Nida Ke? Love Story
Hannun ta taqwace tace"kasakarmin hannu na, nadade da fadama gaskiya. Hannunta yasaki yayi shiru, sannan yamiqe tsaye ya kad'e jikinsa. Yakalleta yace" waike me kike dauki kanki ne. Kinsan waye ni? Kinsan girma da martabar danake dashi? Bana tsugunnawa saide a tsugunna min akwashi gaisuwa, nazo gabanki na tsugunna inaso ki aure ni, cemiki akai banda masu sonane kome? Ba komai yasa namiki hakaba saidan nafita haqqinki,"Yanunata da hannu sannan yace" ki kiyayeni "
Haushi ne yaqara kama Nasrin, lalle ma mutumin nan, ashe tuban muzuru yayi, ta kalleshi tace" To tunda kanada Wanda suke sonka menene zaka tsaya a wajena? Ai saika kai kanka can " Yace" Ok haka kikace? " Tace" eh, kaje wajansu, amma ba wajena ba " Shima cikin bacin rai yace" aikuwa wajan ki zanzo, kuma aure dole yarinya" Yana fadar haka ya barta a tsaye awajan,tareda shigewa cikin Mota. Kallan bayan motar sa tayi, tasaki Tsaki sannan tashige cikin gida, Allah da taso tausaya masa, amma tunda taji yace akwai masu sonsa sai taji ranta ya sosu akan wannan furucin nasa, to wai ma miye nata najin haushi akan yace ana sonsa, Yana driving amma kawai Tsaki yake saki, yayi tattaki yataho tundaga Abuja har kano saboda yarinyar nan amma ko Ruwan nera biyar bai samu ba bare yasamu abinda yakawo shi wajan ta, Qarshe ma duk bada kan dayayi duk yatashi abanza.
Wayarsa yadauka ya kira mk, a lokacin yana office yana tsaka da aiki, yadauki kiran. Yarimah yace" mk naje wajan yarinyar nanfa amma Babu nasara. Kai intaqaice ma bayani ma da wani Yaro naganta, sannan har tsugunnawa nayi agaban ta amma ta watsa min qasa a ido, to meyasa bazaka nuna mata a aikace ba "cewar mk Yarimah yace" MK wannan yarinyar fa ba Kamar sauran yanmatan dana hadu dasu bane, dana riqe hannun tama qwacewa tayi" to meyasa bazaka jata kushiga cikin gidan kayi musu bayani ba. " Zaro ido yayi, yace" A a mk kafini iko, saikace wata baiwa ta " Mk yace" to shikkenan Nas ka zauna kallan ruwa.
contact-form

Shima dayan saurayin nata bari na kirashi ince ya matsa number" Cikin mamaki yace "kasan shine" "yes yayan Baby nane". Yarimah yace"tab, akwai qura, dannaga gayen yahadu gaskiya, zansan abinyi yau d'innan insha Allah " Mk yace" ok" tareda kashe wayar (wai nikam mk abayan wa kake ne" Ummi ta dubesu tace "haba Alhaji, kuma yanzu fisabilillah saboda wannan kuka taso tundaga kano? Aini da kun fadamin ma bazakuzo ko'inaba. Abba yace"haba Hajiya ai yaba kyauta tukwici, yaro yayi abin alkhaairi dayawa Babu abinda zamuce daku sai godia, ta silarsa Nawal tasamu lafiya, ga gyaran gida, ga kuma aiki daya samawa yara, kinga ai dole muzo muyi muku godia. Murmushi tayi" ai Alhaji Allah yakamata ku godewa, kuma mu dama iyaye a kullum addu'ar mu shine Allah yabamu yaya nagari, mace ko namiji inde nagari ne ai sun zama abin so ga kowa, Allah zaku qara godewa daya baku Nawal amatsayin 'ya, domin kuwa taa Sanadin ta ne komai yafaru. Yace" wannan gaskiya ne, ai shima muhammadun mun kirashi zaamu sake yimasa godia amma kuma bai daukaba". Ummi tayi Murmushi tace" to ai gara dabai daukaba Alhaji, ai anzama daya, shi Salisu yana tare da Yasir ko". Abba yace" eh shi Salisu tareda Yasir zasu dinga yin komai, shikuma Sultan yana nan. Tace" eh haka yake fadamin da mukai waya, Allah ya temaka yayi jagora ". Liman dayayi shiru yace" yanzu hajiya ashe ke iyalin Alhaji Kabeer ce amma kika kasa sanar damu lokacin dakikaje gida.
