Sunday, August 8, 2021

Yanzu Yanzu Labari Da Zafinta Daga Jahar Maiduguri Game Da Yan Boko Haram Da Suka Mika Kansu.....


Abun mamaki, sama da shekra goma kenan jahar kasar Maiduguri watau Borno Kennan tana fama da yan Book Hara. Sama da mutane Dubu gomasha biyar sun rasa rayikansu sana diyar Book Hara.

To gashinan sama da 300 yan Book Haram sun mika Kansu ga jami'an tsaro. Wani da ga chikin yan tsaro Wanda bai fada sunnan saba yache Babban Comandern wanda shine shugaban masu kera Bom watau shine IED kenan a turanche, sunan koman Dan shine Abu Darda da kuma guda ashirin Wanda su ke kar kashinsa, suma sunyi nisa a kera boma bomai, duk shi commandern mai suna Abu Darda shi yakoyamusu.

Sun mika Kansu ne sanadiyar musayan wuta Wanda sojojin nigeria keyimusu sama da kasa.

 Kuma shi Abu Darda watau Comandern shi yache mayakan sunna nan zuya zasu mika Kansu ga jami'an tsaro banan dajima waba. Abu Darda yache jejin ne badadi sama da kasa boma bomai ba inda zaka kai kanka shiyasa mukayi shawara mumika kanmu ga ja mi'an tsaro shiyafimana sauki.

Haryanzu labari daga shi Commandern Abu Darda yache tapkin Chadi ma sojojin ruwa suna ta gamawa da sauran mayaka sama da kasa ba hanyan gudu kamar duniyar zai tashi zunzurutun boma bomain da sojoji ruwa da na sama sukeyi musu.

Daya dagachikin sojojin yache  su Boko Haram zunzurutu harbin da basu taba ganiba wanima zakaga kana yimasa maganama bayaji Dan lugudan wuta da sugagani sama da kasa.

Wani babban ja mi in sojoji yache jama an gari suchigaba da bada hadinkai dan a samu ayi nasara ga kowane dan ta adda.

Sunche Dukdahakanma Yan ta addan bandits suma suna so sumika Kansu ga gomnati amma suna son kungiya amnesty ta sa baki a chiki kamin sumika Kansu.

Wani babban dan tsaro yache yan ta adda bandits Wanda subiyu akafi saninsu da suna, wato daya daga chiki shine 'Samaila' da kuma dayan 'Dan-maraki' sunshirya zasu kai kukansu ga Amnesty dan su samu suyi saranda.

Shi Samaila da Dan'Maraki sunche I dan har sunmika Kansu ga gomnati ansamu karshen Bandits a yanda sukache Kennan inji Samaila Da Dan'Maraki.

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home