Katsina State - Dalilin Da Yasa Zamu Sa Karnuka Ga Ko Wane Makaranta
Dabaru Kalakala Game Da Gomnatin Katsina Daga Komishinan Ilimi Alhaji Bello Masari....
Gomnatin katsina tazo da wanni Sabin salo game da yadda yanta adda kedamunsu agari da kuma makarantu. Dabaran ne yazo daga komishinnan ilimi wato Alhaji Bello Masari ya gudanar da chewa gomnati tachire naira million 580 Dan a samu a gyara makarantu da kuma abubuwanda yalalace.
She komishinan ilimi yace za a samu a gyara makarantu da kuma za a samu a sanya karnuka ko ta inna a makarantun Dan zai taimakawa wa masu gadi har idan kare yaga abinda bai yarda da shiba to zai yi kuka dazara masugadi sunji kukan Karen da kuma dalibai zazu tashi suga me yafaru.
Har yanzu dai binchike bai nuna mana karnuka nawa za a kawoba da kuma ta yaya za a kula dasu. Badamasi yana me cewa ba Nigeria kadai ke amfani da kareba kuma yana temakawa a gida har idan bako yazo zakaga yana haushi ko wani abu yayi kara zai yi kuka inji shugaban ilimi Badamasi.
Labels: Hausa
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home