Thursday, August 26, 2021

Dalilinda Yasa Nace Raba Kasan Nigeria Yana Da Hasari - Sarki Sunusi Lamido Sunusi

Sunusi Lamido Yayi Taronsa Na Chika Shekarunsa 60 a duniya da haihuwa Dakuma......

A yaune ana samun cheche kuche wato sarkin kano wanda yabar kujera wato Sanusi lamido yana me chewa ga yan nigerian da suke che a araba nigeria wannan babban hasarine. Yache rashin adalchi ne shiyasa wasu ke che araba kasar, sukuma basu san suna kuskure ba.



Sunusi khalifa yayi wani taronsa ne da yachika shekara 60 da haifuwansa yana me chewa dan allah shugabanni da kuma duk wanda yana jagora yayi adalchin shugabanchisa ga jamma arsa dan asamu zaman lafya.

She lamido sunusi yana mechewa abubuwan da sauran shugabani suna yi ga al'ummansu baya yimasa dadi game da yanda suna yin babbanchi ga sauran ja ma'a, sarkin kuma yana maichewa a baiwa  yaranmu allimi akuma taimakwa tallakawa shine yakan kawo lafiya a kasa.

A taronda shi sarkin yayi, yawanchin abokansa da kuma sauran jama'a na kusa dashi suka tara kudi masuyawa da a taimakawa yara mata da kuma wanda suka dache.

Shi sarkin yana mechewa duk kudin da a ka tara yarubuta matsallar na ta wajen illimin da za a magancheshi, yayi amfani ne da makaminsa na majalisan dinkinduniya dan yanuna damuwansa ga al'umman kasa da kuma yanuna godiyarsa ga sauran wanda suka taimakawa jama'a kamar wanda suna zama a karkara.

Wato taron shi sarkin akalla gomnoni guda shida ne suka je taron. Daya daga chiki  shine Aliko wanda a kafisani da Dangote dakuma shugaban bankin nigeria wato CBN wanda sunnansa Godwin Emefele da wasu manyan masarautan gargajiya suma suna daya daga chikin hallartan taron da kuma sun bada taimakonsu na gudumawa.

Shi sarkin yana isar da godiyansa ga shugabbanin bankin masu zaman kansu dakuma dukwanda ya halarchi taron gabadaya yana yimusu godiya da taimakon da suma sukayi ga ja ma'a.

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home