A Yau Ne Wani Babba Yan Boko Haram Yana Chewa Dan Allah Jama a....
Yaune Wani Babban Boko Haram Yana Neman Gafara Ga All Umman Kasa Suyafemusu......
A yau me Raman talata babban Comnder yan Book Hara na wani sashin bangaren wanda shine yakan jagoran gurbin yanema tuba ga jama an kasa suyafe musu laifin da sukayi bisa sama makon rinjayensun da akayi wato daya daga chikin comandan ne yake fada.
Wato Babban Commander shine Bala Musa Da me binbayansa Abdu Darda da kuma sauran yaran da suke karkashinsu suka mika kansu wa sojojin nigeria a kasar Bama watau Local Government yana makubchi da dajin sambisa.
Wato Babban Commander sojojin Wanda yana jagoran Maiduguri yayi murna da yadda mayakan Book Haram me mika kansu da kuma makamainsu.
Ya baiwa sojan da yana jagoran Bama local government ta Maiduguri ya karbe su hannu biyu tare da iyalansu kuma a basu dama suyima sauransun da suke daji sumika kansu dan a samu ayi zaman lafya kamar nada yada kasar yake.
Gomnati ta basu wasu kayan abinchi da kuma Mayan sawa ma kansu da matansu da kuma yaransu.
Sojojin nigeria yane har yanzu suna karban mayakan Book Haram da wasu sansanin daji wani zakaga yazo tare dayaransa, wani damatansa, wani kuma shi kadai zakaga ya kawo kansa da kansa wa sojoji.
Gomnati tache hanya ko kofa a bude yake sumika kansu batare da sunsha wahallaba.
Days daga chikin ja mi'an tsaro yache ma mayakan sukira sauran mayakan dan sumika kansu kowa yasamu zaman kafiya, da kowa yaje yayi sa na arsa.
Labels: Hausa
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home