Monday, September 20, 2021

Yadda Mace Zata Gyara Jikinta Yayi Kew Nazaman Aure Har Idan Tanaso....

Gyaran Jiki Ga Matan Aure In har Tana Da Safta....

Misali zakaga wasu mata har idan mijinsu yana kusantansu zakaga basu da ruwa koda ma idan yana kan amfani da su zakaga a bushe yake, kuma a lokacin zakaga suna jin zafi ko da bayan kagama za suna jin wani iri.

Zakiga har idan kina da kishiyarki yana marmari lokacin girkinta yayi dalilin dan ni'imman da yake ji ajikinta shiyasa kuma zakiga ranar girkinta ba zai he ko inaba dan itane kawai yakeji a kanta yayi sure.

NI'IMAR MACE YARABU KASHI BIYU, AKWAI NA HALLITA AKWAI KUNA NA MASALA.

Daya dagaciki shine Na Hallita, zakaga wata mace tana cewa ita kam bata jin sha'awa amma zakaga duk dahaka ta na haifan yara, to shwara daya shine kar ki bar kanki haka akwai hanyoyi da dama wanda Zakiyi dan kisamu ni'ima shine kinema duk wani abinda nasha wanda yake kawo ni'imar mace amma ba wanda zakisa a gabanki ba ko naci ko na sha banda kiyi amfani dashi a gabanki.

A kwai wani abin da yake faruwa ga mata wasu daga ciki shine zakiga idan mace ta haifu sai sha'awarta ya dauke

KURAJEN GABA KO KAIKAYIN GABA

A wani lokaci mace tana samun masalane ta wajen jinin al'ada ko rashi wanke bayan daki ko rashin satace gabanki shima yanaso daya daga cikin kawo kokuma ya dauke mini ni'ima, kuma ko da kina Neman wai abinda zai kawo miki ruwa to kisani bazai kawo mikiba illa sai har kin magance wannan larural da ta sameki sannan bayan ya warke sai kinemi kayan sha ko na ci naneman ni'ima ga har mace watakilama yazo ma har yafi Nada.

BASIR GA YA MACE

Har idan ya mace ta na da wannan masalar to yayi kokari tanema kamar su Lemon Zaki, Kankana taci har da yayancikin da kuma laimo har da sosonciki duk tahada gaba daya ta ci, kuma ta nemi kamar Ogu ta dafa ta ci amma tasa ganyen dayawa yazama yana da yawa a ciki, takuma hada da cin ganyen rama kokuma zogale rana yawanci amma kisani kar kisa kulikuli dayawa a ciki kokuma kinema ganyen kabeji ki dinga sa a cikin abinci kuma kina yawan shan ruwa sosai dan yana da amfani sosai a jikinsa dan a  dam rashin ruwa ajikin shima masalane sosai.

BASIR KO MAISIRO SAI WANDA AN MAYER DASHI DA HANNU.

Kitafasar da sasssakin man gwaro da jar kanwa sai kisha, kuma kidaka citta tayi laushi sosai sai kihada da garin habbatun sauda ki kwaba da zaitun ko zuma ki dinga shafawa a duburarki.

SHAFAR ALJANU

Kisani duk lokacin da zaki kwanta kizama kina da Alwala, kuma kamin ki kwanta kizama karkade wurin shumgidanki kamin ki kwanta, kuma kinayi Astangafurla dakuma karanta Ayyatulkursiyu har kiyi barci.

SINADIRRAI NA SA NI'IMA GA YA MACE.

* Yayan zogale

* Ruwan rake

* Ruwa Zuma

* Ruwan Dabino



Yadda ake hadawa:-

Kidaka sassakin baure ko kuma ki barshi a yadda yake, kizuba ruwa Kofi daya a ciki ko kamar jok guda daya amma ba babban jok ba. Idan har garine sai kisa kamar cokali Bihar ko ki kimanta dai Wanda zai baki kamar cokali guda biyar, sai ki daura kanwuta har sai yakai kamar away daya a kanwuta, sannan ki sauke shi bayan ya kwanta sai ki tace she, sai ki zuba markadenden ruwansa kankana Kofi daya, ruwansa rake ma Kofi daya, garin zogale ma cokali biyu ruwan dabino ma Kofi daya, sai ki kara maidashi kan wuta yayi ta dafuwa har sai yayi kamar kauri sai ki sauke shi yayi sanyi, sai ki dinga shan Rabin Kofi safe da yamma zaki ga a in mamaki.

