Monday, August 16, 2021

Yar Ghana Che Ta Lashe Dalla Dubu Biyu Ga Gasar Shinkafan Daffa Duka

 


Labarine yana zuwa ga wata yar Ghana ita che tayi nasara gassan daga abinci mai suna shinkafa dafa - dukka .

Wato wata yar kasar ghana Wanda Anna kiranta mai suna Maddan Sika itache ta lashe naira dalla dubu biyu sakamakon gasar Nigeria Da Ghana.

 Wato wannaan gasar che ta zo sanadiyar Chechen kuche da a kache wanne ne yafi iya daga daffa dukka tsakanin Nigeria da Ghana shiyasa a ka sa wannan gasan.

Nigeria da Ghana sun hada wannan gasan ne Dan su hada zumunchi tsakanin kasan

Year Nigeria che ta zama nabiyu a wanna gasan Wanda ta chi naira dalla dubu biyu a gasan. 

Masu jagoran wannan gasan sun yi ne domin tsakanin Nigeria da Ghana a San waye ne ta iya dafa (daffa dukka) sai da sukagama a ka kai fili saboda yan wakilai za su zo su tabbatar da wache kasa che ta iya.

Rohoto daga wakilan sun che yar kasar Ghana ita che tayi nasaran lashe gasar. Yer Nigeria ita che tazo nabiyu.

 

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home