Tarihin Obama Da Wasikun Soyaiyarsa Da Yayi Tun Yana Matashi Da Kalubalen Da Yagani
Yadda Obama Yayi Soyaiya Da Matar Sa Kamin Ya Aureta A Lokacin Yarantansa....
Awani yanayi ne wanda aka samu wani wasiku da jimawa wanda sunansa akafisani da Barak Oboma Wato shugaban kasan ta amurika, wato wasikansa ne yana nuna cewa game da yada wani amma ba a fada sunansa ba amma yana da shekara 30 da haifuwarsa a yayinda yasamu masal game da kalan launin fata da kuma wai sakamakon rashin kudi.
To bari zamuga menene yake faruwa dake chikin wannan wasikan da shi Oboma yarubuta dake chiki, Dagacikin wasikan yanu wai cewa a yadda akka rubuta wannan shi wasikan yanuna cewa akwai wani dan matashi ne wanda masal yasa meshi dake kasar ta Amurika wanda yayin da yake ko karin neman yasan a inane wai asalinsa, wato yana neman inda aka haifesa kuma da ga ina iyayensa sukafito.
Wasu maganganun wanda shi Obama yayi wa yarinyar da yake nema, wato wanda suke tare da ita kennan yanzu. Yana fada cewa a cikin wasikan " Ya ya wanda nake sonta ke ce kadai wanda kika shiga rayuwata kuma yacika kamar kogin da baza a iya kwashwaba kuma kece kadai a raina babu wata" wato a yadda shi Obama yarubuta a chikin wasikan kenan zuwa ga masoyiyarsa a rubuce.
Kuma a yadda wasikan yanuna cewa a farko soyaiyarsa bai da de ba yace mata" mun hadu dake amma tunda muka rabu dake haryanzu ina ta tunanenki a zuciyata dan komai ina yi sai indinga kanlon fuskanki a idona" wato a maganansa ta biyu a cikin wasikar ta Obama.
Shi wato Obama yana nuna cewa shi iyayensa sunzo daga kasar kenya ne amma sai allah yasa aka haifeshi a kasar ta na Amerika a birnin wato Hawaii amma shi rayuwarsa bainuna a Amurka ba ywancin zaman da yayi dakuma rayuwarsa yayi ne a can birnin Indonesia shiyasa shi Obama yazama daban da dan kasar ta Amurka a yadda wasikan yanuna cewa rayuwarsa tun yana karami yayi a kasar ta Indonesia ba a Amurka ba.
A yadda wani bayani daga chikin ta wasikan yana nuna cewa, shi wato Obama yayo iya kokarinsa yaga ya maida kansa, wato ya dauki duk wani al'ada yayi amfani dashi amma bai ci nasaraba a kasar.
Wata shafi daga cikin wasikar yana nuna cewarsa bayan yayi kokari yaga yazama kamarsu abin baiyuba kuma suna tayimasa dariya suce masa" Aikai ba Amurika bane kuma sun kwace masa takardan jirginsa bakomaibane dan sun gashi shi baki ne"
Shi Obama yana kara mecewa a lokacin da yake kokarin neman aiki a jahar ta gidan waya, yayi kokari yaga yasamu kudi yasamu ya tura takardunsa yaga mai allah zai yi amma sai abin yagagara dan baida kudin da zai tura takardansa, sai yayi kokari yin amfani ta wata hanyar ta wato "Tafiraita" dan shine kawai hanya daya da yarage masa da zai iya yi ko allah zai bashi.
A wata sashi na wasikar yana nuna cewa shi Obama yanaso ne yasamu kudi yayi amfani dashi wato yaga yayi aikinda zai tallafawa al'uma amma sai gashi albashin yayi kadan amma duk dahaka yana yin kokarinsa yaga ya cimma burinsa.
Haryanzu shi Obama yana maicewa a wata sashi ta wasikar, yasamu aiki ne a wata babbar wata kamfani ta yin takarda wanda ake jinsa a kasar kuma suna jin dadin aikinsa amma daga baya sai yaga yanayin al'adan aikin kamfanin zai zama masa masala sai yanema yabar aikin koda yake be jimaba da samun aikin a yadda ya rubuta.
Kuma a wata maganar da yayi cewa yanaso yaga yayi abinda zai taimake jama'a duk da hakan yanuna cewa yana makaranta amma bai hanashi yin abida yakeso ba. Amma daga chikin rubutun littafinsa sa, a wani sashi yarubuta yana mecewa sai yazama wani abu aduniya wan ko ina sai ansansa a ko ina idan ankira sunansa sai ansan shi wayene amma duk a chikin rubutun da yayi ba inda yanuna cewa zai zama shugaban kasar ta amurika kokuma yazama jagoranci wani yanki dage kasa.
