Thursday, September 16, 2021

Abinda Yakan Sa Mata Hausawa Suke Sufa Da Wuri Idan Sunyi Aure....

 


-- Nafarko Shine Yadda Zaka Ja Hankalin Mace.........

-- Nabiyu Shine Abinda Yakan Sa Matan Hausawa Suke Sufa Dawuri........


Ayau da kunlum ko yaushe allah yasa so da kauna a zuciyar kowane dan adam, ko kai namijine ko na mace duk wani hallita dai na dan adam a duniya. Kuma akwai wasu abubuwan da mata suna so ga namiji yazama yana da shi a ko yaushe kuma kowane lokaci. Wasu daga ciki shina kamar:-

1. Kowane mace tana so taga namiji maisari wato abin da nake nufi shine, namiji yaza yana da tsarin magana ba wai kawai yana yawan tsakiba tawajen magana.

2. kuma namiji kowace yarinya tanaso taga namiji mai kwaliya kasan mata suna son suga namiji kowa yanacewa kai wannan bawan allah yayi kew, to hakan mace tana so taganka a koyaushe a kekkyawan tsari na yanayin kwaliya da sauransu.

3. Yazama kuma kana da kalma mai kew ga kowace yarinya kasan kowace tana so taga kana yimata magananda zai shiga ranta har taji a cikin jininta dan koyaushe zata tuna da kai zaka ga tana tunaneka idan har ta tuna da maganan da kake yimata.

4. Kana yawan kiranta a waya, kasan wani lokaci idan ba ka kiranta to soyaiyar ku zata zama nesa dan rashin kiranda baka yimata, kuma kar kayarda kana jan lokaci tsakaninku da ita dan yawan jan lokaci yana sa soyaiya tayi nesa a tsakaninku da ita, kuma kanayin ko kari kaje wurinta kamar ko sau uku a sati kar kana yawan zuwa gurinta idan kasan soyaiyarku baiyi nesa ba dan zaka fita a ranta.


5. Daya kuma daga ciki shine, sai kana duba ko kuma kabata lokaci ta shiyar dan yin abu a lokaci da gaggawa zai sa ranta ya bace dan lokaci ga ya mace in kana sonta yakan sa itama ta saurareka kuma ta baka daman da zakuyi hira da ita sosai a cikin kwanciyar hankali.

6. Kasan wani lokaci kuma yima mace magana a cikin jama'a yana da wani matsala sosai, kasan zakaga wata tayimaka amma tana cikin jama'a sai kayi hakuri idan tayi gefe sai kayi mata magana dan kasamu nasuwanta, amma idan a cikin mutane kayi mata magana zata iya yimaka shuru kamar ba da ita kakeyiba dan haka sai kayi kokari kayi hakuri in tazama ita daya sai ka gabatar da kanka ga ita.

7. Kasan mata suna so suga namiji mai kudi amma ba wai kudi sosai ba ina nufin kudi dai wanda zaka iya kaiku da ita kasayamuku ko ICE CREAM ko ruwan lemo shi na ke nufi, amma idan ka ga mace tana yawan rokan kudi a gurin namiji to kasani wannan kwa dayine zamuce.

8. A yanayin rayuwa kasaya wa mace abu yana da kew dan yana kara soyaiya a sakaninku da ita, amma idan tana yawan tambayanka akan kasayamata abu to wannan yakan zama ba sonka tanayiba, soyaiyar gaskiya baruwansa da kudi. Amma zaka iya idan kuna hira da ita sai kana tambayanta a cikinsiyasa sai zaga gane abinda takeso, ko kamar su agogo kokuma turaren kanshi, kasan idan kunzauna zakaji ko a jikinta sai kayi siyasa dan kasani sai kasayamata ba da saninta ba to irin wannan keutan yana da mahimmanci sosai ga mace a duk lokacinda kayi mata kew ta idan bata sani kasayamat zata ji dadi sosai a ranta amm idan tana yawan tambayanka akn kasayamat abu to wannan soyaiyarku a kai matsal.


                 DALILINDA YASA MATAN HAUSAWA KE SUFA DA WURI

Na farko shine kasan matan hausawa suna da kazanta matukar idan sukayi aure har idan kaje gidansu sai abin yabaka mamaki kamar ba ita bane ka aura sai kaga a chikin lokaci kadan sun sufa kamar basuba.

Kuma yawan kazanta yakan sa namiji yabi matan banza a waje ba komai bane dan rashin tsapta kuma zaka ga namiji baya son cin abincinta ba komai bane kawai dan yana kyamanta da kuma yadda ya tarrar da yadda gindan yake shi yasa ba zai iya chin abincin ba. Kuma zaka ga idan tayi shekara daya ko ta samu yaro kuda daya sai kaga ta chanja kamar wnda tayi shekara biyar a gidan aure. Matanmu na hausawa suna da wanna al'ada amma ba kowace tana hakaba dan sun san ana yin magana akansu ta wanna fannin.

Shi kazanta yana daya daga chikin abin da yakan sa namiji yakara aure dan rashin yin safta ga na mace sai ka ga namiji idan yaga mace ko wata yarinya budurwa a waje sai kaga hankalinsa ya koma kanta sai yafara nemanta kokuma idan har tayimasa kew sai kaga ya aureta ko ya saki wanda tana gida dalilindayasa shi ba zai iya rike mata biyu. Yin safta ga matan aure yana kara sa namiji yakan zama kunlum a gurinki ba komai bane dan yin kwalliyar da kikeyi da kuma kanshi shiyasa zai makalemiki sai kin shirya sosai kamin yayi farinciki dake.

wasu mazan suna iya sukira matansu suyi musu nasiha gameda rashin safta amma wani kuma baruwansa sai kiyitayi zai zuba miki ido kawai ya kalleki.

Zakaga wata yarinya idan zata fita waje sai tayi kwalliya kamar ba ita ba ashe idan ka je gidansu randa bata saniba sai abin yabaka mamaki kamar ba ita ba, sai suyiwa maza kwalliya a waje amma ida sunyimaka kew har ga zuwa aure sai kunyi aure baan shekara daya in allah yabaku haifuwa sai kaga ta canjamaka kamar ba ita wanda ka auraba sai yaba ka mamaki.

Wasu matan zakaga gashi rashin safta da kuma rashin iya girki, wasu matan hausawa zakaga sun iya kwalliya amma basu iya girkiba da kuma iya safta in wannan yazam mace tana da shi gabadaya to ta shirya baringida yazomata, da ba namijin da zai tafi ya nemo abinci ace matansa bata iya girki ba ga kuma rashin safta.


Zaka Iya Mika Bayani Bisa Kasa Game Da Me Kake Gani Game Da Wannan Al'ammari? Shawaranka Ko Shawaranki Yana Da Mahimmanci Sosai.......


contact-form

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home