Monday, September 13, 2021

Allamominda Za Ka Gane Idan Budurwarka Ta Na Sonka Har Zuciya



Ka Binchika Ta Idanuwanta Sosai....

Yadda zaka gane idan har mace tana sonka, kodayake baza ka gane akan lochi kadan ba sai sannu a hankali tukun zaka gane, dan a farko bayanuwa a fuska sai a zuciya amma baza ka gane ba sai kunyi kwana biyu.

Ya wanci soyaiyar gaskiya baya jimawa sai ka ga kunyi so yayaiya sosai yaja dogon lokaci abu kadan sai ka ga komai yarushe kowa yayi hanyars.

Akwai wasu abubuwan da zaka gane idan har tana sonka bisa yadda kuke yin soyaiyarka da ita shine, kunlum tana yawaita maka akan tana sonka, kuma batason ta ga ranka ya bace, kuma zaka ga kunlum idan ta ganka sai ta yi murmushi ga fuskanta idan kun hada ido. To wannan abubuwanda aka lisafa yana daya daga chiki, babban daga chiki shine bata tambayanka wani abu kamar kudi.

Zaka ga idan kafara soyaiya da mace sai bayan kwanna biyu sai tafara tambayanka kudi ko zatayi anko to ba wai batasonkaba, tanasonka idan har zaka biya mata bukatanta zata saka ka a zuciyarta in har zata tambayeka abu kace mata baka dashi to zaku fara samun matsala da ita.

Wasu allamomin da zaka kara dubawa shine idan tana magan sai kaduba idonta har chiki zakaga idonta yanuna abin tausayi in tana yimaka maganar soyaiya.

Yawanci maza basaganewa ta ido ne ake gane idan mace tana sonka da gaske kokuma ita mayaudariyace in har ka sa idonka zaka ganeta tana maka magana babu gargada idonta zakaga a bushe tana maka magan ba kunya ko kadan.

Idan mace tana sonka zata rika yimaka duk wani abinda zai farantamaka rai bataso taga wani abu ya sameka ko ya bata maka rai dan hankalinta zaitashi daga nan ne zaka gane ko tana sonka ko ba tasonka a yanayin tafiyarku da da ita.

Zaka ga tayimaka wani abin mamaki ba tare da saninkaba har ta kawomaka har inda kake. Kuma bazata kula da kowaba sai kai, soyayiyar asali ido rufewa yake yi kuma duk abinda zatayi sai ta gayamaka ko idan zatayi nisa sai tafadamaka dan kasan inda taje kar, ranka ya bace.

Tunanenta, shawaranta, kallonta duk da kaine batare da tanemi shawara a wajen wani ba. Kuma in tana sonka zakaga zata magance duk wani abinda yashafeka ko na bachinrai tayi yadda zakayi murmushi.

Duk macen da wani abu zai sameka to kamar ya sameta tanaji a jikinta to wannan allama ce tana sonka, zakaga baza ta iya chin a binchiba minti minti zatana tuntubeka taji lafiyarka dan hankalinta ya kwanta.

Har idan mace tana sonka zakaga tana nunaka wa yan uwanta da kuma abonka arziki ai Kaine saurayinta.

Zakaga tana son jin muryarka kamin ta kwanta kuma har idan lokachin da kuke waya yawuce bakakirataba zatayimaza ta kiraka ta tambayeka ko lafiya in ta ji lafiya sai hankalinta ya kwanta? Wannan shine allamomin idan mace tana sonka.

Idan ka ga mace tana yawan son Rokanka kudi ko wani abu to ba sonka take yiba, ko wani abu ya faru a tsakaninku ba zai da meta ba. Duk mace Wanda tana sonka baza ta rokeka kudiba ko kabata, daker zata karba kuma zata nuna a gidansu zatace Kaine kabata, to wannanma yana chikin daya da mace ta na sonka.


SAI KADUBA, YAYA KAKE SOYAIYARKA DA MASOYAR KO A KWAI WANNAN ALLAMOMI.

Zaka Iya Magana Bisa Kasa....


contact-form


Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home