Tace" to baba ai gara kar a bayyana din, Inda ace nafada muku aida saboda mahaifinsa zaisa kubashi yarinyar, amma yanzu da aka baiyana gaskiyar komai ai gashi ba'aji kunya ba daga baya ". Malam yace" wannan gaskiya ne, Allah yabawa yara zaman lafiya, ya basu zuri'ah tagari ". Cikin farin ciki Ummi tace" Amin amin Malam.
<><><><><><><><><><><><><>{}{}{}{}{}{}{}{}{}{<><><><><><><><><><><><><><
Washe gari jiniya da kuma qaran sarewa yacika unguwar su Nasrin" "Mutane dayawa suka futo domin ganin abinda yake faruwa" "Motoci ne kusan guda shida manya masu tsadar gaske. Wata farar Mota aka budewa wani mutum dattijo yafuto sai kirari ake masa, sai baza binjima suke ana gyara kintsi dakyau. Iso sukasa ayi musu, yaron dayayi musu jagora zuwa gidan da kansa yaleqa yafara kwala sallama.
Baba mahaifin Nasrin yafuto, yana ganin wannan manyan baqi fuskarsa tacika da mamaki yaqaraso yana sannunku da zuwa, barkanku da zuwa. Nan da nan yagabatar musu da abin zama, babu bata lokaci wannan dattijon yafara magana "sunana Alhaji Ahmad Is'haq, wazirin qasar gombe, munzo neman iri ne wannan gidan, yarimah yagani kuma yanaso, dan haka Mai martaba yabamu dama muzo munewa yarimah auren yarka.
Baba yace " wallahi anbashi, nide a iya sanina yarinya batada kowa, a fadawa Mai martaba ahakan ma mune da godia. Waziri yayi qasa da murya yayiwa wani dake gefensa magana, nan take aka dauko kudi dami biyu sannan wasu fadawa guda biyu suka tashi da gudu suka bude bayan Mota aka futo da akwatuna guda biyar aka jeresu agaban baba. Waziri yadubi baba yatura masa damin kudin gabansa yace"ga kudi da akwatuna nan amatsayin kayan nagani inaso, sannan Mai martaba yana jiran amsar ka ta lokacin da kakeso azo ayi aure. Baba yace" afada masa yarinya anriga anbashi, duk lokacin da fada ta shirya za'a iya daurawa. Wazirin yace" masha Allah, Allah yayi maka albarka, masarautar gombe tana godia, daga yau za'a hana yarinya fita ko'ina, akwai bayi da za'a turo mata su fara kula da ita kafin zuwan ranar da masarautar gombe zatazo tatafi da ita.
Baba yace" Allah yakaimu, Allah yaja da ran sarki". Daga nan suka tashi suna daga Babbar riga har saida Waziri yashiga Mota sannan suma suka shiga suka tafi. Wajan biyar saura tadawo daga makaranta, tunda tashigo layin su taga sai Kallanta akeyi gabanta yafara faduwa kadan" Tana shiga gida taci karo da akwatuna atsakar gida. Babanta ya kirata daki yayi mata bayanin komai tace"Baba yarimah kuma. Yaya Sultan fa yana sona ".Baba yace" aini baki fadamin hakanba Nasrin, kuma mutanan nan ba kai tsaye sukace abasu ba, sunce min neman iri sukeyi, keda Sultan ku kukai kuskure dabaku kawo maganar gidaba, danhaka kiyi hakuri kawai Allah yasa hakane yafi alkhaairi.
Cikin sanyin jiki tatashi tashige dakinta, tunani tafara Wato tanan yarimah yabullo mata kenan, shine maimakon ma ya lallasheta harta yarda shine zai tashi yaturo manya? Hawaye masu dumi suka zubo mata, meyasa zaiyi mata haka? Meyake ji dashi?

