Illar Ga Yar Mace Wanda Take Amfani Da Wata Sinadirai a Gabanta
Labari ne yana zuwa game da yadda mata ke amfani da wata sinadirai kowani abun da zai yimusu kanshi a gabansu, ko da yake bayanai yana nuna cewa yawanchi matan da suka, wato kasar a merica nanuna cewa sunfi amfani da sinadirai na wanke ga bansu dan nuna yin tsapta.
A wani labari a Nigeria yanuna cewa wata mata wanda bata fada sunanta ba ta bai yana cewa mata subar yin amfani da wata magani ko wani abunda wai zai sa gabansu yayi kanshi, tana mecewa su daina amfani dashi dan ta dauki darasi game da yin amfani da (Sabulu) ta wajen wanke ga banta yayi mata illa wanda har tana ga nin kamar rayuwanta yazo karshe.
Ita malamar ta na mecewa ita mace ne mai son kanshi duk abinda zai sa tayi kanshi kamar a gabanta sai ta saya tayi amfani dashi, babu kamar su turaren kanshi da kuma manyan su sabulai kala kala tana amfani da shi a yadda ta fada daga bakinta.
Tana kara mecewa a duk lokachin da jinin haila yazo mata, to hankalin zai tashi dan daga nan ne ana gane mace wanda tana da tsapta, dan idan nashiga wanka wallahi ina bata lokachi sosai a bayan daki dan naga na wanke gabana sosai na shafa kayan kanshi sama da biyar zuwa shida sai naga duk inda na wuche sai kanshi ya tashi kamin hankalina ya kwanta.
Ita baiwar allah tana mecewa bayan ta dauki lokachi da dama tana amfani da abubuwa da dama na kanshi da wasu sabulu masu kanshi kala kala sai naga wani ruwa yana sauka kamar pisari yana yoyo ta kafana, sai nayi mamaki wannan ruwan ta ina yafito kuma, nashiga bayan daki na wanke washegari sai naga so biyu yakara fita min da safe yafita kuma yakara fita da yamma. Sai hankalinta yatashi jikina yasoma wari har na daina fita nayi hira da mutane sai ina gani kamar warin zai dame mutane, sai ruwan ya zama kalan kore na ta ina na samu wannan chiwo kuma allah na naiyi tunani ko na dauki ta wajen amfani da bayan dakin da bai da tsafta.
Sai nayi kokari na zarta zuwa asibiti dan nasamu naga likita ko meyake damuna, sai docta yace za a gwadaki ko kina da lalurar suga daga baya sai ako yanuna cewa ban dashi wato chiwon sugari, har wasu suna ganin ko mijina ya dauko daga matan banza wato karuwai amma dai na san shi baya haka a raina.
Sai mijina yayi kokarin yane ma a ka turani zuwa chan babbar birnin Abuja Hospital nayi kokarin aka hada ni da wata likita ta mace tayi kokari yimin binchike na tambayoyi game da ko ina amfani da wani sinadirai a gabana, sai na ce bana amfani da wata magani nasan ina amfani da su kayan kanshi kamar su sabulu mai kanshi duk abinda zai sa gabana yayi kanshi inna saya inyi amfani dashi na fada mata ita likitar ta Abuja.
Sai ta sa akayi mini wasu aune aune masu dama sai ta rubuta mini wasu magani zayi amfani dasu dakuma allurai har sawon watanni hudu, bayan wasu kwanaki sai naga ruwan ya daina zuwa nafara samun sauki ko da yake ya baniw wahala sosai har nace lokachina yakusa dan zunzurutun wari da nake yi.
Wata liki da take zama a kano tana mecewa mata suna yawan amfani da wasu magani na wanke gabansu wai dan tsapta, su basu saniba a kwai wani abu a gaban mace wanda allah ne yayi shi da yana tsare gabar mace har idan kina amfani da wata magani ko wani sabulu mai karfi zai kashe wanna kwayoyi wanda har zai sa bawani abinda zai tsare miki gabanki zai kiga chiwta yakamaki dan abinda zai tsareshi kin kashe shi shiyasa chiwo zai kamaki da sauri sai har anyi hanyar da an farfado do wannan kwayoyi masu tsare gaban mace inji ita Likitar.
contact-form
Labels: Hausa
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home