Wata Babbar Malamar Makaranta Na Dalibai Mata a Afghanista Takona Littafinsu Gabadaya Dan Kada Su............
Wata Mai Babbar Wata Makar Koyar Wanda Ake kiranta Basiji Basikh Ta na Mechewa........
W(caps)ata labari daya yana zuwa a yanzu wato wata makaranta ta dalibai mata a daga kasar Afghanistan sunyi kokari sun iso zuwa kasar Ruwanda Dan neman ilima.
Dalilinda yasa makarantar ta gudu zuwa kasar, dan suna soron kada Yan mayakan Taliban su binchikosu karfi dayaji da kuma littafinsu suga me suke koyarwa, Dan idan suka binchiko suka duba abu kamar ta boko zasu wulakantasu kuma zasu mayer dasu bayi shiyasa suka ne ma tserewa zuwa chen afrika ta tsakiya wato Rwanda.
A wani rahoto yana Nuna chewa anga wata babbar ma aikachiyar ta na kona wasu takardu dan kadi sugani a hannunsu sukaranta suche suna koyar da kafirchi shiyasa ta ke konawa.
Ita kasar mai karbar bakonchi wato Rwanda ta nemi chewa ta samu izinin karbar bakonchi daga kasar ta Afghanistan amma dai yanzu ba a san su nawa ke zuwa kasar ba.
Ita babbar ma aikachiya ta tabbatar ga shafinta na sadarwa ta na mechewa lokanchi da ta na tafiya sai ta duba baya sai taga yanmata dalibai suna zubar da hawaye dan bazan iya kwashe su gabadayaba nasan zasu shiga wani hali na wullakanchi. Ta na rokon duniya da suduba su susa ido ga su daliban in a kawai wata hanyar da zasu iya kwashesu dan tana gudun abin da zai biyobaya.
(contact-form)
Labels: Hausa
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home