Monday, September 6, 2021

Game da Yasa Muka Kwace Mulkin Kasar Ta Guinea - Doumbouya Mohamady



Shawarar Da Mukayi Game Da Karbe Mulki Daga Hannun Conde....

A ana samun labarine game da karbe mulki daga hannun mai shugabanci watto Conde kuma yana da kusan shekaru tamanin da hudu (84) da hai fuwa a diniya, bayan sai gashi ana ta jin karar bindiga kussanchin fadar shigaban kasar.

shi wanda a aka fisani da komandan kasar ta Guinie wato Mohamady Doumbouya ya shedawa gidan radio da ta Tv yana mecewa ya amshi mulki daga hannun sofon shigaban kasar mai suna Conde. Mahamady shi babban soja ne a kasar wanda ya samu training da ga chan kasar ta faransa, kuma shine ya shirya yajagoranchi na juyin mulkin kasar a lumana.



To ana ta sauraron sauran jama'a ta Africa da sauran su Ecowas da kuma su majalisan dinkin duniya ko zasu ce wani abu akai, kowa yayi shiru game da wannan juyin mulki ta mohamady.

Haryanzu dai bamu san chikakken tari na mai kwace mulki ba wato Mohamady amma ansansa yayi zama a garin kauyen ta Guinea  wato Kauyensa da aka sani Malinke dake Guinea. Kuma shine babba da ga masu leken asiri ta kasar a yadda rahoton tarihinsa yanuna.

Mohamady an san sa ya samu babban horo da ga chan kasar paris kuma yayi aikin jagoran yaki kamar su afghanistan da sauran kasashen afrika. Shi Kanar wato Mohamady ance shi babban attajirine kuma babban gwarzo ne kota inna sai yachi nasara.

Shi kanar yayi zama a kasar ta Senegal da kuma sauran kasashe kamar su izra ilawa ma ya zauna a kasar inda ya samu babban horo ta bangaren aikinsa, kuma mutane da dama ta kasar Guinea suna yabon shi Doumbouya shiyasa ya karbe mulki a kasar ba wata tashin hankali da ya tashi kowa yana zama lafiya lau ba tare da wata masifa ba.

A wata rahoto yana mecewa shi mohamady wato wanda ya kwace mulki daga hannun Conde, yayi kokarin yaga yazama wato dan kasar ta faransa amma abin bai yuba sabo da suna zargin sa da wata laifuka shiyasa basu bashi damar ya zama dan kasar ba. Kuma wasu kungiyoyi da ga kasar suna cewa Mohamady yana karbar kudi wata sai wata amma irin wannan dukiyan da yatara ya wuche albashin da yake karba dan ba a san asalin inda yasamu wannan kudin ba.

Dalilinda da yasa yanuna cewa sojoji suka karbe wannan mulki, dan wahala da kasar tasamu kanta a chiki game da chin hanchi da rashawa da ta lauchi da ya same kasar shi yasa suka yi kokari suka kwace mulki dansuga komai yayi daidai.


contact-form

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home