Sunday, October 3, 2021

Yaya Ake Gane Mace Mai Babban Sha'awa? Kuma Yaya Ake Gane Mace Mai Yin (Madigo)

 


Wacece mace mai sha'awa kamar (Harija) kuma ya ake gane mace mai yin (Madigo)


A yadda rayuwanmu a nayau yanuna game da mata masu karfin ta sha'awan wato "Sha'wan Namiji" kennan.

Zakaga mace tana tafiya ta rufe fuskanta amma bata rufe fafafuwanta ba, su mata basu saniba game da har idan namiji yaga kafan, yakan fasarata ta kowane hanya? Kuma ta hakan ne ake gane mace Wanda take da sha'awan son ta wajen jima'i da namiji.

Wani lokaci had idan namiji yakalla kafanki, to kisanai saduwa me kawai bakuyiba ko kuma zance jindadi ne kawai da shi ba kuyiba dalilin kallon kafankin da yayi.

  1. Idan har kai namiji ka kalla mace tana tafiya har idan ka kalla yasanta na kusa da babban yafi sawo, wato yana da sayi, to kasani wannan mace tana da babban "Sha'awa" sosai.
  2. Amma har idan kaduba wannan yasan sunzo dai dai girmansu yazo daya, wannan "Sha'awarta" dai dai busa gorgodo be.
  3. Har idan kuma yadanta babbar yafikowane dagaciki, to kasani " Ganta babbane kuma yana da zurfi sosai".
  4. Har illa kuma idan wannan yasar babbar tana nan karami yafi sauran kankanta, to kusani" kasanta ba babban bane, kuma bai da zurfi sosai.
  5. Har kuma idan kaduba sakanin yasosin kafanta yana da "Gap" a tsakin, to kasani tana da kaurin sha'awa tawajen saduwa ga namiji.
  6. Idan harma kaduba diddiginta yana nan a ciki, to kadani kobwane irin namiji zata iya biya masa bukatarsa.
       YADD ZAKA DUBA KAGANE MACE MAI                        YIN (MADIGO) LESBIANISM

Wato mace mai yin madigo shine macenda zata nemi yar'uwarta mace sudinga matsse junansu har subiya wakansu bukata a matsanyin (LESBIANISM) a turance kenan ba tare da sun bukaci wani namiji ba.


Yawamcin matanan da suke yi ya dangana game da kawayen da suka hadudasu, wasu kuma daga matan aurene, wasu kuma mazansune ba sa iya biya musu bukatarsu, wasu kuma suna da bala'in jarabane ko ka kwana kana yin yin amfaani dasu ba za su gamsu ba ko da kash maganin karfin namiji ma ba zai yi musu amfani ba dan zunzuruntun jaraban da allah yabasu. Wasu kuma suna shiga kungiyar ta (Secret Cult) ne dan suna samun kudi amma basu saniba, bayan angama amfani dasu, sai suyi banza da ke sunsan zaki mutu da lilin kin jona wannan kungiyar.

Zakaga mace zatazo tunda ga wani kasar dan ta same namace yar'uwarta suyi (Lesbian) sai ta koma, amma idan zata tafi sai ta dauka kudi mai yawa ta wa macenda sukayi wannan lalatan, to kagani tahakanne suke samun kudi har sugama lalatan miki rayuwa sai suyi banza fake kamar ma basu sanki dan sungama da ke.

Shi wannan zina ta (Madigo) Wanda aka fisaninta da (Lesbian) wato yarinyace mawakiya tun a shekara 1468-1520 daga can yamancin kasar "Girka". Ita wannan mawakiyar wanda sunantan da ake kira (Sappho's) ita wanna mawakiyar tayi waka sosai abduniya amma yawancin wakokinta zakaga matane kawai suka fi yawa dan suna sauraron abinda take fada akan mata kuna Neman mata yan uwanku kar kudamu da maza dan mata sunfi dadi kuje Ku gwada kugani sai kunyi mamaki.

