A bubuwanda Mata Keso Guda Kashi Bakwai Ga Namiji Yayi Musu Zasuji Farinchiki a Zuchiyarsu......
Sai Ku Duba Kuga Abinda Mata Keso Namiji A kunlum Yayi Musu.......
A wata binchike da akayi game da mata ta wajen fahimta game da namiji ta wajen ganewa wanda a gidan redion ta kasar ta kenya yana mecewa, yawanci mata suna ta amfani ne da a bubuwanda su zuciyansu ya aiwatar musu a take sai suyi amfani dashi amma tawajen namiji kuma bazai ta ba fahim ta ba sai idan abin ya auku tukunna kamin su san me take nufi.
Kuma a bayani da ya nuna cewa, a chikin mata guda dari, saba'in daga chiki na amfani da duk abinda zuchiyarsu tabasu sukeyin amfani dashi. Kuma a yadda lamari yanuna a kowace matar aure ko yarinya takeso taga mijinta ko saurayinta ya fahimta duk wani abin da takeso game da ita batare yayi wani zurfin tunaniba shiyas yawanchi mata da saurayinsu ko mijinsu suna samu matsala a tsakaninsu.
To za a baiyana wasu dagachikin a bubuwanda mata keso game da namiji shine daya daga chiki:-
1- Tanaso taga mijinta yaza ma mai jurewa - Ma anna shine zaka ga wata da mijinta ko saurayinta sun samu tsabani ko fada a tsakaninsu sai kaga tace masa bana sonka daga nan har duniya ta tashi inzaka iya ka sakeni in kana da zuchiya in kai namijine, to kai kuma mijinta ko saurayinta in kanada tunane bawai bata sonka ba, ta aiwatar abin da yana zuchiyarta ne ba wai da gaske tanayiba, daga baya zaka ga tana nadaman abinda tafadamaka ba a hankalinta tayi wannan magananba.
2- Tanaso taga mijinta mai jinta ko sauraronta ta wajen magana - Yawanchi mata zakaga suna so suga sunyi wa mazansu magana ko saurayinsu amma suna soro suyi masa magana, idan har zaka saurareta duk maganan da zata gaya maka to zuchiyarta zai mata dadi koda baza zaka yi amfani dashiba to ranta zaiyi mata dadi a zuchiyarta. Kuma tana so taga kabata daman wada duk lokachinda tana da magana, kananna kana jiranta tayi magana to zata ji dadi a zuchiyarta.
3- Tanaso taga mijinta yazama namiji chikakke:- Kowace yarinya ko matar aure tana so taga mijinta ko saurayinta yazama shine wani abu dan ko ina taje zata ce fa, wane shine mijinta dan tana ji da kai shine a ce mijinta shine babban likita ta wat asibiti to duk inda anyi magananka zata ce ai mijinta ne, to kaga tana alfa'ari da kai dan kai mijinta ko saurayinta.
4- Tanaso taga mijinta ko saurayinta tsap-tsap:- Kowace yarinya tana so taga saurayinta ko mijinta yazama namiji mai kwallia ko ado yasa kaya wanda zai bur geta wada zata yi ta kallonka bazata gajiba ko ina tana so taga taje da kai dan ta burge wasu kawayenta dan kwalllian dayi. Mata ko idan suna wucewa sunga namiji yayi kwallia maikew zasuyi ta kallonsa har sai ya ketare daga idonsu kamin su kauce idanunsu dan har a jikinsu suna jin wannan adon da kayi.
5- Mata suna so suga ka yi musu magana mai farinchiki:- Yawanchi mata suna so suga saurayinsu ko mijinsu suga idan sunyi kwallia sai kacemusu "kai matane wannan kwallianki yaburgeka kinyiminikewwallahi" to zata jidadi a ranta ko tana barchi zatayi tunani wane kwallia zata karamak sai ka karacemata yayi kew, su mata suna so kayi musu kamar yarinya kara wanda a ka haifeta yau itama zata yimaka abinda zai faranta maka rai a kunlum.
7- Kowace yarinya ko matar aure tana so ka kulla da ita:- Yarinya ko matan aure suna so suga kunlum kana yabonsu kana kulawa dasu kamar karamar yarinya kuma kana lallashinta idan ka ga ranta yabace sai ka tambayeta mai yake damuntane sai kazo kusa da ita kana lallashinta har kaji meke damunta to zata ji dadi a ranta zata yi tunane ashe kana sonta itama zata baka kulawa sosai baza ta ga wani abu yatabakaba.
contact-form
Labels: Hausa
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home