Labari Game Da A Yaune Dokar Hana Masu Kiwon Shanu A Kudanchi Kasar Nigeria Zai Fara Ga Sauran JahohinKasar Ta Nigeria.
Rashin Adalchin Da ka Hana Masu Kiwon Shanu A Kudanchi Kasar Inji Miyetti Allah......
Rahota daga masu shawara ame da hana kiwo a kudanchin nigeria, a rana ta yau ne a ke samun labari game da shawaran da gomnonin kudu sukayi game da hana kiwo ga masu kiwo a kudanchin garin nigeria amma wasu daga gomnoni basu amsa yardansu game hana hana kiwon ba.
A kasar kudachin Imo da suran jahohin kamar su Lagos da sauransu, bayan shi gomnan Imo yana mechewa ga manema labarai bayan gana wa da shi shuganba kasa wato Buhari yana meshewa shi bai yarda da wanan doka ba na hana kowo a sauran jahohin kudanchin kasan wato inji Rochas Okoro Rochas.
Shi kuma gomnan chan jahar Ondo State ta kudanchin kasan ya sanya hannun bayan gomnoni guda sha bakai (17) ne suka amsa sa hannu akan hana kiwo a kudanchin kasar, komishina ta jahar wato wanda yana yada wa manema labarai yana chewa, wannan doka tana da kew dan zai kawo zaman lafiya ga wasu bangaren kasan kuma yane mechewa wanna baya allaka da wata addini ko kabilanchi inji shi.
Somnan jahar river shima yana mechewa yana mamaki ga wasu jahohin da suna barin masu kiwo harma suna shiga garin bayan ana kokarin yin shawaran hana kiwo ga kowan jahohin kudanchin nigeria.
A kudanchi jahar kasan Osun suna mechewa a yau ne suka sa hannu ga wanna dokar ta hana yin kiwonshanu. Sauran wasa shigabannin gargajiya ta kudu suma sun sanya hannu game da wannan dokar ta hana kiwo ko zai kawo musu zaman lafiya ga kasar su.
Itama jahar ta wanda a ka santa da Naija Delta ita ma ta sa hannun game da wannan tsarin dokan ta hana kiwon shanu ga jahohin kudanchin kasar. Bangaren kungiyoyin ta Miyetti Allah tana nuna bakinchikinta game da hanna wannan dokar ta kiwon shanu ga jahohin ksasar. Ministan ta shari'ar kasan yana mechewa wanna dokar kasar bai kamata ba inji shi dan yataka dokan kasar wanda yana iya kawo matsala zuwa gaba.
Wasu gomnoni dake jahar kasar ta arewanchi suna me chewa sun dauki wata nauyin da zazu zakulo hanyar da masu kiwo zasu yi kiwonsu wanda ba zai damesu ba, jahar ita gombe wato gomnan garin yana dada kara mechewa ya yi alkawarin bada fili ga masu kiwo wanda zazu yi kiwon shanu sama da milion biyu ba wanda bazai damesuba har iyakan rayuwansu, yana mechewa ko gomnati zata yi wani abu agurin za a kara basu fili wanda zasu chigaba da kiwon su.
contact-form
Labels: Hausa
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home