Friday, September 3, 2021

Dubu Hudune (4000) A ka Dauka Na N - Power


Game da Masu Neman N-Power a Nigeria......

A yaune gomnatin Nigeria yana me cewa ta amince da sakamakon ta na N-power guda Dubu 4000 cewa ga Wanda sukayi nasara ga jarabawan da suka yi.

Shima wato babban sakatari wanda a ka sanshi da suna James Lalu yana me cewa za ayi kokarin a ga ko tawane hanya muga suma sun zama kamar yada sauran jama suke inji shi sakataren.

Shi sakataren yana me cewa a Kunlum muna ta aiki babu dare ba rana dan muga yadda kar mutane suce ai munyi amfani dasu kawai.

Kuma yana cewa yayi murna da wannan gomnati da ta ke kan kujera ta kawo wannan tsalo dan anmata dashi shekaru da dama abaya amma yanzu gomnati ta farfado da shi kuma zata chika alkawari ga duk wanda sunnansa ya fada a chiki.

Yana dada kara cewa za ayi kokari a ga anbasu ilimi ga masu bukatan, Kuma yana mekare chewa su masu neman ana kokarin koyar dasu dan ba a so abinda yafaru kamar ta 2018 shiyasa sai angama.

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home