<><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><><>
"sahla abinda kikeso bana tunanin zai iyu"
Jikinta yayi sanyi, tace "meyasa zakace haka Sultan? Bankai matsaayin dazaka soni bane? Kokuma kaine bakada ra'ayin mace kamata. Yace "ba haka bane sahla, kinada komai, hankali nutsuwa, sannan kinada kyawun sura ta yanda kowanne namiji yaganki dole yaji kin masa, saide kinfi karfina, hakan yasa Tun farko banfara nemawa kaina matar da tafi karfina ba, saina nemi daidai Dani. Gabanta yafadi tace "kana nufin akwai wadda kakeso.
Yakalleta yace "wannan haka yake"
Tace "Sultan ina sonka, danhaka bazan hanaka auren wadda kakeso ba, amma mazai hana ka aure mu mubiyu? Tunda Allah yabaka damar hakan, sannan ni kishiya bata dameni ba, karka Manta daga gidan sarauta nataso, Tun ina yarinya da kishiyoyi na bude idona, amma bazan takura ma, na baka dama kayi magana da ita, idan kana ganin Babu matsala nata bangaren shikkenan " Tausayi ta bashi, Awannan lokacin wacce yarinya ce Mai kyau da aji kamar sahla zata baiyanawa namiji abinda yake ranta.
Sannan yafada mata akwai wadda yakeso still bata karayaba tace taji tagani tana sonsa ahaka ajiyar zuciya yayi, yace" to shikkenan sahla, insha Allah zanyi magana da ita, duk yanda mukai da daddare Zan kira ki. Bata iya yimasa magana ba, kawai de ta girgiza masa kai tayi gaba, yayinda yabi ta da kallo, sahla nada komai, yarinyar baza'a fada mata kyawun diri ba.

Bayan ya idar da sallar magrib yadauki wayarsa ya kira Nasrin, duk da cikin ransa yana shakkar yimata maganar Dan yasan halin mata da kishi. Tana dauka yaji muryar ta Kamar tana kuka yace "Nasrin lafiya? Meyake faruwa?me aka miki". Tace "yaya Sultan dama yanzu nake shirin kiranka akwai maganar danake so muyi. Yace "nima yanzu haka dawowa ta kenan daga wajan aiki, wata yarinya tatareni da wata magana shine nakeso nakiraki nafara jin ta bakinki sannan inyi mata bayani tace "wacce irin magana" Yace "akwai wata yarinya wajan aikinmu daya da ita, sunanta sahla, ta fadamin cewa tana sona, idan Babu damuwa kuma zaki amince tanaso na aureku tare" Murmushi tayi Mai ciwo tace "yaya Sultan kenan, daka sani daka amince mata ma kai tsaye" "mekike fada haka Nasrin? Ke dinfa?" "yaya Sultan anyimin miji agida, shine maganar danace inaso nakiraka yanzu muyi,"Yace "Innalillahi wai da gaske kike?" "da gaske nake yaya, dazu ma suka tafi masu neman auren" Yace "Innalillahi wa inna ilaihir raju'un waye hakan"Tace "sunansa yarimah Nasir, dan gidan sarkin gombe, abokin mk ne mijin Nawal" Cikin mamaki yace "abokin mk? Kuma kikace Dan gidan sarkin gombe?" Tace "eh" Yace "tab, to ai yarinyar danake fada miki yanzun qanwarsa ce, ta fadamin cewa itama yar gidan sarkin gombe ce, sannan ranar dana fara haduwa da ita a company nace mata ni mk ne yaturoni, sai tamin aikuwa tasan shi abokin yayanta ne" Nas tace "to wallahi shine" "ikon Allah, kice d'an sarki yamin qafa Shi daya tashi sai yabi ta sama, matsalar da muke fuskaanta kenan yanzu kanason yarinya ka naso ka aure ta amma bazaka fara fadawa iyayen ta ba, saide kaje wajan yarinya, gashi yanzu inaji ina gani Zan rasaki" Tace "zamu rasa juna de yaya Sultan" "kiyi hakuri Nasrin, haka ubangiji ya tsara mana, dama can yariga ya rubuta cewa zamuyi alaqa da 'yan gida daya, Yaya da qanwa.

