Yadda Aka Kashe Dan Senetor Na Allah A bisa Gidansa Na........
Rahotani da ga Ja mi'an tsaro suna Sanar da ja ma'a game da kisan da a kayi wa yaron Seneta na Allah dake jahar Kaduna Nigeria......
Ayaune ana samun labarin mutuwan dan seneta dake jahar kaduna, yarasu ne sakamakon wasu wanda ba a san suwayeba suka kashe shi a chikin gidansa dake Kaduna Nigeria.
Shi maragayin matukin jirgin samana yana da shekaru 36 kamin maharan sudauki ransa.
Rohotanni daga jami'an tsaro suna chewa yan bindigan sun zagaya ta bayan gidansa ne suka shiga tasaman kwano suka bankado zuwa da kinsa.
Yadda allama yana nunawa yanbindiga ne suka shiga suka kasheshi kuma suka dauka duk wani abu mai daraja a gidan sunyi awun gaba da shi.
A yanzu haka jami'an tsaro suna binchike ga su wayene suka yi wannan mugun kisa kuma su gurbanar da su zuwa gaban koto.
Ja Mi'an tsaro suna mai kara chewa suna neman hadin kai ga Ja ma'an gari da subasu hadin kai dan ayi yanda za a binchiko wanda suka yi wannan kisa dan nan gaba kadi yakara faruwa a gaba.
(contact-form)
Labels: Hausa
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home