Itta wanna Sasppho wato mawakiyar, yana wakokinta ne game da yin lesbia, wato yin madigo yana karrafasu akan su farayi dabakan suna bats lokacinsu da namiji, shiyasa yawanci zakaga mata ne suna binta ko ina dai zata je sai kaga millioyin mata ne a wurin da take waka.

Ita wannan mawakiyar wandasunata Sappho, ta tashine kuma ta girma daga wani sashi da ake ce (Lesbos) daga can birnin Girka. Kuma suna da makudan kudi na millioyin da loli, kuma ba ta san wahallaba tagirma a chikin arziki shiyasa ta fara wallafa waka ta wajen yin madigo, kuma Ita wannan mawakiyar ta bata yara kanana da kuma matan aure da kiriro kungiyoyi ta wajen yin LESBIANISM shiyasa har yau, ta Shiva tarihin macenda ta fara baiyana yin madigo a duniya.

Wannan mawakiyar Sappho tayi wakoki sama da 11,000 a duniya amma wasu kadan ne daga ciki suka wallafa a duniya, sauran ba'asan ina sukayiba, kuma Ita wannan shaharrarriyar tace yin madigo da kananan yara mata yafidadi dan a tarihi yanuna cewa ba'a taba kanintaba da wani namiji dan bata sha'awar wani namiji ko kadan in ba mace yar'uwarata ba.

Kuma ta bata mutane da dama a duniya kowa yasan yin madigo ko lesbian a turance zunubi ne babba a duniya dan wata kasama har idan ankamakai sai anti miki hukuncin kisa rai da rai.

Sai daga nan ne mata a duniya suka fara neman yancinkansu ta wajen kirkiro kungiyoyi da dama Lamar su (Feminist) a ta ko ina, wasu kuma sai su saka masa wani suna daban dan kar a gane amma mata ne kawai suke iya shiga, kuma ba za kiganeba sai kinshiga tukun zakiga wani abu ne daban a ciki, shiya sanadiyar wannan mawakiyar tasa duniyar tazama ko ta ina ana ta lesbuan, wasu kuma suna yi aboye, wasu kuma suna nunawa a fili har idan kinaso ki shiga.


Irin wannan lalatan yafi yawa a duniya game da wannan madigo kuma yafi yawa a kasan turai da canma har ta bangaren ta Asia.

Daganane suka kai kukansu ga majalisar dinkin duniya game da rayuwarsu akan su samusu baki dan a basu yancinsu, har yau Ita majalisar dinkin duniya ta fitar da wata rana wai, ranar (Madigo) wato (LGBT) a turance Kennan.

A yanayin mu na yanzu, sakamakon wannan zuwan madigo ya wasu wurare da dama a duniya sanadiyar Sappho's. Kuma yawanci wannan lalatan yafi aikatuwa a wurarenda mata sukafi yawa.

Kuma yawancin makaratar dalibai na mata, wato makarartar kwana suna wannan lalatan ta (lesbian) har ma wani lokaci har idan kinsan sirrinsu har bakibasu hadin kai ba, sai sunemima suce za su kasheki.

Kuma wannan lalatar ta madigo ba wai ina so in kushe makarantu bane, nayi magana ne yawancin idan abin yafi faruwa, babu ma kamar suna amfani da kananan yara mata irin wanda shekarunsu bai da yawa, dan sune za su iya jan hankalinsu da sauri game da wannan harramceccen zina ta madigo.

Abida yasan nace sunfiso soyi amfani da kananan yara, yin madigo da kananan yara yafimusu akan da wanda shekarunsu ya dan ja. Kuma har idan suka koyawa wannan yarinyar wannan (lesbian) har ta girma a ciki, to kasani ko da tayi aure ba za ta bariba, kuma ko kana yin amfani da ita ba za taji akan wai namiji yake kanta ba, kar idan kafita sai kaga itama tayi awun gabanta take ta samu mace kamar ita suyi madigo kamin hankalinta yakwanta.

