Monday, August 23, 2021

Ja mi an Tsaron Nasarawa Sunchapke Mai Safara Makamai

 


A yaune aka samu labarin da yan sandan Nigeria in da suka capke wani mutuminda sunjima suna nemansa ruwa a jallo, yau kuma gashinan ya shiga hanun yan sanda a jahar Nasarawa.

Watau shi wanda yan sandan suka kamashi mai suna Abubakar Likita ya kwashi shekaru da dama yana fashi sai yanzu Allah ya basu ikon kamashi.

Daya daga chikin ja mi an tsaro watau ASP Nansel yake chewa munsamu rahotonshi akan an ganshi a jahar Akwanga shi yasa tuni maza mukayi shiri muka je muka kamashi inji ASP Nansel.

Ja mi'an tsaro suna chewa ankamshi da naira Dubu Tallatin da biyar (35.000) da kuma arshashi guda (236) dakuma AK.47.

Jami'an tsaro suna cewa suna sintiri a yankin akwanga ne suka kamashi yana kokarin sarrafa makami, Jami an tsaro sun ce yanzu ana kokarin za a kaishi zuwa ga ja mi an binchike ta CID dan sune Dauke da babban ikon bincheken duk wanda yana da babban laifi.

Ja mi'an tsaro sun samu nasaran kamashine a dai dai lokachin da arewa ke fama da yan fashi da makami, kuma sun yi murna da chewa yana daya daga chikin babban wada suka addabe kasan.

Suna kara da che wa, suna neman ja ma a da su dunga gaya musu duk wanda ya zo musu in har basu yarda dashiba.

Watau yan fashinne suna ta chin karensu ba babbaka a yayinda suke sata dalibai na makaranta sai sukai daji dan fansa.


Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home