Hanyarda Zaka Magance KurshashinKafa (KAUSHI)
Nafarko Shine Daraja Mace.........
Nabiyu Shine, Yadda Zaka Magance Kurshashin Kafa a Sauwake....
A rayuwan mu a ta yau kowane namiji yanaso yaga yazam yana soyaiya da mace? Ita mace abune wanda allah yayi ta daban a duniya kuma ita a koyaushe namiji yanaso yayi ta kallo har wanda idonsa ba zai gajida kalloba, kuma ita mace wata babbar fulawa ce wanda allah yayita, da zaran tana wucewa idan har tayi kwalliya sosai zakaga namiji yana cewa inama wannan tazama nawa ko kuma in samu in aureta. To kaga wannan yana nunawa ita mace tamkar abu ne wanda a ko da yaushe haske ne a idanun na miji.
Zakaga mace a lokacinda tana yi yarintanta babu kamar lokacin da tana yar karama zakaga ita abune nakulawa sosai zakaga tana lele a ta koina har a hankali zakaga ta girma ta fara jagorancin samartakan yammata har kaga tazo ta shiga kicin tafara yin aiki da sauransu.
Kuma zakaga mace ita ne gida ta wajen aiki zata ta shi tayi tayin hidima da sauransu kowan yatafi hanyarsa amma ita zata shirya muku komai da zakuyi amfani dashi kuma ta share gida kowa yazo ya samu ko mai yayi daidai. Haka kuma zata tashi idan har gariya ya waye tayi wanke wanke wani lokacinma har tagama yin abinci ta kuma sharemuku gida kain kowa yatashi a zo a ci abinci kuma ta tara komai taje tayi wanke wanke da sauransu.
Ita mace a koda yaushe tana neman ayimata gaskiyane ba tare da chin a manaba shiyasa zakaga suna yin komai dan su farantawa kowa rai batare da kayi fushi da ita ba, kuma a ko dayaushe mace tana son lallaba ne ba wai yin abu da karfi ba ko tsawa binsu a hankali shi ne zakaci burinka a garesu. Sai dai a wani lokaci zakaga mun dauki mata kawaine a matsayin bian bukatanmu ne kawai ba wai muna daukansu aka jarumain gidaba.
A wani lokaci zaka ga wasu sun mai da mata kamar abin ado babu ma kamar yadda masu bankuna ko kuma masu sayar da kayan sahguna zakaga suna sa mata a wajen dan idon jama'a dan su cinma burinsu kamar yadda turawa suke yi dan ta janwo musu kasuwa shiyasa suna amfani dasu ta wannan wajen.
Wasu sun meyar da mata abin samun kudi tawajen yin amfani da kew nasu dan su samu kudi dasu amma ba wai dan chin gabansu ba. Mu yakamata muyi amfani da kamar yada su annabawa sukayi da matansu, suka kula dasu kuma suka basu duk abin da suke so, kuma a kunlum suna so suga sunfaranta musu rai a kunlum ko da yaushe kuma sukayi hakuri dasu ga duk wani abin da zai faru kokuma yafaru suna hakura da shi, yakamat muma muyi hakan dan musamu muyi zan lafiya da kowa ba ma wai kawai matanmu ba ko da wane dan adam arayuwa.
Mata allah yabamu muyi kiwonsu ne kuma ammana ne allah yabamu, kuma allah zai tambayemu a ko da yaushe duk ammanan da yabaka ka kula da shi. Lalle a rayuwa shugaban mu sunyi a dalci sosai a rayuwarsu to meyasa mu bazamu bi kamar yadda sukayi ba, rike ammana a koda yaushe yana da mahimmanci sosai a rayuwa ko da ba na mace ba duk abin da yazama kai ne mai jagora to yazam kazama mai yin a dalci sosai dan komai yatafi daidai ga rayuwanka na dan adam.
YADDA ZA A RAGE KAUSHIN TAFIN KAFA
A yadda al'amari yakan nunawa shine wato maganane game da kaushin ta kafa? yakan faruwane tawajen rashin cin abinci, dakuma wasu sunce idan lokacin sanyi tayi yaka faruwa ga dan adam.
A kwai wasu hanyar da zangaya muku da magance wannan matsalar ta "Kaushin Kafa" shine:-
- A kwai wata mai wanda ake kira wato "man zaitun" idan kana yin amfani dashi ta shafawa a sawunka yakan sa kafa tayi laushi sosai koda ma a jikin ka zaka iya shafawa dan yana sa jiki ko kafar ka yayi laushi sosai.
- Hikima ta biyu kuma shine zaka iya amfani da kamar su lemon sami da kuma madaran ruwa sai ka hada ka damashi sai ka bari yajima yajika sosai, sai kabari kamar minti ko biyar idan ya hadu sosai sai kashafa a kafanka, amma yafi kashafa idan zaka kwanta dan yafi amfani sosai idan baka zirga zirga.
- Ta uku kuma zaka iya amfani da wato abu da ake kira "piya" sai kasamu kwano ka damashi sosai kashafa a jikin ka, kokuma zaka iya hada shi da ruwan jus sai ka dinga sha dan yana ma gance kaushin kafa.
- Na hudu kuma a kwai man "kwakwa" nasan yana ta ko ina ana sayarwa a gari, sai ka dinga shafawa a jikinka kamin kashiga bayan daki kayi wanka, amma kasani sai bayan minti kamar talatin (30) kami a shiga wanka, kuma ka dinga yi amfani dashi kunlum kamin ka kwanta dan yana amfani sosai a jikin dan adam.
- Ta biyar kuma yana nuna cewa, shan madara kamin ka kwanta yana da ma himmanci sosai dan yana sa jikin ka ko jikinki yayi kew kuma yana kashe wasu cuta a jikin dan adam.
- Ta shida kuma yana nunawa kasamu a yaba da kuma madara ko kuma nono sai kada shi waje daya ka damashi me kew ya hadu sosai ko kindirmo ka da mashi ka shafa a fuskanka kabari kamar na minti 20 sai kasamu ruwan mai dumi sosai ko ruwan zafi sai ka wanke fiskanka.
- Kuma zaka iya amfani da "zuma" mai kew wanda bai da mis a ciki a shafa a jiki, a bari kamar na minti goma sha biyar (15) kamin a shiga wanka.
contact-form
Labels: Hausa
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home