Maza da dama sunsha kama matatnsu suna yin  Madigo, wanda shi mijin alokacinda yake nemanta bai san tana Madigo ba, ko da yake duk abinda mutum dan Adam yakeyi har idan abin bai da Kew to akwai ranarsa.

Hakan ne a jaharta Kaduna a nigeria, wani bawan allah yahadu da wata yarinyar a kasuwa kuma sai yanuna yana sonta in zata iya ta gayamasa inda gidansu yake, sai tagayamasa ashe shi baisaniba ita ce babbar jagoran yaudaran jan mata zuwa wannan kungiyar ta Madigo.

Bayan anyi wannan auren lafiya, ko a gidansu ma basu san tana yin wannan abin lalataba, amma sai suga tana cire kudi amma ba susan a ina ta saniba, har idan sun tambayeta sai tace tayi kiso ne a Saloon na kawarta ashe tana samun kudi ta wajen yin Madigo ne.

Bayan auren da wata daya, sai mijin yafita zai je gaisuwa a asibiti yace daga nan kuma zai wuce gidansu baba yaje ya gaishesu.

Bayan yafita sai ta bugawaya ma wata hajiya akan bayan kamar minti 15 sai kizo, ashe mijin yamanta da wallet nashi, wato karamar jaka ta hannu wanda maza ke sa kudi a ciki. Bayan hajiyar ta zo tashiga cikin gidan, sai mijin yazo sai yashiga guda yayi sallama sai yaji shuru yakara sallama sai yaji mace tana kukan ta irin kamar namiji yana saduwa da ita su ba su san yashigoba, sai yaga takalmin namce a kofar daki sai yana ji dukkasu suna ihu ta dadin sha'war Madigo.

Sai yabude (Cotton) wato labule a hausance sai yagansu sirara kowa ya sa hannunsa was junansu sun shafa jikinsu, sai yafita daman makobcinsa ladanin masallacine sai yayi maza ya kirashi suka shiga sai yaja wannan matarin kofa sai gasunan sirarar allah mijin sai yafar daukansu a waya dakuma hotto, sukarasa ina za su shiga ladanin yana ta sallati.

Kuma wanna hajiyar da ta zo suna wannan lalatan gidansu bayan da nisa, kuma mijinta babban wani ma aikacin gomnatine kuma tana da yara maza masu shekaru wasu ma daga chikima sunkai 25 sai mijin da wannan ladanin suka kaiwa wannan mijin yagani game da abinda yafarru.

Bayan an kamasu sai suka fita suka gudu, ita ammaryan har yau ba a san idan tajeba, dan ba gudansu ta guduba, ita kuma wannan hajiyar mijinta yasaketa.

Shiwannan rayuwa tawajen yin luwadi go Madigo, abune yazama ruwandare a jallo, mata da dama yanzu suna zuwa can kasar ta abuja Nigeria dan yin sana'ar Madigo, sai kaga mace tana hawan motar milian 10 amma bakasan aikinda tana yiba, ita kuma batasaniba akwai lokacinsa har idan suka riga sungama dake naza su kara nemankiba sai sufar da wasu Sabon jini.

Allale dai yanzu a yadda bincike yanuna, yawancin matan aure ne suka fiyi da kuma bazawarawa yazam ruwan dare ayanzu, sai kaga matan aure amma tayi zurfi a wannan madigo bata sha'awar mijinta ko kadan kawai tayi aure dan kar a zargeta, amma da zaran mijin yafita ko sufita ko su kira abokiyar hirarsu har zuwa gadonta dan wannan lalatar ta madigo.

Mallam kai wanda kake karanta wannan litafin bari inbaka misali da kai, kajegidanka sai katarar da matanka da wani kato akan kado, ai sai yadda karfinka yakare. To hakan ne sumata masuyin madigo suna yin aure a sakaninsu kar idan tasamu wata da yar'uwar suna madigo wallahi har idan akwai wuka a hannunta sai ta sokamata dan kishi.

To hakane yadda kake kishin matarka hakan ne suma suna kishin junarsu har idan kinje kin fara harkan da wata in ba ta sakekiba kamar yadda maza ke sa kin matarsu.

