Saturday, August 14, 2021

Munzo Munshigo Mulki Dan Mununa Wa Maza Za Mu Iya Mulkin Kasa - SAMIA SULUHU HASSAN


Shugabar Kasar Tanzania Mai Suna Samia Suluhu Hassan tana Mece wa....

Watau wa yar kasar  Tanzanian Wanda akasanta da Samia Suluhu Hassana Wanda ita ne ayanzu take shugabanchin kasar wato Tanzania tayi magana da yanjarida chewa jama'a suna gani kamar mache bazata iya rike kaba ko yin mulki to gashi munshigo zamu nuns muku zamu iya mulki.

Wato ita Samia an bats mulkine a watan a Satan biyar watau maris dan saka makon mutuwar shugaban kasar horn magufuli.

Ita shugan Samia ta ce mutane da dama manyan gomnati sun nuna shakku kanta game da rike mulkin kasar amma daga bisani sai suka yarda da tayi mulkin kasar.

Race irin wannan yana wahala kaga yafaru ga sauran kasashen Africa mace tayi mulki shugabancin kasa, muyi tsamani ita hilari Clinton lokacinda ta tsaya Tamara munyi tsammani zata chi mulki sai allah yasa kuma baiyiba in shugabar Samia.

Ta dauki matakin kancewa abubuwanda da jama'a keso shi za a yi dan ta samu kanta daga abokan gaba. Kamar yadda kasar su Liberia suna fama game da shugabancin kasar da ita kuma Africa ta tsakiya.

Shugaba Magufuli yarasu ne dalilin tsakamakon chiwon zuciya, shugaban yana kowa ce komai ga mulkinsa yana gani kamar Anna gaba da mulkinsa kuma yana yimata gani ita Samia a bokan gaba inji ita shugaba Samia.


Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home