Monday, August 9, 2021

Hotunan Yan Boko Haram Wanda Sukamika Kansu Ga Sojojin Nigeria Bisa Lugudan Wuta Da Sojoji Keyimusu

Turkashi, hotunan yan ta adda Wanda aka fisani watau Book Haram sunmika Kansu ga sojojin Nigeria dan sakamokon balla inda suke gani a dajin sambisa.

Days daga chikin yan ta adda yache babu abinchi yawanchinsu suna ta mutuwa har ma da yara kannana dan rashin abinchi mefada Kennan daya da ga chikinsu Book Haram din.

Kuma wani dagachikisu yache gaskiya jejin badadi shekaransa biyar a dajin sambisa yache bai tabagani ba abinda sojojin Nigeria sukayimusu. Kowanne hanya a dajin duk sojojin nigeria suntare ba Shiga bafita ko inna a kunle kup sama da kasa ruwan lugudan wutan bomma bomai sama da kasa ba inda zaka boye kanka.

Jami an tsaron kasa suna sanar da jamma a chewa, a dinga basu hadinkai dan a samu komai yatafi dai. Kuma I dan kunga wani Wanda bakuyar da dashiba sai Ku tuntibi jami'an tsaro dan a tabbatar dashi, wasu yan ta addan sunki sumika Kansu ga gomnati kasa bisa akidan yashiga jikinsu sai suzo su labai a tsakanin jama a. Hotunansu bisa kasa wa enda suka mika Kansu ga sojojin nigeria.











Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home