Bari dan allah kai mai karanta wannan littafin, kaba tambayan matarka har idan wata kawar tana yawan zuwa gidan ka kataba bincike, kokuwa kaba tambayan matarka game da zuwa wurin kawarta guda daya bayan kwan biyu kataba bincike. Ko kai baban yarinya kataba binciken yarka akan tana yawan zuwa wajen kawayenta kokuna wata kawarta tana yawan zuwa wurin ta kataba bincike game da shakuwan da sukayi.

To iyaye da kuma mazan aure Ku dinga bincike game da gar idan matarka tana yawan za taje tayi gaisuwa ko wurin kawarta to kayi hankali kayi kokari kayi bincike sosai, da kuma iyaye a dinga sa ido ga yara mata game da ida suna zuwa ko idan wata kawa tana yawan zuwa sai a sa ido.

Zuba musu ido bai da amfani kar azo ayi da nasani game da wannan latattan wannan rayuwa ta madigo, dan ayi hankali da yara mata kanana wanda shekarunsu bai da yawa.

ABUBUWAN DA ZAKA GANE GAME DASU

  • Macenda tana yabawa mace sirraicinta
  • Macenda take yaba mace kewnfiskanta ta wajen sha'awa
  • Mace wanda take yawan rungumar mace yar'uwarta ta wajen wasa
  • Mace wanda tana yawan kallon bidio na madigo.
  • Macen da tana yawan kama hannun mace yar'uwar ta wajen wasa bawani dalili.
  • Macen da zata dinga wasa da kankawarta ko wasa da gashinta ba wani dalili.
  • Mace wanda kawai sai kaga tana yawan son zama akan ciyar kawarta.
  • Macen da koda yaushe sai kaga tana so taga siraicin kawarta ko wata.
  • Mace mai madigo tana son yin bada kewta ga wata wanda tagani tana so.
  • Suna son zama cikin daki sukadai bass son zama cikin jama'a.
  • Yar madigo a kunlum sai kaga tana son yin hirar mace yar uwar.
  • Yar madigo baruwasu da wani namiji ko yinsaurayi.
  • Suna da son kallon fina finain hausa na basa na madigo.
  • Mace mai madigo tana son zuwa gidan da mata suna fi yawan ko zawarawa.
  • Mace wanda take son cire rigarta a gaban mata yan'uwanta.
  • Mace wanda tana son taba gabar bace yar'uwarta ko shafawa.
  • Suna son yawan kiran kawarsu da sweety, Darling, dear.
  • Mace mai madigo tana son yin dinki mai kama jikinsu.
  • Sun iya sa idonsu yayi fari dan jan hankalin mace yar'uwarsu.
  • Sunada babban kishin.
  • Suna da son yin tsabta ta wajen keta raini.
  • Suna son amfani da turare kala kala.
  • Suna son saka zobe a yasun su nakafa da kuma zobe a yasarsu ta kafa.
  • Mace mai madigo tana son sa zobe a yasan ta na hannu babba.
  • Mace mai madigo suna son saka gashi akan na idanuwansu dan kara sawo.
  • Suna son auren junansu kamar yadda maza ke auran na mace.
  • Masu madigo sakaninsu sai barci ne kawai yake rabasu.
  • Mace mai madigo ana ganesu ta wajen hutunan mata ne zalla a wayarsu na basa.
  • Suna da wani yarenda sunayi tawajen zagin junansu ko yabawa Kansu.
  • Yawanci masu aure na cikinsu basason haifuwa.
  • Mace mai madigo har idan namiji yayi mata magan na soyaiya bataso.
  • Wasu kuma suna sa (tatoo) na zanen Star a tsakanin yasansu babba da na kusa da shi a tsakiya.
To wannan shine iyakan abinda mukasani game da mace mai madigo. Nangaba za mu duba mugani menene illar wannan rayuwa ta yin madigo.

Zaki iya ko zaka iya bayaninka bisa kasa game da ra'ayinka.


contact-form

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home