Thursday, August 12, 2021

Gidan Da Suka Rasa Rayukansu Tsakamakon Kuskuren Amfani Da Gishirin Kushi


Gishirin Kunshi Na Da illa Game Da Jikin Dan Adam Inji Likita......

A yau ne a Jahar Sokoto aka samu labari game da mutuwan wasu da iyalansu saka makon sundafa abinchi sun sa kishirin Lalle a chikin miya. Ra hotannin yakan Nuna chewa ba a yarda da sunchi gishirin Lalle a chikin miya ba sai har bincheke yanu chewa gishirin kunshe ne suka chi.

Marasa lafyan Wanda abin yafaru da su abun mamaki shine dukkansu suna ta amai da gudawa shiyasa mutane basuyarda ba akan gishirin Lallen kunshi suka chi.

Jami'an kiyon lafya sunche kar ja ma' a su jisoro chiwon za a I ya maganche shi, wani dan uwan marasa kafyan yache su guda a shirinne 20 suka kamu da al ammarin tsakannin shabakwai 17 daga chiki sun mutu sauran suna kwanche a asibity ana kokarin kulawa dasu.

 Komishina na kiwonlafya Yana nuwa chewa suna asibiti ana ta kula da lafyarsu amma anyi kokari dan a cheto wasu daga chikinsu Allah bai ba da ikoba, allha ya dauki ransu.

Watau wani likita da ake kira Dr. Inname ya che wannan jama'a sai suyi nazari game da abunda ya faru saboda wanna nabiyu da take faruwa kennan a jahar zamfara, sai a dinga kulawa da kayan girkin abinchi.

Rahotani yakan Nuna chewa dukan iyalan chikin gidan sun rasa yayukansu mata biyu ne kawai suke raye dan sun taba abinchin ne kadan ba sosai ba shiyasa bai Shiga jikinsu ba.


Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home