Friday, September 10, 2021

Ko Kasan Tsirin Furta Kallamar So Idan Ka Ga Ya Mace Tana Tafiya Ko Zaune....


Kar Ka Yi Saurin Zuciya, Idan Yarinyar Tace Bari Tayi Shawara......

Soyaiya Game da mace ko idan namiji yana son wata dole ne zaiyi kokari yaga ya gaya mata ko kuma idan yasan wata kawarta sai ya gaya mata amma hakan hatsarine kagaya wa kawarta akan yana sonta. A duk lokachin da namiji yace wa mace yana sonta yagayama fuska da fuska zata ji wani iri a zuchiyarta ko da bata sonka sai ta ji wani iri.

Kuma idan kana kan gayamata akan kana sonta sai ka dinga kallon fuskanta kanayimata musmushi muddin idan har kun hada ido da ita.

Amma ba kowace mace za ta amsa maka a lokachi daya ba, ko tayi maka murmushi ko ta ce maka sai tayi shawara tukun za ta baka amsa. Hakan ba wai yana nuna akan cewa wai bata sonka ba, tanaso taga wane irin soyaiyane kakeso kayi da ita in har da gaske kake sonta zata yi mafani da kai da soran samarentan da suke neman taga ko wanne ne yafi a chiki ko wanne yafi dama dama sai ta za ba a chiki.

I dan kayiwa wata magan har tayi shiru taki tayimaka magan ko murmushi to allama bata sonka, amma yakan kasancewa i dan kadage za ta koma tana sonka in har da gaske kakeyi. Duk da haka idan kayi mata magana taki tace maka komai, wata ba wai bata sonka ba tana so taga kai din dame kafisu ko da kew, ko da kudi, ko illimi, ko da tsapta.

Ce wa mace ina sonki babbar kalmace ga mace, matukar idan kace mata,  to za ta ji wani iri sai ta sa soyaiyan ka a zuchiyarta na sonka dan wannan kalmace babba game da mace in kace kana sonta.

Wata kuma idan ka gayamata kanasonta zatayi harareka tace maka me zatayi da kai sai tayi maka tsaki ta wuce kayanta tayi gaba tana mursa bakinta tatafi, amma yawanci yafi faruwa ga kananan yan mata da su sukafiyi wa maza wannan kalmar kuma zata ji ba wanda ta tsana kamar kai a duniya.

Mace idan har ka ce mata kana sonta zata fara tunani a lokachin me ka gani akanta kace kana sonta zata kuma tunani a duk matan duniyannan sai ita kake so, har idan ta ganka kana wucewa zuchiyarta zai buga dan zata tuna lokachinda kace mata kana sonta face to face sai taji wani iri a jikinta dan kace kana sonta har jikinta zaina yin rawa idan zara ta ganka.

Kuma zata gaya wa kawayenta akan kana wai kana sonta zata nunamusu kamar bata sonka amma a zuciyarta tana sonka. Har idan tagan kana wicewa zata ta yi satan kallo ko idan kayi magana zata ji mai kana fada dan taji mekake fada dan taji dadi a ranta.

A kwai wani abu guda daya wanda maza basu gane ba idan kanaso kayi wa yarinya magana akan kana sonta, sai ka duba idan tana farinchikine ko fuskanta ba fara'a, sai kuma kaduba yanayin waje akwai jama'a a inda take ne ko babu, kuma idan kaga tana tare da kawayentya kar kayi mata magana sai idan tayi gefe ko sun rabu kowa yayi hanyarsa sai kayi mata magana dan wasu kawaye basa so idan aka yiwa kawar su magana to zasu ji haushi sai suyi yanda zasuyi abin yabace, to wannan ma sai kadinga dubawa idan kanaso kayi wa mace magana.


contact-form

 


Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home