Thursday, October 14, 2021

Ko Kasan Amfanin Auran Bazawara


Wannan bayani game da mata da kuma namiji a yayin da har idan wannan abin yafaru a tsakaninsu, sai kaga sun fara jin kunya a tsakaninsu. Don hakane yakamata a ko da yaushe neman illimi yana da kew a ko da yaushe, neman illimi da kunya baya haduwa waje daya.

Nana "Aisha" (RA) tayi ekirarin game da matan madina basa jin kunya game duk wani tambayan gameda abinda yashafe addinsu. A kwai wata Hadisi da yake bayani wato "Ummu Salamah" Lallai allah baya jin kunya game da gaskiya. A yadda tambaya ya nuna akan ' Akwai wanka akan macen da tayi mafarki' Sai yace mata "eh amma idan har taga ruwa yafitamata ( Manniyi) {Bukhari}.

Har misali kana nema illimi ta wajen addini to ba aso kasa kunya a ciki, dan tawajen addini ba a wai kace nace kawai kasami masanan addini sai subaka amsa game da duk abinda yashafe addinka na musulunci. Shiya sa nace bari nayi bayani game da abinda yashafe (Budurcin Mace) ba wai irin wasu bayanai kamar yadda wasu suke yi a social network ba.

Bayani ne game da 'Budurci' yadda mace ta san mutuncinta da darajar ta a lokacinda tana budurci, kuma su san suna cikin wane yanayi. Allah da yayi hallitansa, kowace mace ana haifeta ne da "Budurcinta" wanda ma a turance aka fisani da (Hymen). Ita wannan kalmar ta Hymen wata hallita ne wanda allah yayita a gabban mace wato wata fata ne da take dauke da wata jini amma batada kuzari wato muna nufin dazara wani abu mai karfi ya tureshi ko yabuga shi zata pashe sai jini yafara fita.

Kuma ba wai shine kawai Hymen a parjin mace ba a'a, a kwai wata fatar guda biyu dayan ake kira "Labai Minora na biyun kuma ake kira Vestibule wannan sunan guda biyu abu ne wanda suke farjin mace kuma shine yakan sa wa mace girmanta wato kara mata budurcinta na ciki. A wannan lokacinne idan mace aka yimata aure, wannan abubuwanne suke sa mace tazama ita cikakkiyar mace, idan ta shiga dakinta na farko har idan mijinta ya kusanceta, sai katga wannan fatar kuda biyu sun fashe sai jini yafara fitowa, amma wasu matan suna samun mtsala game da wannan rashin fitar wannan jini ta farkon wajen jima'i, dalilinda yasa, wasu mata wannan fatar guda biyu yana narkewa sai kaga idan mijinta ya shigamata na farko, sai kaga yayi amfani da ita amma jini bai fita ba, sai yayi tunani akan cewa ta taba saduwa da wani amma abin kuma ba haka bane.

wannan fatar da mukayi magana akansa, wannan fatar basason suji wani wa halla dan abu kadan yasameshi ko ansa hannu sai kaga mace ta rasa darajarta na "Budurci" dan wasu mata ma in irin wannan abin yafaru da su, basuma sani sun rasa "Verginity" nasuba.

wasu abubuwanda suke sa mace ta rasa wannan "Budurcinta" sune kamar:-

  1. Har idan mace tana yawan gudu, ko yawan tsalle tsalle, kokuma tana yawan tafiya da sauri, sauri shima yakan sa mace ta rasa wannan "Budurcinta".
  2. Yin su kamar rawa ko tsallen da bai kamataba.
  3. Yawan mace tana bude kafarta a lokacinda ta zauna kokuma rashin kulawa ta wajen zama sai amika kafa ko ta inna.
  4. Hauwar su kamar Bishiya, ko hawan keke o daukan abu mai nauyi.
  5.  Tsallake rami mai fadi kokuma yin wani abunda zai sa ta bude kafarta sosai.
  6. Yin nishi mai karfi.
  7. Yin magana da ehu, dan yakan girgiza jikinta wasu kuma suna gani kamar burgewa ne, misali kamar masu yin "Pareti".
  8. Yawan saka hannu ba wai bisa dalili ba.
  9. Har idan mace ta dade bata yi aure ba shima yakan ko jan dogon shekaru, shima yakan sa mace ta rasa Budrcinta.
  10. Mace ta mike tseye bisa ba ka'ida ba, sai kaga mace tana mikewa kawai a yadda takeso amma ita bata saniba tana baiwa wannan fatar ta (parji) wahala daga nan sai ta rasa Budurcinta.
  11. wata kuma idan tana yawan yin motsa jiki kamar ta wajen yin (Training) a turance shima yakan jawo matsalar Budurcinta.
  12. Yin wasa da gabansu kamar lokacinda sha'a warsu yatashi dan rashin aure, shima yakan jawowa ta rasa Budurcinta.
A yanayin wannan rayuwa dole ne mace ta yikokari ta ga ta daraja kanta, dan tana da abin fada ga kowa har idan tasankanta kamin tayi aure. Wasu matayen aure suka ce,har idan mace ta shi gidanta har idan wani abu yashiga tsakanisu da mijinta har idan tace masa, "Kai kasan da mutuncina ka auroni" sai jikinsa yayi sanyi, mace ta kula da kanta ma yana da kew sosai dan gudun wani abu yafaru a lokacinda suka yi aure. Amma wasu matan basu taba saduwa da wani namiji ba amma idan sunyi aure har mijinsu yayi amfanida su bai gani jini yafi ta ba sai ya dauka akan sunyi 'iskanci' a waje amma alhali kuma ba hakabane dan ana samun wannan matsala ne batare da sun sani a.

