Thursday, September 2, 2021

Sabon Tsalo Ga Amfani Da E=Naira Ga Yan Kasuwan Nigeria....


Nigeria Ta Amince Da Yin Amfani Da E=Naira A Nigeria.......

A yau ne ana samun wata labari game da bankin Nigeria dalilai akan kudin cripto dan gomnatin Nigeria yaduba yadda ake chutan mutane game da amfani da cripto currency shiyasa tayi shawara akan kirkiro wato e=Naira da zai taimaka ta wajen amfani ta wajen internet.

Yana me kara chewa yin amfani da e=Naira zai kawo wa ja ma'a sauki ta wajen yin ka suwanchi.

Shi shugaban babban bankin Nigeria yana mecewa amfito da wannan tsari ne dan amfani da cripto yana da illa ga kasar shiyasa aka fito da e=Naira dan zai temaka ta wajen yin kasuwanchi ga ja ma'a kasar.

Yana kara mecewa zaiyi amfani da wata babban wata kasuwa da a kekira Bitt.incorporated dan yana da ma himmanchi ga Nigeria dan zai kawo sauki ga duk dan kasuwa a Nigeria ta e=Naira.

Shugaban yana me kara cewa shi e=Naira baya da wahala wajen amfani da shi kuma baya hawa da sauka kamar yadda sauran kamfanin keyi, zaka yi amfani dashi kamar naira ba kamar yadda su Bicoin suke amfani da shi ba.

Yana kara me chewa duk Wanda yana amfani da wannan kudin zai iya ajiye kudinsa kuma za a bashi wata tsirin amfani da a susun shi ta wata hanyar bashi wata lambobi amfani da ita. 

Za ka iya ajiye kudinka a asusunka kuma babu kudin ruwa a chiki.


contact-form

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home