Sunday, September 19, 2021

Idan Kika Samu Masalar Gamsarwa Ga Mijinki To Ga Hanyar Mafita Ko Zaiyimiki Amfani......


Abubuwanda Da Zakiyi Har Idan Kisamu Masala Game Da Mijinki Ta Wajen Gamsarwa..

Wanna magana ne ga maza har da mata? Game da kwan da miji a daki. Kwana daki daya da miji yana da mahim manci sosai ga masu aurataiya, kuma yana kara so sakanin mace da mijinta sosai.

1. Days da ga ciki shine a kowane namiji Dan adam yana so ga matarsa ta waye sosai amma baza su iya fadaba, wato muna nufin wayewan zaman sure ba wai irin tanuna kanta a wajen jama'a ba, muna nufin kamar tawajen kan gado da sauransu.

2. A kowane namiji yanaso yaga idan ya dawo gida yana hutawa yanaso yaga matarsa tazo kusa dashi ko ta kwanta a kan jikinsa tana wasa da kirjinsa ta na shafawa, amma idan bata wayeba sai yakirata ko idea yajata kafin tafara yimasa wani ma bazatayiba ba komaibane kawai rashin wayewan  zaman sure ne kawai.

3. Namiji a rayuwa yana so yaga matarsa tana yimada wani abu ba said yagayamata ba? Misali kamar yazo gida yana hutawa sai kifara yimasa wasa, amma zakaga wata tana tambayarsa in shafamaka kirjinka namiji bayason haka, kawai zakifara ne kawai ba tare da kin tambayeshiba. Misali kamar idan yana tsaye sai ki hau bayansa shi da kansa zakiga yarikeki harma kika yafara mini tsalle wani ma har zai fara mini waka.

4. Namiji yawancinsu suna son idan kamar asuba tayi, to suna so suga matarsu tazo kusa da su tana shafamasa kirjinsa in har a kwai abinyi to shima zakiga ya amsamiki amma yawancin mata basaso, wani ma mijinta zakaga da kanshi zai fara taba jikinta sai kaga tana cewa baby ina jin bacci sai kaga ya hakura sai yakyalleta ya barta.

5. Namiji yana so yaga idan har ya sadu da matarsa da asuba, wata sai kaga ta dan kwanta kadan in ta sha iska sai ta kara juyomasa yakara cigaba amma wasu mata sai kaga idan mijinta yayi mata so daya sai kaga ta koma cen gefe ta kwanta bayan shi kuma yanaso yakara yin wani.

6. Wasu Mayan suna gane saduwa da mijinta sai da daddare in har mijinkine a ko da yaushe yanaso ko yana bukatanki zaki bashi wasu mata sun mayar da saduwa ka mijinta sai idan dare tayi.

7. Kar kiyarda ki dinga raba daki da mijinki, wasu matan zakaga wai ita tana dakinta shima yana dakinsa, to kar kiyi haka koda baki da lafiya kije kusa da shi ko kina wantan hailarkine kar ki rabu da shi ki manne masa ko shafashi kinayi har sai ki ga kin gamsardashi, kwana daban daban ga mace da mijinta hasarine dan kwana dakiya da mijin aure yana sa soyaiya Sosai, amma kina cen shima yana cen abin baiyiba ga ko wace matan aure.

8. Kowane namiji yana so mace mai yin shagwaba amma ba wai shagwaba na wawanci ba kamar idan taga wani kwari sai tafara yin ehu, to bahaka zakiyi shagwabanda zai ji a jikinsa har wanda zakiga zai nema yazo kusa da me yana ji a jikinsa to wannan shine shagwaba ban da na dolanci.

9. Kuma idan har kinsan kina da yara ko yaro, har idan kina so kije gurin mijinki to kar kije da yaro dan ba kowane lokacine zakije gurin mijinki da yaro ba matukar kinsan kina so kuyi hira dashi to ki shirya ke kadai kiyi masa kwalliya kisa kayan kanshi sai kije.

HANYOYINDA ZAKIBI KI GAMSAR DA MIJINKI

  Wannan bayanin da zan fada shine, yawancin mata suna yawan yin korafi game da idan mijinsu yana neman bukata dasu.

  Wani lokacin zakaga mace ta na cewa mijinta bai dami da ita ba, sai ta da meshi kamin ya kusance ta wani lokacinma sai kaga yayi sati daya ma bai damu da itaba, wani lokacinma sai idan yakusanceta ba ya gamsar da ita.

                      GAMSAR DASU

1. Wani namiji zakiga zai gaya miki afili wato kishiyarki tafiki iya kwanciya ta gamsar da kai yadda kakeso, kinsan namiji ba ruwansa zai gayamiki abu afilline ba ruwansa, har idan kina da tunane sai kinemi Sabin dabara kema kifarayi har sai yace ba zai iya banbantakuba.

Arayuwa kowane namiji yanaso yaga matarsa tana kewtamasa ta ko wane hanya kamar ta wajen saduwa, girkin wanda ransa yana so ba wai wanda ranki yanaso ba, mijinki aure yanaso yaga ko yaushe idan matarsa yayimasa girki to wanda yana ransa ne ba wai tayi gadamanta ba.

