Monday, August 30, 2021

In Allah Yayarda Karshen Yan Ta Adda Yazo Karshe - Senator Na Allah



Magana Daga Ma Haifin Marigayi Wato Sanata Na Allah Yana......

Bayane daga Seneta Na Allah? A ranar asabar ne wasu yan bindiga suka kashe dansa da daddare a gidansa, shi seneta na Allah yanna me shedawa yache yan bindiga sun kashe dana su suna gani kamar sunchi nasara ina gani karshen su yazo.

Yana mai kara chewa ba wai yana chewa dansa yafi na kowa ba, ran dansa dai dai da nakowa a nigeria in ji Senata Na Allah.

Senata na Allah yana kara me shewa sun zo shin shiga gidan dana sun shake wuyansa har sai da ransa yafita. Dana yaro ne mai kirki dole ne muyi masa a du a dan wannan abinda aka yimana baza mu taba mantawaba har iya rayuwana.

Senata yana kuma me karachewa yayi tafiya kasar waje a lokachinda a kakashe dan na sa, sun zo hannu biyu basu da wani abu a hannunsu ko wani makamin da zazu jimasa da shi, shiyasa sukayi amfani da karfin hali suka shakeshi har ya mutu.


(contact-form)


Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home