Menene Ake ce Soyaiya? Dakuma Menene Ake Kira Kaciyar Mata
Menen Soyaiya:
Menen Yin Kaciya Ga Mace:
A yau ne muke dauke da wani magana game da "Menene Soyaiya " sakamakon wannan magana mutane suna ta cecekuce akai game da menene soyaiya, wasu sunce soyaiya ita wani abune a jikin dan adam a ko da yaushe yakan faruwa a kowane lokaci.
A kuma yadda wasu suka ce, ita soyaiya wata abune wanda guda biyu ne yakan yawo a cikin jikin dan adam, misali kamar idan wani yaga wani abinda yayi masa kew kamar ko yaga wata yarinya tana wicewa tayimasa kew sai kaga yasata a cikin zuciyarsa zaiyi tatunanenta a ko da yaushe kunlum koda yana cin abinci sai yasa tunaninta a cikin zuciyarsa koda yana tayiyama sai kaga idan wani yayimasa magana sai kaga hankalinsa yayi nesa wani lokacima har sai har antabashima kamin yasan ana yimasasa magana.
Amma dukdahakan baza mu iya baiyana ma wani yadda soyaiya take ba dan wasu basutaba yin soyaiyaba amma randa soyaiyar ta samesu ko sun shiga, to daga nanne zasu san yanayin soyaiya da zafinta dakuma sanyinta a zuciya.
Ita soyaiya ta kasu kashi daban daban amma zamu kasa wasu daga cikinsu kamar shine:-
- A kawi soyaiya dan sha'awa
- Akwai soyaiya dan abin duniya
- Akwai soyaiya dan Gaskiaya.
SHWA'AWA:- Wasu zakaga idan sunga mace kokuma mace idan taga namiji sai idan yana wucewa ko itama idan tana wucewa in daya daga ciki yagajuna in har yagan abu a jikinta ko idan taga abu a jikinsa sai yayi mata sha'awa ko yayi masa sha'awa to wanna ba soyaiyar gaskiya bane, kawai wannan so ne kawai najiki har idan daya daga ciki yasamu ya biya bukatarsa sai kaga daya ya juyawa dayan baya kagani daman ba so ne na alheri ba kawai na biyan bukatane kawai.
SOYAIYAR GASKIYA:- iIta wannan soyaiyar tana nufin ne wato son gaskiya bawata karya a cikinta kowa yanunawa juna gaskiya bawani son abin juna a ciki, ita kuma irn wannan soyaiyar tana jimawa sosai kuma ba karamin abu bane da zai rabashi a garaje kuma yana jimawa sosai dalilin da kowa yanunawa juna gaskiya ba kasya a ckinta.
MENE SO DA KAUNA:
Ita soyai kamar yadda muka baiyan bisa sama, ita abune wanda dan adam bazai iya baiyanata ba, kuma abune wanda ke cikin zuciyar da namiji ko ya ta mace kuma allah ne kadai yasan yanayin wannan soyaiyar ko ta alheri ne ko ta yin muguntane to ba wnda zai iya kwatantawa sai shi yasan kansa da zuciyarsa me take gayamsa yayi. Ita soyaiya wani so ne a cikin zuciya wanda yakan sa mutu ko zan ce dan adam yashiga wani hali na kaka har ma wani lokaci yakan sa har mutum yasa yazama ajalinsa in har abin bai biya masa bukatarsa ba.
Ita kauna ba ita ne so ba, kauna wata abune wanda yake faruwa ga dan adam wanda zai sa a zuciyarsa amma ba wai idan har bai samuba zai zama masa wani abu ba, ita kauna wani abune a Hausance wanda dan adam zai sa a ransa yana jinsa a jikinsa in yasamu yace yagode, in bai samu ba zaihakura ba dole bane. Wasu suna ganin kauna yana fita a zuciyar dan adam sosai amma ita SO bata fita da wuri sai ya dauki dogon lokaci sosai kamin yafita dan ita so mugun abu ne yakansa mutu ya aikata wani abin da bai kamata ba, dan yana cire mutum a haiyacinsa amma ita kauna yakan faruwa ne a lokacinda dan adam yagani bayan abin yawuce to ba zai kara tunanenba sai ran da yakara kanlo kuma kamin yashig ransa.
BAYANAI AKAN KACIYAR MATA KU MA ME YAKAN HAIFAWA;
Bayanai yana nuna cewa yawancin afrika ne suke yiwa mata kaciya harma da can ma amurka ta wata bangare ma suma suna yiwa mata kaciyar? amma majalisar ta dinkin duniya tana ta yin gorgodan kar finta game da suna an magance wannan masifan da yakan shafi mata ta wajen kaciyar da ake yi musu. Wasu mata dake sassan garu ruka suna ta kokarin suga ma'aikatar ta "Human Right" ta dauki mataki game da wannna abinda ya adda besu ta wajen yimusu kaciya.
A wata bayanai yana nuna wa game da wani malami dake kasar ta kenya yana mai baiyana wa jama cewa, yiwa mata kaciya yakan kawo musu masala sosai dan mun sha gayamus game da wannan al'ada yana cewa yakan kawo musu tabin hankali a yadda shi malamin yace, yace kuma yakan jawo musu masala tawajen aifuwa da sauransu.
Wata yarinya dake kasar ta tanzania take cewa, "anyimata kaciyarne a tun tana karamarta wai kakanta yana gaya mata ai" yiwa mata kaciya yana sarkar dasu" a yadda kakanta yace wa jikarsa. Kuma shi kakanta bayan yagaya mata hakan baice mata yana jawo wani masaba ko ta wajen haifuwa ko ta wajan yin fisa ri da sauransu. Kuma dalilin hakan ne ta soma yin yawon da tagani tayiwa jama'a ta wayar da kai ta wajen yin wannan al'ada tayi kaciya wa mata, kuma tana tayin iya kokarinta taga ta bawa masu yin wannan abin shawara ko zasu fahimceta a daina wannan al'adan ta yiwa mata kaciya.