Kuma yana kara macewa a rayuwarsa yasamu masalar ta wajen launin fata dashike shi bakin mutum ne, har a kasar ta Amurka ma yafi samun masala dan wani lokacima baya iya shiga sakanisu su farinfata, amma dashike baya da soro yana nuna musu cewa a ko da yaushe sai yazama wani abu wanda sai yabawa kowa mamaki a kasar, sai suna yimasa dariya sunace masa" Kai da kamar ba mutum ba" duk da haka bai taba yin fada da suba akan wai ko dan sun zageshi ko sun gaya masa wata bakar magana sai dai yayi musu dariya yawuce kokuma yawanci yana gaya musu cewa kokuma amsan da zai gaya musu sai yace" Sai na baku mamaki ko da yaushe" a yadda bayabai yanuna a littafin da yarubuta.
A wata sashin bangaren ta littafisa yana nuna cewa, ya sha yin mafarki akan zai zama wani abu amma mafarkinsa bai taba nunamasa akan zai zama shugaban Amurika ba sai yana nuna masa cewa yacigaba da abunda yakeyi har sai yayi sa'a shiyasa yake zama da kowa lafiya kuma bai taba gaya wa kowa maganan da zai sa ran mutun yabace ba, a kunlum yana tunanen mai zai yi yaga ya farantawa kowa rai kuma ya zauna lafiya da kowa.
A wani bangaren na littafinsa yana kara mecewa, yawancin abokansa sun sungani wulakanci game da launin fata dan akan su baki, amma shi Obama idan yazo yayi magana sai suyi shuru sai abin yabashi mamaki, shi yana tunanen zasu haushi da fada sai yaga sunyi shuru sai su tafi sai abin yabishi mamaki har duk inda yake bazaka ji wani bature yanemi fada ba amma idan yabar wurin sai kaga abu yafaru kuma shi ba wanda ya goyamasa baya daga shi sai shi, she dai yasan kansa baya soron kowa amma daga yayi musu magana sai kaga sun daina yin komai sai su bar gurinda yake a yadda littafin yanuna.
Haryanzu kuma a cikin littafin yana kara mecewa, wasu daga chikin abokansa suncemasa kanemi kafara siyasa, sai yace musu" Ai bakin mutum yazama wani abu a saman bature zai yi wuya" amma shi bai taba sani akan zai zama har shugaban kasar ba.
Kuma wani sashin ta wasikar yana kara maicewa idan yashiga wurin cin abinci sai kaga fararen da suke chiki sai suyi shuru basa magana sai kaga wasu suna kanlonsa a wayo sai yayi tunani mai yake faruwa da shine, sai yayi tunani akan yana yawan yin mafarki akan zai zama wani abu amma hankalinsa bai taba nunamasa akan zai zama shugaba kasaba har ma wani lokaci yana tunane ko a kwai wani abu ne a jikinsa har wani lokaci yana tambayan abokansa akan shi wai jikinsa ya canja ne sai sucemasa kamar yaya, sai yace musu ida yaje wani wuri har idan akwai turawa suna zaune sai kaga unyu shuru bai san meke faruwa ba, sai sucemasa wata kila allah yabaka wani abu ne wanda suna jin soronka shiyasa, kasan kowa dabban dabanne a yadda wasikan yanuna.
A wani sashi yakan kara cewa, zakaga yana aiki a wani guri ko kamfani zaga sun kori wani da ga cikin bakake amma shi duk laifin da yayi sai dai suce masa kar ya karayi amma sauran idan sunyi laifi, ko afuwa ba a yimusu lokaci daya sai kaga sun koreshi ko sun koreta, a wani lokaci idan yasani wani daya daga ciki yayi lafi, sai yayi sauri yaje yanema afuwa sai kaga sun barshi amma har idan bai sani ba in yayi kwana biyu bai ga wani ba, sai ace masa ai yayi laifi an koreshi amma shi suna jin soronsa ko da yayi laifi sai suce shi baiyi abin da zasu koreshi ba, abin yanata bashi mamaki sosai.
Kuma yana kara mece yarinyarsa da yake nema a wanda suna tare da ita yanzu tana mecewa a cikin littafin da yarubuta akan idan taje wani wuri sai kaga suna bata daraja sai suna tambayanta akan ina Obama sai abin yabata mamaki akan yadda suna tambayan sunansa a duk idan taje sai sun tambayeta dalilinda yasa sun san suna tare kunlum shiya suna tambayanta besan me suka gani a jikinsa ba kuma baya da komai da zai nuna a gani afili ko a duniya.
contact-form
Labels: Hausa
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home