Tuesday, September 14, 2021

Hanyar Sauki Yadda Zaka Rinjaye Hankalin Yarinyar Da Tana Soyaiya Da Wani Saurayi




Soyaiya Daya Daga Chikin Rayuwa.........

A wani lokaci zakaga matashi yaga wata yarinya yana sonta, sai idan yayi kokarin yayimata magana sai kaga tana tare da wani kuma yana bala'in sonta, a zalika da ker zaga mace wanda bata da saurayi ko ba na aure bane kawai na soyaiyane sai ka sameta da wani.

Kaikuma kana sonta kana gani in batare da ita ba kana gani baza ka iya rayuwaba sai da ita. to ga wata hanyar da ko zata yi maka amfani kasamu dacewa har ta soma sonka.

- Nafarko shine kadi wata rayuwarka ta chanja, wato kar ka chanja rayuwarka ta hanyar karya. kace kai me kudine kokuma kace kai talakane bayan kuma kasan kana da kudi, kar ka fito mata da wata hanyarda kasan ba hakaba a rayuwarka sai kafito mata a yadda kake in talakane kafito talaka in mai kudine kafito mai kudi.


- Sai kayi ko karin kasan ita wacece, ina nufin shine kasanta sosai, kuma kasan me takeso a rayuwarta idan tana makaranta kayi kokari metakeyi ko metake karantawa kuma a wane makaranta take duk kayi kokari kasani game da ita.

- Wasu daga chiki shine saikayi kokari kanemi duk inda kawayenta suke kayi ma'a mala dasu, kayi kokarin kazama kusa dasu ko kazama kawaye dasu dan zaka samu wasu bayane a hankali game da ita in har kana tare da kawayenta zasu kawomaka a chikin hira da sukeyi game da ita.

- Babba daya dagachiki shine kayi kokari kasan babbar kawarta in har kasani, sai kayi kokari kushaku da kawarta dan itane zata yimaka duk wani binchike game da ita wanda kakeso dan tayarda da ita, kuma ko waye ne tana dashi in kayi sa'a sai anyi gaba da shi har in andace.



- Har idan anyi dace, sai kayi a hankali dan ba a take zata rabu da wani ba sai a hankali zata rabu da shi wani abin sai karufe idonka dan zakaga abubuwa da dama zai faru a idonka in har kayi hakuri zakaci nasara banan da jimawaba.

- Yazamanto kana yima hira mai dadi kana sata tayi dariya kuma kayi kokarin kasan abinda takeso sai karinga sayamata dan sai da kashe kudi dan abin da kake sayamata duk lokacin da zata yi amfani dashi sai ta tuna da kai in har ta dauka ko in ta ganshi a gefenta sai tayi tunaninka. Dan sai ka kashe mata kudi sosai ta wajen sayamat abinda takeso dan zai farantamata rai sosai ba wai sai ta rokekaba.

- Kuma idan kuna tare kuna hira sai kana nuna mata irin kana sonta sama sama kar kafada mata akan kana sonta dan babban kuskurene kagayamata kana sonta a take dan ba kujimaba da ita so sai ba, sai a hankali,a hankali sai kashiga jikinta kafin kayimata maganan so, yin a hankali zai sa kashiga jikinta sosai bayan kasan kashiga jikinta sosai allamun idonta yana yimaka murmushi kafin kagayamata amma sai kasan ta farinchiki kamin kaga yamata kuma ba wai lokaci daya ba, ka bari sai kunyi kwanaki tukun kagayamata.


Neman mace wanda tana da saurayinta, jan hankalinta sai da hakuri a hankali zaka bita kashiga jikinta har ta nunamaka wasu allamu ta fuskanta da murmushinta zaka gane zakayi nasara in har kagayamata.



contact-form

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home