DAUKEWAN NI'IMA BAYAN AN HAIFU.

  1. Sassaken kankana
  2. Sassaken baure
  3. Idon zakara
  4. Asuwaki mata
  5. Ganyan kafu suga.
Yadda Ake Hadawa:-
Kidaka shi yayi laushi sosai, sai ki diba cokali daya cikin garin madara kokuma cikin gari madara na ruwa, zaki dinga sha cokali daya safe da yamma.


GYARAN JIKIN DA SAI SA JIKINKI YAZAMA LAUSHI GA YA MACE.
  • Asef soap
  • Phamaderlim soap
  • Kanwa
  • Jar dilka
  • Zuma
  • Lemon sami
Yadda Ake Hadawa:-
Kigoga sabulunki guda uku, sannan kizuba kanwarki dakakkiya cikin karamin cokalin cin abinci daya kizuba a ciki, sai kisa zuma cokali biyar kihada kuma ki kwaba shi waje daya dakuma lemun sami ki tab tabbatar cewa kin damashi sosai ya hadu, sai ki shafa a fuskanki yajima kamar miti biyar kamin kishiga wanka, bayan minti biyar kin shiga wanka sai ki wanke sau uku da sabulun, a koyaushe har zaki shi wanka sai ki shafa a fuskanki zaki ga duk wani kurajen da yake fuskan ki zai zama babu.

SABULUN FIDDA TABO

  1. Misscoroline soap
  2. Shary soap
  3. Aloevera soap
  4. Gari alkama
  5. Zuma
  6. Kanwarki kadan
  7. Lemon sami bari.
Yadda Ake Hadawa:-
Sai ki goga su kizuba zuma a ciki da lemon tsaminki da kawanrki ki kwaba. Ki dinga shafawa afuskanki minti biyar kafin ki shiga wanka, idan kuma zakiyi wanka da shi zaki dinga wanke fuskarki.

LALLEN FUSKA

  • Lalle
  • Kurkum
  • Sukari
  • Dilak
  • Zuma
Yadda Ake Hadawa:-
Sai ki kwaba shi gabadaya kittabbatar ya kwabu sosai, sai ki goggoge fuskanki ko ina har ta bayan kunnen ki zakiga yadda fuskani zai zama walkiya sansi.

LALLEN JIKI

  1. Lalle
  2. Zuma
  3. Madarar gari
  4. Dilka
  5. Kurkum
  6. Sukari
  7. Mahala
  8. Nescafe
  9. Kannanfari
Yadda Ake Hadawa:-
Sai ki kwaba shi gabadaya ki tabbatar ya garwayu gaba daya ya hadu sai ki murjeshi a jikinki ta ko ina sa bayan ko minti biyar haka sai ki shiga wanka da sabulu da nakoya miki sai ki wanke jikinki dashi zakiga yadda zaki fara walkiya jikinki zai yi lashi sosai yadda bakiyi  zato ba.

Wannan bayanai na nayi muku yana da amfani ga kowane mace har idan tabi yadda yake sai tayi mamaki insha allah. Kanin jikin mace da yake da laushi sai kin dage da kulawa kamin kizama abin sha a' wa kafinnan.
Wasu matan basudamu ba da gyara jikinsu ko da mijinsu ya sayamata komai amma baza ta yi amfani dashi ba.

Shawara ga wace mace da wai wani yaba ta shwara wai tayi amfani da wani abu wai ta wanke gabanta dan yasa ta wai zata samu Ni'ima to kar tafara, dan yana kawao wa mata illa sosai, tayi kokari tanemi nasha kawai ko naci amma bawai tayi amfani da shi a gabanta.


contact-form



Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home