
"Rayuwar Mango Park'

Assalamu alaikum marahmatullahi ta alla wabarkhatuhu. A yau ne allah yakawo mu wannan ranar da zamu bada cikakken ta rihin wannan bawan allah wanda aka fisani da (Sir. Ahmadu Bello Sardauna) yadda aka haifeshi da kuma raywar da yayi.

An haifeahi a wata kauye dake can jahar Sokoto ana kiran wannan kauyen da suna" Rabah" a shekar an (1910). Kuma an haifeshine dan jinin sarauta daga zuriyar dan fodio kuma sune suka kafa kabilara ta (Fulani). A lokacinda yake da sheka sha'shida (16) da hai huwa, yaje makarantar lardin ta Sokoto daga bisani kuma sai yakara shigar makarantar ta horrar da mallama a cen jar katsina inda yayi karatunsa daga shekara (1926 harzuw 1931).

A can kwalajin ta katsita yarike makami waikilin mai anguwa kuma yarike kaftin na (five) a jahar ta katsina bayan daga yabar mallamin makaranta, yakoyara da karatu a wata makarantar da aka gisani da (middle) daga shekara (1931 har zuwa 1938)da ga nan ne kum sai aka bashi babban mukami na (Sardaunan Sokoto) wanda a kunlum shine mai bawa sarkin musulmi shawara a duk wani lokaci ta harkar siyasa.

Daganan ne kuma aka kara nadashi shugabanci ta gabas yakin sokoto inda wasu wakilai kusan guda ar'bain (40) suna karkashinsa a wannan shugabancinda yakeyi da aka bashi. Sai daga baya kuma aka mayar dashi wajensa na da mai bawa sarkin musulmai shawara.

Kuma shine maiduba komai da yake tafiya ta kowan sassan yankin, daga nan ne sai yayi kokarin yakai ziyara zuwa kasar Ingila inda ya sauka ga wajen abokai, suka yimasa karba ta hanyar girma kuma suka dauke shi zuka zagaya dashi ko ta ina dan ya bawa idonsa abinci dagana kuma suka tattauna game da har kan mulkin kanan hukumomi a shekara ta (1948).

Daga nan kuma sai aka aka ziyerci shi marigayi sardauna yazama daya daga cikin babban wailai na arewa na majalisar dokoki dan shima yabada nashi tsarin game da dokokin kasar.

A shekara ta (1954) ne aka nadashi firayim mista inda har yayi shekara goma sha biyu a wannan mukaminsa kamin a kasheshi a lokacinda sojoji me kokarin juyin mulkin ta farko a Nigeria. Kashe wannan talikin da allah yabashi basira da dama da kuma San in hangen nesa, dalilinda yasa aka kasheshi a wannan lokaci dan surabashi da wannan mulkinda yake dashi na arewa.

Baya kashe wannan bawan allah marigayi sardauna, a wannan lokacinne sanadiyar mutuwarsa yakawo karshen wannan tsarin mulkin kasar da suka yi a shekara ta (1966), wani soja ne yadawo har zuwa gidansa inda suka hada ido da sardauna ka kuma matarsa tana gefensa tana zaune sai ya harbeshi, kuma yakara juyawa ya harbe matarsa an an ne sai allah ya dauki ransa tare da matarsa tana kwance age fenshi sunanta "Hafsatu".

A wanna lokacin shi marigayi sardauna yasan za a yi juyin mulki a wannan dare shiyasa ya umurci kowa da yake cikin gidan yayi kokari yabar gidan dake jahar Kadun. Daga bisani sai wani wanda ake kira Alhaji Aliyu magajin garin yakira sarkin musulmai akan allah yayibwa Sardauna rasuwa tare da matarsa, sai sarkin musulmai yace ayimasa jana'iza tare da matarsa akai su abinne su.

Tarihi yanuna Marigayi Sheikh Gumi ne ya sallacesu marigayi Sir Ahmadu Bello Sardauna da matarsa Hafsatu.