Hawaye suka zubo mata, batare data ce komai ba takashe wayar, tasan cewa yanzu kam tarasa Sultan, saide kuma wani bangaren na zuciyarta tanajin yarimah aranta, ajinsa yana birgeta, kawai wannan ikon nasane bataso, taga kuma abin Kamar a jininsa ne, yanzu yaturo mata mutane amma koya kirata wanne irin abu ne wannan? Wajan karfe goma da rabi ya kira wayarta Tana ganin kiransa ta amsa wayar jikinta asanyaye Yace "gimbiya Sahla" Cikin sanyin jiki tace "na'am, inajin ka, Yaya kukai?" "kinsan Allah akoda yaushe yana tareda bayinsa masu hakuri, may be hakurin da kikai kika dauki qaddara kika sa aranki zaki iya zama da wata shiyasa Allah ya juya lamarin zuwa ga yayanki" "bangane ba, me kake nufi?" "sahla yayanki ya rigani, yama tura manyan sa ayi masa Tambayar auren ta," "kana nufin yaya Nasir ne yake sonta shima?" Yace "hakane Sahla, kuma iyayen ta sun bashi" Tace "ashe ni da yayata nake kishi bansaniba?" "ai bakiyi kishi ba, dangana kikasa aranki, kuma sai Allah ya sauya al'amarin sa" Tace "hakane, kayi hakuri, nasan yanda so yake, kuma nasan cewa kana sonta, amma inama albishir da cewa insha Allah zanbaka kulawa fiyeda wadda zata baka" Yace "kinyi alqawarin hakan?" Tace "insha Allah.
Ajiyar zuciya yayi, gefen kansa nayi masa ciwo, kuma yasan hakan baya rasa nasaba da wayar da yayi da Nasrin, fatansa daya Allah yakawo masa agaji kusan sau shida yana gwada kiranta amma yakasa, dazaran yayi dialing number saiya katse cikin ransa yace to kode tsoron yarinyar nan nafara ne? Tun dazu nakasa kira? Koda yake abinda nayi matan ne Kamar ban kyauta mata dakewa yayi yafara kiranta a karo na bakwai, a lokacin shabiyu saura amma idonta biyu, tarasa wazata fadawa damuwarta taji dadi, tayi kiran Nawal amma bata sameta ba adede lokacin wayarta tafara qara, tana ganin number taganeta, tashare taqi dauka yasake kira, still bata daukaba sai akaro na uku sannan ta dauka tayi shiru shima yana jin haka cikin ransa yace to tasamu labari kenan kwanciya yayi akan gadon yace "Zumata" tanajin sa tayi shiru, shima yasake cewa "Zumata dake nake fa kinyi shiru" zuciyarta ta karye, dab take da fashewa da kuka, cikin rawar murya tace "mezan maka kuma.
Murmushi yayi yace "kiyi hakuri Nas, nasan nayi miki laifi, amma ga yarimah yana neman tuba awajan ki, Nasrin ina sonki, inaso kibani dama na nuna miki yanda nake jinki acikin zuciyata, Nasrin nazo har gida domin nasamu hadin kanki amma kinqi bani wannan damar, shiyasa na turo su, amma kiyi hakuri, yanzu ma idan kina buqatar nasake tsugunna miki saina sauka daga kan gado na nemi yafiyarki, "yana gama fadar haka yafara kokarin Saukowa daga gadon tanajin motsinsa ta cikin wayar, Ahankali ta fashe da kuka Wanda bata samu tayishi yanda takeso ba dazu yana jin kukanta yadafe kansa yace" nashiga uku, wai ke bakya jin rarrashi ne, adinga yimiki magana daya, tanajin ya hauta da fada ta tuno yaya Sultan, shide baya yimata tsawa ko kadan aikuwa saita sake rushewa da kuka girgiza kansa yayi, ya gyara muryar sa zuwa ta lallashi yace "Nas, Dan Allah kiyi hakuri kinji tawan?daga yau yarimah bawanki ne sai yanda kikai dashi, kidena kukan kinji Zumata.
