Thursday, September 9, 2021

Abin Tausayi Da Yafaru Game Da Wasu Masoya Guda Biyu Dake Son Junansu........


Wanna labari yafaru ne ba wai karya bana kuma bawata shiri a chikin ta.

Wani yaro ne mai dauke da shekara sha biyar da haifuwa a duniya yakamu da wata babbar soyaiya da wata yarinya wanda suke makobtaka da gidansu, amma shi yaron bai gaya mata ba yarike a chikin zuchiyarsa. Shi yaron suntashi da ita da yarinyar tun suna kananansu har sun girma tare.

Shi yaron sai ya rike wannan soyaiyar a zuchiyar sa a kunlum yana kwantawa dashi kuma yatashi da shi, sai gashi rashi lafiya yakamashi sai iyayensa sukace a kaisa asibiti sai yace a'a kar a kaishi asibiti sai mamarsa tace mai yasa bakaso a kaika asibiti yace babu kubarni, sai babansa yasa dole a kaishi asibiti sai yayansa ya kaishi asibiti sai likita ya dubashi sai yakira yayansa gefe yace masa wannan babu abinda yake damunsa yace a kwai wani abu a zuchiyarsa kubisa a hankali ko zai gayamuku amma yanzu jikinsa yanuna babu komai da yake damunsa a yanzu.

Likitan yana kara mece wa wannan abin yajima a jikinsa kuma in ba ayi hankaliba zai zama karshen rayuwansa in ba ayi hankaliba dan abin yajimasa sosai inji likitan.

Sai ga ita yarinyar tazo asibiti tazo ta dubashi sai tafara kuka hawaye yafara fita tana kuka da ta ganshi tace Habib kaine kazama haka sai yace mata nine, sai yayi murmushi yasaki fuskansa yana dariya yace kinzo ki dubani sai tace dole ne inzo indubaka Habib.

Yace mata kiyi mini afuwa guda daya mana sai tacemasa kafadamin komai zan iya yimaka sai yace "da zai yu insan wanda zai zama mijinki" sai tace "ai bawanda nake so yazama mijina a duniya kamar kai a duniya" sai yayi dariya sai abin yaba wa mahaifiyarsa mamaki sai yayi kokarin ya tashi amma abin yachi jikinsa sosai yana so ya tashi yana mur mushin kokarin tashiwa sai yakama chikinsa sai nunfashinsa ya dauke annata kokarin a far fado dashi inna abin yagagara sai aka daukeshi aka kaishi wani daki a cen sai ransa yayi hali amma fuskansa yana murmushi amma ba rai.

Sai takoma gida tana kuka sai iyayenta sukace meyafaru sai ta ce Habib rai yayi halinsa yarasu, sai ita ma bayan kwana uku ta kwanta rashin lafiya tace kanta yana chiwo ashe ita ma chiwon ajaline sai ta rubuta takarda ta ajiye a gefenta tace baza ta iya rayuwaba batare da Habib ba, iyayenta suka tabata ashe ba rai itama.


DAN ALLAH MATA DA MAZA MUDAI NA SOYAIYAR ZUCHIA MUFITAR DA KOMAI DA YAKE A ZUCHIYARMU AFILI


ZAKA IYA BAYANI BISA KASA GAME DA ME KAKE GANI 


contact-form

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home