Wednesday, August 18, 2021

Dalilinda Yasa Ba Na Nadaman Janye Sojojina Daga Afghanistan Inji - Biden


Sojojin amurka ba zai kawo karshen Taliban Afghanistan ba inji Biden.....

Rahottani daga shugaba America yana chewa ga duniya baya da yasani game da janye sojojinta daga Afghanistan, shugaban yana cewa shekaru da dama dakarun amurka suna Afghanistan bai rage komaiba, idan sojojin Afghanistan baza su iya rike kasar suba, zaman sojojin amurka ba zai chanja komaiba da ga shekara daya zuwa shekara biyar nangaba inji shugaban amurka 'Biden'.

Shugaban amurka yana me chewa su mutanen Taliban sun samu nasarane a chikin lokachi kankani.

Yana kara da mechewa dalilinda yasa yajenye sojojinta daga Afghanistan, dakarun Afghanistan basason yin fadan shiyasa yana daya daga chikin dalilin da yasa nachire sojojina a Afghanistan inji shugaban kasar Amurka.

Shugaba Biden yache a bubuwanda suka faru ya dada karamin gwiwa game da Jan da karun da nayi.

Shugaban kasan Afghanistan mesuna Ashrafat Ghani ya tsere ne dan saka makon da yan Taliban sun iso khabul birnin Afghanistan.

Shugaban amurka yana mecewa sunkai sojojinta ne dan ta addanchi ba wai sunje dan sugina kasarba, dalilinhaka har yasa sauran kasashen ketare suma abun yasafesu.

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home