Mungaji Da Masu Satanmu Shiyasa Muke..........
Ana Fito Nafito Da Masu Satan Mutane Dake Jahar Sokoto Illaila a Nigeria........
A yau ne ake samun wata labari game da yadda yan bindiga suke chin karensu ba babbaka sai gashi yanzu ja am'a sun nuna sungaji tunda ja mi'an tsaro sun kasa maganchen lamarin tsaron sai suka yi shawaran fitowa ga dukwanda yafito a ma tsayin yanbidiga ko dan ta adda zasu yi fito nafito sukamashi.
A wasu jahohin ma wasu mutane ma sunfito sunkama wasu yanbindiga sun kashesu sabo da sun gaji da al'amarin.
Ja ma'an gari sunyi fito na fito da wasu yan bidiga kuma suna ta samu galaba a kansu da kuma taimakon yan jami'an tsaro ko dayeke yan bindigan suna dauke da muhayen makamai.
Wani ne daya daga ma zaunin Illaila yana mechewa, yan ta addan sun zo zuwa wata kasuwa dake tsakanin Sokoto da Nigeria, a ranar chin kasuwanne wasu suka zo suka dauke wata mata da yaran ta maza guda biyu suna kokarin tserewa sai mutane suka gansu sai suka fara binsu sai suka ratsa inda zazsu shiga, sai suka shiga wani gida sai mutane suka zo dayawa suka mamaye bayan gidan da kuma mutanen gidan suka apkamusu sai a ka kamasu, daman ana zarginsu sai ga dubun su yachika sun shiga hannun.
Wani a mazaunan ganrin yana me karachewa akwai wanda suna ba ma yen masu sata mutane duk wani abinda yake faruwa a garin ma su yan bindigan, amma yanzu ana ta kokarin kamasu dan a bayama an kamawasu daga chikin mutanen kuma an gurbanar dasu zuwa koto inji wani daga chikin ma zaunan garin.
Labels: Hausa
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home