A wannan lokaci yakamata mat suyi kokari su kula da Budurcinsu dan shine darajarsu a ko inna, dan har idan ta bayar wa kanta ga wani sokon saurayi, ko ya rudeta da wani kudin da bazai yimata amfaniba wanda bai kai darajar kudin da za a bayar ga sadakintaba to tayi asara a rayuwanta dan budurcinki shine darajarki a gidan mijinki a ko da yaushe kina da yancinki a gabansa.

ABINDA MAZA YAKAMATA SU FAHIMTA GAME DA "BUDURCIN MACE:-

A kwai wani abinda ne maza basu gane ba game da budurcin mace a lokacinda suga shiga na farkon aure. I dan ka kusance mace a lokancinda ka aurota wato shiganka na farko har idan baka ga jini ba, ba wai ta taba saduwa da namiji ba, amma lokacinda kake "Amfani da iat" ai zakaga 'Parjinta" a rufe yake wato a matse ba wai sai kaga jini yafita ba. Dan yawan abubuwan da muka lisafa a sama shi yakan sa mace ta rasa Budurcinta ga ya macenda ba ta yi aure ba.

Baya da amfani kace wa mace batazo gidanka da Budurcin ta ba, dan kasan kowace mace tana da taste daban daban daban, wata sai kagama amfani da ita in taje yin Fisari sai kaga jini yafar fita amma baza ta gaya makaba dan tana jin kunya ko zaka fara yimata zoliya. Wani lokacin mace ba ta sani a lokacinda ta rasa Budurcinta, amma har idan ta sani wannan budurcinta babu kuma zata je gidanta to hankalinta zai tashi sosai.

Dalilinda yasa wannan abin yake faruwa da mata dan yawan zinace zinace da yake faruwa a yanzu shiyasa mata suna amfani da wasu sinadirai dan yasa gabansu yazama karami ko yasa jini yafita, amma in har tayihaka wasu yakan jawo musu matsala a "Parjinsu" dan wannan kwayoyinda tayi amfani da shi. Shiyasa akeso mace ta kula da kanta tawajen zaman Budurcinta kamin tayi aure dan har idan mijinta yasan yasameta a Budurcinta zaiyi alfahari da ita.

JININ HAILAR MACE NA DA MATSALA WAJEN BUDURCINTA KO BABU.

Allah ya hallacci bawan sa akan bawata jini haillar da zai sa mace ta rasa Budurcinta, wasu mata kuma sunce yana sa ya bude kadan amma Doctors sunce baya bude Budurcin mace shiyasa suka bada shawara wajen yin amfani da "Almiski" dan wajen yakoma yadda yake kamar da.

DAREN FARKO GA AMARYA

Daren farko da ake cewa ango ko amarya shine wato lokacinda amarya mijinta wato ango kenan zai gamsu da ita ko zance saduwa da ita amaryar, sai dai kuma wannan lokacin yawancin amare zuciyarsu yana sinkewa game da tunanenda zatayi in taje gidanta, dan wasu mazan sai kaga sunyi amfani da amaryarsu wanda har tafiya baza ta iya ba, watama sai mijinta yakaita bayandaki dan yayimata da karfi, watama sai ankai ta ma "Asibiti" anyimata Karin ruwa. Irin wannan ne shiyasa mata amare suna siron "Daren Farko" ga angonsu.

Amma a kwai wata hanyar da zaki yimasa ki lallasheshi akan yayi miki a hankali, kar kiyimasa gardama a lokacinda yafara taba jikinki, amma har idan kinnunamasa kina jin tsoro, to har idan yafara akan iya samun matsala dan zai yimiki da karfi dole ne kuma kisamu matsala dan zaijimiki, amma har idan kinbishi a hankali yasamiki a hankali, hankali to zai lallaba hakan yayi miki har idan yana tabaki baki nunamasa kina jin soroba.