WACE ABUNE AKE KIRA KACIYAR MATA:
Ita kaciyar mata wani abune wanda yake gabansu ake yankeshi, kuma shi wani abune a wasu al'adu na kasashen dake duniya suke yi akan har idan anyiwa yarinya wannan kaciya yakan sa yarinya tazama sarkakkiya sosai, amma wasu da suke gefe sunce wannnan hassarine ga mace a yanke mata wani abu a gabanta da zai iya kawo mata illa sosai? hakan ma wani docta yace tayaya allah yayi abu a gaban mace ba wai yana yimata masalaba kuma ba wai yadameta ba haka kawai ku yanke mata gabanta, hakan zaku jawo mata masala sosai har wanda wani lokaci zakuyi da na sani a yadda likitar yafada.
Kuma wanna yarinyar da a aka yimata kaciyar tasan abinda yasameta shiyasa bata son taga yasame wasu matan? da aka tam bayeta tana mecewa har idan aka yimiki kaciya wallahi zaki dena sha'awar namiji zakiji kamar ke ba maceba, zaki gakamar kina sa'awar namiji amma yanayin yadda jikinki yake zaki ji wani iri, dan yanzu baza kuganeba kokuwa zance baza ki gane ba sai har idan kinyarda har anyimiki to zakiyi danasani dan ni nasan me nakeji a jikina shiyasa ne ta yin ingani nawayar da jama'a akan wannan mumunan al'ada ta wajen yiwa mata kaciya.
Kuma wannan yariyar tana kara mecewa wani lokaci idan tafara yin tunani sai tace wai ita ba mace bane, meyasa bata yin sa'awar ta yin jima'i, sai abin yaringa bata mamaki soasi daga baya sai tayi tunani tace wannan kaciyar da aka yimata ne shiyasa yajawomata wannnan larura. Kuma tasha yin tambayan sauran mata gameda wannan kaciyar da aka yimusu game da yaya suke ji ajikinsu, sai suka yimata bayani kamar yadda takiji a jikinta sai tayi tunanu ashe fa wannan abin ba wai iat daya ne yakan yimata ba, ashe kowace macen da aka yimta kaciya to ashe itama tana fama da wannan larural, shiyasa tafito ta wayar da kan jama'a ta wajen yiwa mata kaciya
Wannan yarinya da aka yimata wanna kaciyar tana mecewa wannan kaciyar yana da balla'in zafi sosai, tace tunda aka haifeta ba ta taba jin zafin wani abuba haryanzu kamar zafin kaciyar da aka yimata. Tace alokacinda aka zo za a yimata kaciyar wasu mutane sukazo guda biyu suka shiga gidansu da wasu yara mata guda biyu? bayan anyi musu wannan kaciyar sai ita ma aka kamata suka daire hannuntata baya suka danne kaffafuwanta ta gefe gefe sai wani ya rufe bakinta da idonta sai ta ji ankama gabanta anja sai taji "pal" anyanke wani abu a gabanta tana kokarin tayi ehu baza ta iya ba, tayi kokarin kwacewa ina baza ta iya ba sai taji kamar zatayi suma a ranta to tundaga wannan lokacin har yau bata mantawa da wannan abinda aka yimata dan zunzurutun zafin da ta ji har yau babu kamarsa, dan tace wuta ma yataba koneta amma ba ta taba jin zafinsa kamar na wannan kaciyar da aka yimata ba injita.
MEYASA AKE YIN KACIYA
Wani wai sunce yiwa mata kaciya yakan sa mace wai idan tayi aure zai sata ta ji ni'ima sosai tawajen saduwa da mijinta, kuma yana sa mace ta kare kanta da kuma kurciyarta shiyasa wai suke yimusu kaciya. Kuma a wani yanayi yakan nuna cewa yiwa mata kaciya yakan sa su su samu nasuwa tawajen rayuwarsu wai shiyasa suke yimusu wannan kaciyar ta mata.
Ita wai kaciyar mata wai akan yimusune idan zaran mace ta kai ga ballaga sai anemi ayi kokari aga anyimata wannan kaciyar dan yakareta wai daga wasu masaloli, kuma duk dahakan bani likitar da yanuna cewa yiwa mata kaciya yakan sa su suyiwani safta ko wani abu mekew game da rayuwarsu, amma masu al'adan suna cewa duk wanda batayi kaciyaba suna ganinta kamar wata mara lafiyane kuma wanda ba sarkakkiyar mace ba.
A wani lokaci zakaga matan da ake yimusu wannan kaciyar basaso sununa akan anyimusu wannan kaciyar dan idan sun nuna wa duniya kokuma sun kai kara to za a iya hukuntasu ko a kaisu gaban koto shiyasa suna soron sukai kara ga ja'mi'an saro da kuma suna soro da kar a gujemusu daga cikin jama'a shiyasa duk wanda aka yimata wannan kaciyar bata so tayi har wani yasani koda kawayentane baza ta yarda su saniba kar su zama wani abin kallo.
Wata ma'aikaciyar Newzland tana mecewa sunyi kokarin su na hana yiwamata kaciya kasa kusan 28 a afrika amma wasu wuraren har yanzu sunayi dalilin da yasa, bazamu iya ganewa ba dan suna yiwama yara kana irin wanda ba sukai ko ina ba, kuma basu zuwa makaranta shiyasa yana wuyan ganewa.
contact-form
Labels: Hausa
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home