Wednesday, August 11, 2021

Wata Yarinyar Da Saurayinta Yayi Tsafida Ita Don Neman Duniya.



Watau wata kekkewan yarinyane daga kasar Tanzania saurayinta yakasheta kuma yabinneta dan Neman duniya Allah yasa tana da dogon kwana, amma saidai hankalinta yajuye batamasan inna takeba.

Watau ita yarinyar tayi tsawon wata takwas yabinneta saidai besa kasa a kantaba dan yanaso ta tanayin numfashi. Bokan yagayamasa har I dan ta mutu lokachintane yayi sai yabashi wani magani yabata tasha zai meyar da ita batada hankali.

Watau shi saurayin nata yana chireta bayan sati biyu yana ibinchi tachi sai ya mayarda ita chiki ba zatafitaba sai bayan sati biyu kafin ya bats abinchi.

She saurayin nata yache wani ne yakaishi wurin boka wai zai duba masa ko yana da abokan gaba game da sa na'ar sa sai sukaje sai yache masa ai shida chingaba sai yamayar da budurwarsa a kunle kamin a bubuwansa ya chigaba dan ta yi amfani da shi dan ta janyo duk wani alherin chingaba da zai samu zai zo hannunta, ashe kuma bahakabane sai a bokinsa yache ya yarda yayi in yana so yachigaba.

Saurayinta sai Yasaurata sai suka chemasa dole yayi ko shi zai mutu tunda har yashigo zuwa wannan daga. 

Sai Bokan yabashi wani ruwa yasha in yaje yayi mata magana zatayi shuru baza ta iya che komeba.





Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home