Sunday, September 5, 2021

Dalilinda Yasa Satan Dalibai Na makranta A Nigeria Ke Chingaba


Rahotani daga Nigeria yana zuwa game da dalilinda yasa masu Satan mutane ke dauka dalibai a makarantu....

 A yadda lisafike ke nunawa shine, masu satan mutane suna ta chin Karensu ba babbaka a Nigeria dan a lisafi yanzu yanuna sana sata yaran dalibai na makarantan boko da kuma na islamiya sama da 700 yadda lisafi yanuna run daga December.

A wata makarantan a zamfara Wanda ake kiranta Jambege yanu na chewa sun sata mata kusan guda 312 a makarantar kuma sai da a ka basu kudin fansa kamin suka sakesu bayan dalibai guda 4 sun rasu sakamakon rashin lafiya a chikin dajin.

Jami'an tsaron kasar wato polisawa da sojoji dukkansu suna karbar izini daga gomnati amma sai gashi sace sacen yana ta karuwa a kasar dan, idan sun sata dalibai anna biyansu kudin fansa shiya suke ta chinga ba dayi baya raguwa.

Gomnati yana cewa ga ja ma'ar karsubiya kufind fansa dan gobe kuma zasu kara komowa su sacesu, biyan kudin fansa yana karamusu karfin sayan makamai.

Duk dahakan jama'a suna ta yin zargin wasu shigabanin jahohin wato gomnoni na jahohin a yayinda shi gomnan jahar ta Zamfara kayi korin indayaga komai yayi sauki inda yabasu gida su masu Satan mutane dan al ammaran suyi sauki amma duk dahakan baiyuba.

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home