TARIHIN "JANAR MURTALA MOHAMMED"

Nabuyu kuma zamu baku tarihin marigayi sofon soja wato "General Murtalla Mohammed) an ahife shi a ranar shatakwas ga November shekara ta (1938) jahar kano. Shi marigayi yayi kokarin shiga makarantar soja a kasar ta birtania a shekara ta (1959) kuma General Murtala yasamu grma ta laftanal kanal a shekara ta (1961). 

Daganan ne sai yayi kokarin yakoma zuwa gudua nigeria inda yasamu jagoran zuwa kasar ta (Congo) dan neman zaman lafiya na majalisar dinkin duniya a shekara ta (1962).

Dagann ne kuma sai yakar samun wata mukami na manjo bayan da aka bashi kula da yanayin sashin ta aiwatarwa a hedkwatar ta sojojo a shekara ta (1964) a kaduna. Daga nan ne sai janar yakoma zuwa can birnin legas inda yaje ya komaza zama da wani kawunsa mai suna ( Alhaji Wada Inuwa) a lokacinda yasamu ministan tsaro, daga can ne har lokacinda akayi wato jiyin mulkin kasar ta farko a shekara ta (1966).

A lokacinne shi shugaban kasa wanda a ka fisaninsa da (Aguiyi-Ironsi) yayi kokari karamasa girma zuwa leftanal kana koda yake ma a lokacin rikon kwarya ne, a ranar ta afrilu a shekar ta (1966). A wannan lokacinne da aka yi juyin mulki ta farko, sai shi janar murtala yana ta zagawa zuwa arewancin kasar dan neman hadinkan sojojin arewa dan neman ayi juyinj mulki a biyu, amma bai samu yayi tasiri ba sana diyar bindige wasu manyan sijojo da akayi a can yankin abiokuta yamancin kudo.

Janar Murtala yayi kokarin taka rawa a wannan lokacinne da har a lokachinda shekara ta (1967), kuma wannan lokacinne leftana canal (Ojuku) yana neman kokarin ballewa daga naijeria dan neman (Biyafira) a wannnan lokacin. Da ga wannan lokacinne sai Janar murtalla yajagoranci, ya dauki mataki sosai har sai da yayi nasaran kurmushi mayakan (Biyafira) in da suka janye da kansu, da kansu a ranar ta 21 ga watan ta satumban shekar ta 1967.

A lokacinne da yana matsayin ta Birgedia sai aka yi kokarin nada shi yazama shugaban kasa gaba daya a lokacin jiyin mulki ta uku. Alokacin ta shekara ta (1976) ne aka kara masa girma wanda yazama ainihin mai anini guda (4) na jagoran kasar gaba daya. A wanna lokacine sai janr murtala yayi kokarin kara wasu manyan jahohi da kuma yayi kokarin kawo offishin shigaban kasa zuwa (abuja) kuma yai alkawarin zai mika mulki zuwa ga hannun farin hula as hekar ta (1979).

A wannan lokacine kashe kashe yayi yawa a fadin kasar inda sukayi kokarin suga sun kashe janar Murtala shi wanda yajagorancin wannan hari shene wanda aka fisani da (Dimka) amma baiyi nasara ba, daga bisani sai akayi kokarin harbe motar sa a lokacinda yake kokarin zuwa offishinsa inda har yayi sanadiya mutuwarsa, daga nan ne kuma sai aka daura mataimakinsa wato (Obasanjo) bayan mutuwar Janr Murtala Mohammed.



TARIHIN GAME DA "MANGO PARK"

Assallamu allaiku jama'a. a yau ne zan yimuku bayanai kadan game da yadda (Mango Park) yayi gogar maya a kasar ta afrika inda ya sadakr da rayuwansa a (Africa) gameda abinda yafi karfin wasu daga cinkin turawa shiyasa yazo ya gwada yagani ko allah zai bashi sa'a. game da wata kogin (River Naija). zuwansa nafarko zuwa (Kogin kwara ) inda har yai nasara ya sha wannan ruwa kuma yayi wanka da wannan ruwan daga bisani kuma yace sai yabi yaga wannan karshen ida wannan kogin yasaya, amma wasu dalilai yasa bai samu yabi yaga wannan karshen kogin ba daga nan ne sai yakoma zuwa gida.