Ahankali ta rage sautin kukan nata, harta daina duka, sai ajiyar zuciya take Cikin ransa yace tab akwai aiki agabana kenan Saida yaji tadena kukan gaba daya sannan yace" nine nayi miki laifi ko, tace " um" yayi Murmushi yace "to na daina kinji, ta daga masa kai Kamar yana ganinta yasake cewa " kinyi addu'ah tace "um" yace "to share hawayen Zumata Tun kafin nazo na share mikisu da baki na maganar sa tabata kunya, amma saita share sanin cewa shidin Dan duniya ne dayaji shiru yasake cewa "kin share tace "um" yace "to shikkenan, saida safe ki kula min da kanki Zumata muachhh yasakar mata kiss ta wayar cikin sauri ta kashe wayar, tana Tambayar kanta dama haka yake?ana ganinsa sumi sumi da shegen iko ashe haka yake shima a nasa bangaren Murmushi yayi, yanzu de dole ne yakoyi lallaba mace kenan shida ake lallabawa anayi masa biyaiya yanzu saide yayiwa wata kayan bacci ne ajikinsu Wanda ake kira dashi da Babu.
Tana kwance ajikinsa bacci na neman daukarta , yayinda yake shafa gashin kanta, wayarsa tadauki qara dauka yayi tare da cewa "yarimah ya ake ciki, "Yarimah yace "mk anwuce wajan ai" Murmushi yayi yace "congrats angon Nasrin" Tanajin haka tafara kokarin tashi daga jikinsa, yamaidata yahanata tashi saida yagama wayar da yarimah sannan Yakalleta yace "ya akayi Baby nah.
Tace "kaifa nagama ganeka, na lura kwata kwata bakasan yayana da Nasrin, yanzu haka nasan dasa hannunka aciki" Murmushi yayi yace "Baby nah kenan, Baby bazaki ganeba qawarki tanada hankali, yayanki yana nutsuwa, sabanin mu, mun tashi cikin mutane daban daban har hakan yasa wani lokacin mutum zai kauce hanya, yarimah nasan yanmata sosai, amma baso na aure ba, yanzu daya samu qawarki sai kiga adalilinta yadena wasu abubuwan, Kamar ni dakika hanani zane ajikina kika hanani saka kayan dabasu dace ba " Kallansa tayi tace" kana nufin ka dena? "qwarai kuwa Baby nah, bana ra'ayin su yanzu, kwata kwata ma basa cikin raina, nasan ummu da sauran yan'uwan mu zasuji dadin hakan cikin murna tace" Alhamdulillah Allah na godemaka "ta rungume shi a jikinta sosai kissing din kumatunta yayi yace" Baby na irin wannan runguma haka ai saiki sa nasaki layi itama kissing din nasa kumatun tayi tace" nikam yanxu bacci nakeji, kabarmu muyi bacci Dan Allah, yauwa yaushe zamuje gida.
Wata irin daria yayi yace" keda gida ai saikin samu ciki cikin sauri tace" ciki' Yace" emana, anufinki haka zamu komawa Ummi Babu tsaraba.
Tace" to bagara Muje mudawo ba, wayasan ranar yin cikin kallan qirjinta yayi sun wani qara girma sa cikowa, ga shegen baccin datake yi kullum, yasan cewa yanzu haka tanada ciki,yakai hannu kan qirjinta yajanye rigar yace "Baby nah meyasami yan biyu nane naga sun qaru kallan hannunsa tayi yana matse mata jiki yana wayance wa da tambayarta, tace "wallahi nima haka nagani, Tun dadewa naga sai qaruwa suke murmushi yayi yace "kode bakida lafiya. Tace "A a ni qalau nake"Yasake cewa "yaushe zakiyi period ne Baby nah.
Saida ta tayi shiru alamar tunani, sannan tace "Tun last week yakamata ace nayi, amma banga komai ba, amma kasan wani lokacin dama yana haka idan zai sauya time daria ce ta kamashi, shikkenan yasamu amsar da yakeso yace "to Allah yakawo shi lafiya" Tace "Amin, ya maganar zuwa gidan' "nafada miki saikin samu ciki zamuje shagwaba tafara yimasa tace "cikin daba rana, Dan Allah Muje ko sati daya ne muyi kaji cikin wasa yace mata "aikuwa ciki Babu rana, shikkenan Baby kema Ummi ta shafa miki, haihuwa daya zakiyi shikkenan, itama dayar ba yanzu ba tunda gashi har yanzu Babu cikin.
Labels: Soyaiya
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home