Yawancin maza har idan sunshigo wa amarya sai kaga wani yana so yaga ance gari yayi shiro dan yaje yayi mata barna, to abin ba hakabane, har idan kashigo gida bayan kunyi addu'a kunci abinci kar kanuna mata kanaso abin afili dan zuciyarta zai sinke, zatayi tunane ko kasha wani magani yasoma damunka, ka barta bayan kungama hira sai kacemata kije ki kwanta kihuta kingaji, kayi dai kokarinka har sai taje ta kwanta, amma karkabari tayi nisa sosai sai kashiga kasoma shafa jikinta zata farka, kacigaba da shafata har sai kaji jikinta yazama gajal ta jiku gabadaya, sai kafara ciremata riga a hankali amma fa kar kabari  shafa mata jikinda kakeyi, kana ciremata riga kana shafata ita da kwanta zata fara kama jikinka wani lokacima bata San lokacinda zata kama gabanka ta sa a nataba.

To kaga, hakan akeso namiji yayiwa amaryarsa ba wai yazomata da karfi ba ta hanyar bata tsoro, wannan shine hanya mai sauki wanda hankalinta bazai tashiba.

MENE AMFANIN AURAN BAZAWARA KO BUDURWA

Bazawar mace ne wanda aka fisina da macen da tayi aure suka rabu da mijinta, kokuma wanda mijinta allah ya dauki ransa. mace budurwa kuma itace wanda tayi aure kuma suna tare da mijinta, dakuma macenda tana da shekaru dayawa da har tafishi kamin tayi aure. Maza dayawa basason su aure mace har idan ita bazawara ce, amma wasu da suga gane suka fahimta sunce auren mace bazawara yanada mahimmanci sosai, kuma yana da fa'idodi. Bari muga wane fa'idodi ne: Kuma yana da wasu fa'idodi har idan namiji ya aure mace bazawara ko macenda ta fisa;

Yin auren macenda ta taba yin aure yana da mahimmanci sosai, dalilinda yasa, ita taba yin aure kuma tasan meye namiji tasan rayuwan zaman aure, tasan yadda mace zata kwanta da namiji, wahala da bawahala duk tasani, ko da bata taba yin aure ba, tana da shekaru da dama, to tasan menene aure ko da bata taba yi ba, dan taga wahala da dama na rayuwa da zamantakewa shiyasa har ida ka aure irin wannan matan kuma allah yasa suna da addini sosai da kuma tarbiya, to baza ma tuna da budurwar mace ba zunzurutun iya zama da kulawa da iya kwanciya da kuma soyaiya.

Hakan ne har idan namiji ya aure macenda tafisa shekaru har idan a kwai soyaiya a tsakanisu, sai kayi mamaki sosai zakaga ashe auren macenda ta taba yin aure suna da dadin zama da iyayin komai. Bazawara tana da dadin zama kuma suna da hakurin zaman da namiji har in akwai soyaiya tsakaninka da ita. Amma mace Budurwa yawancisu suna da yaudara dan suna gani in har sun rabu da kai wani zaizo to kaga mace bazawara kuma zatayi amfani da iliminda allah yabata zamanda tayi na tsawon shekaru kamin tasamu miji, kokuma in bazawara ne zatayi amfani da zaman auren da tayi kamin surabu da mijinta ko allah yadauki ransa, dan tasan wane irin rayuwa tayi agidan mijinta nafarko kuma tasan soyaiya, tasan me zatayiwa namiji yafaranta maka rai to kagani bazawara ta fi budurwa kurewa.

Iyayin wasa damiji, iya lallashi, iya kwanciya, iya karbar miji inyazo da ga aiki ko kasuwa duk a bayan bazawara ne su sunfi kurewa dan ba abinda za a koyamusu game da zaman aure da kulawa da miji. Yin albazaranci da wasa da aure da rashin kulawa da rashin bin ka'idar aure sai mace Budurwa.

Ko da yaushe har idan zaka yi tunanin aure to kasani akwai banbanci tsakanin mace bazawara da mace budurwa, dan idan har kayi soyaiya da mace bazawara da ita sosai wallahi dik soyaiyan da zaka yi da mace budurwa bazai kai wanda kayi da bazawara ba. Dan dalilinda yasa mace bazawara ta iya yin soyaiya sosai da kuma iya bada da respects dan har ida suka kalla kamar ranka yabace a take zatafara maka wani yanayin soyaiya akan ta gane ranka yabace har ta kwantar maka hankalinka batare da kashiga wani matsalaba.

Amma mace budurwa sai tafaramaka shagwaba da wasu yaranta kuma tasan akan ranka yabace a maimakon tanemi hanyar da zata yimaka hankalinka yakwanta sai tafara yimaka wani abu har ranka yabace shine banbanci tsakanin mace bazawara da mace budurwa ta hanyar yin soyaiya.


contact-form





 

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home