Shi kuma wannan bawan allah mai suna ( Mango Park) da yafito washegari, sai yanema har sai da yaga karshen wannan kogin, kuma yahadu da kasashe da dama na afrika da ga nan ne sai kuma ya hadu da wasu da sukai sanadiyar ajalinsa da wasu mayakn da ya hadu da su a (Kebbi) kusa da wani garinda ake kiransa (Busa) Mango Park namiji ne a duniya wanda har ko a ina a duniya yayi suna wanda har turawa ma da kansu suna yabonsa dan tarihin dayayi shiyasa suna kiransa a matsayin (Mango Park) dan babban jarimi ne game da tarihin da yabari a duniya a ko ta ina.

A yadda tarihi yanuna cewa, turawa basu taba zuwa sakiyar africa ba sanadiyar suna jin soro akan wai har ida kazo kashi kasar afrika ciki ciki to babu abinda zaka gani sai duwasu da kuma namominda, wsu kuma suace wa inkaje zaka hadu da mutane masu cin mutu, har idan kuma baka hadu da suba, to zakaga wasu ciwo da zai kamaka wanda bazaka yi awa daya ba zaka mutu, shiyasa basu taba zuwa cikin afrika sosai ba sai gefe gefe suke zuwa dan suna gani kamar bamutane bane kamar wani ahllittu ne wanda ba na dan adam ba.

Kuma a yadda maganganu yanuna ake ta cecekuce akan wannan kogin akan wasu turawa suna cewa akwai wani koginda ya tashi daga river Naija harybar yankin afrika yazo ya hadu da wasu kogin turawa amma wasu laraba wa sunce karaya ne akan bawani koginda ya hadu da wani kogin da ya tashi daga afrika har ya kauce waje. Hakan wasu sunce duk rashin bude idanu ne yanuna akan wai babu wani koginda ya ketare zuwa waje.

Bayan cece kuce akan wanan batun ruwa ta, sai wasu turawa suka yi kokarin zuwa afirika dan suga me ke faruwa, kuma suna so suga suntaimaka wa africa dan waye wa da sauransu, dan maganganu yana ta yawo akan akwai wasu mutanen da suke zama a afrika basuwayeba shiyasa suna so suzo su taimaka ta hanyar bude ido. Amma kamin su shirya suzo, sai wasu daga cikin turawan guda biyu suka zo dan su duba sugani meke tafiya sai sukai musu labari susan wane irin zuwa zasuyi, amma dukkansu guda biyu ba wanda yakoma gida babau labarinsu.

dagananne sai turawan suna ta shakka akan yaya zasuyi game da wanna zuwa afrika dan duk wanda aka tura shi, sai suji shiru balabarinsa shiya kowa ance masa yazo sai yace a'a, daga bisani kuma sai wani wanda ake cemasa "Mango Park" yace zai zo, suka cemasa zaka iya zuwa afrika, yace eh zai iyazuwa, suka karamacewa, duk wanda muka tura zuwa afrika fa baya zuwa kuma bamusan ko ankasheshi ba, ko yana nan da rai, yace yayarda zai je, zuciyarsa ne kawai tagayamasa yazo ba wai sai anbiyashi kudi ba ko wani abu shi kawai zai je zuwa afrika.

Bari Muyi Bayani Game Da Haifuwarsa Wato "Mango Park"

Shi "Mango Park" mutumine wanda aka haifeshi dake kasar Ingila, kuma mahaifinsa ake kiransa Mr. Park kuma shi manomine a ingila, ya auri mata a kasar ta "Scotland' kuma ta haifa masa yara guda guma sha uku, amma shi Mango Park shine na shida daga cikin yaran da ya haifa, kuma nahaifesi ne 10 ga watan satumba a shekara ta (1771). Kuma yafar karatunsa ne a gida dan babansa ya ajiyashi ne a hannun wani dan yakoya masa karatu, daga nan ne sai yafa jin wasu labari game da rayuwa na ban soro game da rayuwan duniya.

Shi Mango Park sai yasa wannan abin a cikin rayuwarsa ta yaga yayi yawon duniya, sai yafar bin zuwa wata kasa da ake cemasa "Indies" shima makushi kasar india ne daga nan sai yajuyo zuwa afrika.


contact-form

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home