2. Har idan kinsan zaki he wurin mijiknki to kisani kin gyara jikinki,kamar ki wanke bakinki, kishafa turare ki samu kamar su alaiwa ko cingam mai kanshi sai ki ci, akwai sau abubuwanda yakamata ki ciresu ajikinki kamin ki he wurinsa kamar su:-

a. Warwaro.

b. Zone

c. Sarka..

d.  ribbon da sautansu.

3. Kuma kar kisa kaya Wanda yana da matsi sosai wanda zai bada wahalan cirewa, zakinemi kaya mai saukin cire ba tare da yasha wahallaba. Kinsan wani lokaci sa Maya wanda yana da wahala wajen cirewa yana ba wa miji haushi to wannan ma ki dinga kulawa.

4. Kuma kitabbatar kin sa zuciyarki jaske ma'ana shine duk wani bacinrai fake zuciyarki kicireshi kijemasa da fara'a, kuma kinemi mafuci na fiffitashi watakila idan kungama saduwa zaki ga yajike ko kinjike idan ba wuta ko kina kanyi sai aka dauke wuta to zaki hada gumi shima zai hada gumi sai ki dinga fiffitashi kuna hiranki da mijinki. Kuma zaki iya tanadi wani tawul ko wani zani mai sabta dan ki goge mada jikinsa idan yayi gumi

5. Kar kiyarda ki bata was mijinki rai idan lokacin kwanciya ta yi, dan zai kwanta da wannan bacinrai zai dinga tunani har ma zai iya kawomasa hawanjini. Mijinki a kowane lokaci yanaso yaga idan ransa ya bace, ba wanda zai kwantar masa da hankali in ba ke matarsa ba. Wasu matan sai idan mijinso yazo kwanciya sai kaga sunfara gayamasa wani maganan da ransa zai bace dan tasan wannan lokacinne da zata gayamasa magana to hakan bayibane.

6. Kitabbatar ce wa kinyimas shimfida tun kamin ya iso gida, wani lokaci sai kiga yazo gida da wuri ko kansa yana ciwo kings idan har yazo yaga baki gyara masa wurin kwanciyaba ransa zai bace, zakiga ya kwanta a ko ina dan dalilin abinda take damunsa ko da kin gyaramsa wajen kwanciyarsai ba zai saurareki ba, to wannan ma sai ki na kulawa.

7. Kuma kar ki juyawa mijinki baya in har kin rigashi kwantawa yazo yasameki fuskanki yana kallon hanyarda zai shigo. Dan kinsani yinhakn bai da Kew, amma idan kin guskantan ta inda zai shigo kuma kizama kinyi kwalliya zaran idan yashigo fuskanki ne zai faragani to kingani idan bakiyi kwalliyaba baza zai ma kara kanlonki sau biyuba. Kuma ko da yake ba wai kunlum ne ake sha'a waba, wani lokaci zakigan kema bakya sha'a waba, shima baya sha'awa, wani lokacima sai yakai sati ma ba wanda yadamu, dama arayuwa akwai haka.

8. Kar kizama sai wai mijinki ya tabaki kamin kema kifara tabashj? Mata dai ansansu da sokana ga mijinki aurensu, har idan ya zauna ya huta kin bashi ruwa ya sha sai ki zo kusa da shi kina taba kamar su kirjinsa da sauransu wanda har sai ji dadi a gareshi.

9. Yazam kina da juriya a ko yaushe babu kamar idan yana kan saduwa da ke, kiza mai jurewa tako ina hakan zai sa yadinga jin dadinki a kodayaushe, kuma bazai yishakkanki ba a ko da yaushe idan har kina nunamasa ragontarki to a kunlum idan yanaso ya zo kusa da ke zai tuna da rashin jurewarki zai sajikinsa yayi sanyi.

10. Kuma ki taimakamasa tawurin idan yana kusanta amma ba wanda yaketarewa Shari'a ba. Sai kinunamasa ke ma kinaso kiyinasa Duke abinda zai yimasa dadi a rayuwarsa babuma kamar yanakanki kamar tawajen yin amfani da ke.

11. Karkiyi amfani da summan da yayi amfani da shi dan wasu suka ce yana sa bacinrai a sakaninku yadda wasu suka amma wasu sunce baya yin komai, amma idan kina yin shakka karkiyi idan kina gudun bacin rai a sakaninku.

12. Bayan kungama kar ki juyamasa baya bayan yagama kusanta in har zakiya ki rungumeshi ki kwanta a kirjinsa sai kuyi barci kin a jiye kanki a kan kirjinsa.

13. Baiwar allah idan har kinyi amfani da wannan abubuwan to wallahi zaki hada kafada da kafada da kishiyarki dan mijinki bazai karacemiki ba kya gamsar sa shiba, wani lokacinma zakiga yanaso yaga ranarki ya dawo dan abubuwanda kike yimasa ida n yazo kwance da ke.






Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home